SILAR GIDAN AIKI

1.1K 58 6
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

_Dedicated this page to *SLIMZY HOUSE OF NOVELS❤️* comments dinku na bani JOY sosai I love you so much_

*PAGE 7️⃣3️⃣*

Nazeefa daki ta shige ta rasama wazata kira ta sanar dashi wannan abun farin ciki, Chan kawarta Ameerah ta fado mata, Nan take ta kirata ta sanar da ita cewa Goben nan za'azo maganar aurenta kuma tana gani bikin ma kadan za'a saka, Ameerah tace Wow amma nayi farin ciki sosai sedai kash Wallahi naso ki aura mubeen cos he's madly in love with you,

Nazeefa ce ta tabe baki tace ki ki aureshi mana, Ba abunda zanyi Dashi inada Mansur Dina, Ameerah tai dariya tace Nazeefa Allah ya shirya mana ke, Ta zunburo baki tace Ameen, Sannan tace gobe fa kizo please kuma inbadamuwa ki sanar dasu mama suma suzo kunga nan inbanda iyayan su Mubeen bamusan kowa ba,

Ameerah tace dear Frnd karki damu zamuzo inshaa Allah, Sannan ta katse wayar,

Bajewa akan gado tayi iskar fanka na shiganta ta ko Ina, aranta tana tinanin Ikon Allah kenan wai Yar aiki yau gashi ta zama abun rububi ga maza, Mik'ewa tayi ta shiga dakin ummanta, Babanta ta samu ya dawo Umma na sanar dashi abun farin ciki, Alhamdulillah yace,

Dakko wayarshi yayi ya Kira mahaifin mubeen yake sanar dashi akan gobe dukansu suzo, Mansur ze turo Da magabatanshi

Alhamdulillah dad mubeen yace sannan ya Kira matarshi da yaranshi duk ya sanar dasu, Mubeen na zaune amma wani kullutun Abu yaji ya tsayamai a zuciyarshi, ji yake tamkar mafarki, Kara tambayan mahaifinshi yake da gaske ne kuwa?

Faeez kuwa kallon Dan uwanshi yayi tabbas ya tafka Babban kuskure,

Kasa zama mubeen yai, daki ya shiga room dinshi ya kulle, Gabanshi se fadi yakeyi, shi yanzu yazaiyi da son da yake mata, zaro wayarshi yai a aljihu ya Kira number ta, Batai picking ba, Text ya tura mata kamar haka, _Salam zinariyar mata, Wallahi har gobe inasonki, Karki bari sonki ya illatani kiyi hakuri ki aurene ni nafi dacewa dake_ ya tura Mata

   Nazeefa kuwa shugowa daki tayi ta tino da kawarta dinnan ta garinsu, Kauyen karfi tace bari na kirata na sanar da ita, sai wata zuciya kuma tace mata, in kin Kirata Me zakice mata bayan ba'a tsayar darana ba Dan haka kawai ta fasa kiran nata, alamun Anmata text dagani Dan haka ta bude ta karanta

Gabantane yai mugun fadi tace waye ke shirin ruguzamun farin cikina, Calling din number tayi akaqi picking, Mubeen na kallon wayar na ringing ya kasa dauka cos besan mezaice Mata ba

Kira take tayi sedata Kira kusan sau 5 sannan aka dauka, Mubeen ne da wani irin voice yace Hello swt Heart,

Yana magana ta gane voice din waye Dan haka ta soma magana, koba swt hrt ba, Kai wai wani irin Mutun ne, duk abunda nai maka Baka dandara bako wallahi karka fita harkata sena wulakantaka,

Mubeen najin haka yai tsaki, Yace se kinyi regretting wallahi, kisa a wulakantani, idan ma saurayinki ya zigaki ki haka zaki dana sanine  Kuma mind you KO kinqi ko kinso you're my sys ta hakika so kiyi duk abunda zaki, Na fita daga rayuwarki daga yau inkinga na sake kiranki Ku kulaki ki mun duk abunda zaki, Badai *SO* ya janyomun hakaba? To dagayau na cire sonki a zuciyata yai tsaki Sannan ya chanza murya daga na fada zuwa sanyi murya yace Kuma naji abun alheri, Allah ya Baku zaman lafiya, Allah yasa ayi damu

Tunda ya Fara magana Nazeefa batace komai ba. Yana kashe wayar bin wayar da kallo tayi abun na Daure Mata kai

Jikintane ya Fara rawa, itafa tanason Mubeen amma Mansur already ya Riga ya zama jinin jikinta, halaccin da yai Mata ba abun da zata sakamai kamar ta zama matarshi, Tinani daban daban ta tsundama yi, Idontane yai jajir kamar tace ta fasa auren ma gaba daya

Haka dai ranar ta wuni ba wani farin ciki da walwala a tare da ita

Tsintar kanta tayi tanason karajin voice din mubeen din, wata zuciyata tace karma ki kuskura ki Kira Dan zai Iya fada miki mag ana

Bangaren Mansur kuwa se rawan Kafa yakeyi a shi dole ya kusan zama ango, Suhailat da jamila kusa tun a gidan sukai baran baran sukaci mutuncin juna ba Wanda ya sani. bakin ciki kamar ya kashesu, Nan Take nadama ta zo musu inama basu musgunawa Nazeefa ba, araina nace komai rubutacce ne dama inaku ina Mansur turaki hehehe he's a high Class guy, ba irin naku bane lol

MUJE ZUWA

F0LLOW
VOTE
COMMENT

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now