MRS AMIDUD...!?
KURUCIYAR JAN PARIH
https://my.w.tt/XGvckkY6N6
Dedicated to my Aunty Nice😊
*_🤒🤒😏🙄🤫Na kuma jin anyi batun muciya da zanin nan_*
26.
"Yanzun tsabar rashin tsoron Allah! Shine kake dukar marainiya! Haba wallahi bata saɓuwa bindiga a ruwa, bazata biku ko ina ba kuje ku Zalince ta""Amma Mamie!"
"Fita nace!" Ta nuna mishi hanya.
Haka ya mike cikin sanyin jiki ya fita, tare da bata hakuri.Juyawa tayi kaina cikin fad'a tace.
"Yayanku baya cin taliya da wake! Sannan ki daina mishi rashin kunya, jinjina yar albarka na"
Yadda ta karshe maganar cikin lallashi ya sani gyad'a kai na.Majina naka sannan na gyara kwanciyata, ina kewar Iyata.
A hankali barci yayi gaba dani, ban farka ba sai karfe biyu. Ina tashi na shiga ban daki nayi wanka.
Ina fitowa nayi mugun gani, Jalal ne zaune.
Juyawa nayi zan koma ban dakin sai ji nayi tsantsi ya kwashe Ni na fadi kasa, kara rike towel ɗin nayi tare da fashewa da kuka.Tasowa yayi kaina yana dariya yana fad'in.
"Na gama wahalar kiwo wani yazo ya yanke min jin daɗina! Wallahi sai na ka rasa aikina."Buɗe baki nayi na kurma ihu tare da mik'ewa na ture shi zan fita da gudu, na kuma Fad'uwa.
Mik'ewa yayi yana fadin.
"Babu kowa a gidan! Duk sun nufi asibiti kai matar wancan banza. Kinga kenan dole nayi shagalina don raina."Girgiza kai nake cikin tashin hankali ina cewa.
"Kai mafa kana da kanwa! Idan ka cutar dani kai ma za ayiwa kanwarka, sannan ita Zina bashi ce duk wanda yaci sai ya biya ko yana so ko baya so! Na haɗaka da Allah karka cutar da ni"Sam ya kurmance baya ji baya gani, burin shi kawai ya biya bukatar shi ya huta da gani da Idon da yakewa gangan jikinta.
Dan haka ba tare da wani tunani ba, yazo ya shiga kokuwar rabani da towel ɗin jikina.
Kuka nake sosai ina marin hannun shi.
......
Abinda ya faru kuwa, bayan komawan shi ya same matar shi tana murkususun ciwon ciki. Da sauri ya dauke ta suka nufi asibiti, suna isa aka ce mishi bari tayi.Shine ya kira su Mamie ya gaya musu, ina barci suka dibe jiki suka tafi baki dayan su.
......
Kuka ne ya kuma kwace min, girgiza mishi kai nake, ina kuka tare da ihu.Allah ya taimake ni, Baffana da Ya AMIDUD sun dawo kenan Ya AMIDUD zai dauki kayan matar sa Baffana kuma ya shigo yaji ihuna, shine ya nufi dakin da sauri.
Yana zuwa yaji dakin a rufe, bai bata lokaci ba ya fita tare da kiran Ya AMIDUD akan na rufe kaina a daki ina ihu.
Watsar da kayan yayi. Ya biyo Baffana, suka zo jin ina ihu sosai shi kuma Jalal sai tsinka min Mari yake, gashi ya rabani da towel dina, kare kirjina na. amma dan bakin masifa, kokuwar buɗe hannuna yake.
Ga baki daya bani da wata mafita, dan haka na tashi na dunkule guri guda. Tare da cusa kaina na ciki cinyoyina, na saka hannu na rungume jikina, aikuwa da yaji haushi, ko karar buga kofar da ake bai ji ba.
Ciro abar yayi ya tunkare Ni da ita ban san lokacin da na fasa wata ihu ba, dan Ni dai rashin jina bai kai inga girman mutum ba.
Jin wannan ihun shi ya kuma d'aga musu hankali. Shi kuma ganin baki barin shi ya biya bukatar shi kadai ya sauke jarabar da ta dame shi.
Kamo gashin kaina yayi tare da tura min, abar shi a bakina.
"Wayyo Allah na! Ya Amidud kazo zai kashe Ni! Wayyo."
Aikuwa ya tura min a bakina, ya makance.
Gashi kofar irin shegen kofar nan ne da ba a karya shi ta dadi, domin daga kamfanin aka zo aka saka.
Kuma abin damuwar shine yabar key a jikin kofar, shi yasa koda Baffana ya kawo key, amma yaki buɗewa, sabida akwai wani key a jikin kofar.
Ran Ya AMIDUD yayi masifar ɓaci, kai ko halin da matar shi take ciki bai d'aga mishi hankali ba.
Komawa store yayi ya dauko Gatari ya sari wajen key din, har sau biyu.
Sai ga hannun kofar ya fadi, sannnan ya cusa hannun shi ya balla na ciki, kafin ya daki kofar, ya buɗe.
A haukace ya shiga dakin ganin abinda kanin shi yake yi ne, bai san lokacin da ya daki bayan shi da gwiwar hannun ba, abinka da D'an kwallon, finciko zanin gado yayi ya lullube Ni,
Sannan ya koma kan Jalal ya rufe shi da duka, Baffana yana tsaye bai hana Ya Amidud ba.
Ganin yadda yake dukan babu imani ko tausayi, ya kuma kara tsorata ni. Daga nan ban kuma fahimtar komai ba.
Sai Bayan wasu lokuta, dana farka na ganni kusada Mamie, daura hannuna nayi cikin nata, na kuma fashewa da kuka, bakina da wuyana har da kaina ciwo suke min.
"Sannun ina ke miki ciwo?!"
Mamie ta tambaye ni, nuna mata kaina da bakina sai wuyana.
"Allah ya baku lafiya! Jibi zaku bar kasan baki daya."Hawaye ne ya shiga zubo min dan bana fatan sake tuna abinda ya faru.
Kwana na daya a asibitin aka sallame Ni, itama matar AMIDUD an sallamota, washi gari.
Baffa da Mamie suka bawa Ya AMIDUD da matar shi amanata.
Nayi kuka har na godewa Allah! Ina ji ina gani aka raba Ni da garin Bauchi.
Koda yake juya naji Baffana ya kori Jalal a gidan, ban san me ya faru ba, amma har Aunty Amarya itama bata gidan.
Halwani yake tuka motar dan shima jiya yazo, shi da Ya AMIDUD suna gaban motar, Ni da Lamisah muna baya.
A haka yaɓa min magana take, har da cewa.
"Munafuka! Ance abokin Iskancinki ne Jalal. Dan munafunci shine kika ja aka Kore shi a gidan. Toh Ni dai kar a rabani da mijina dan zan iya aika yarinya inda iyayenta suke! Na gaya miki."Idanuna ne suka cika da kwalla, dan har yanzun bana iya dogon magana.
Shiru nayi ina share kwalla, wata dabara ce ta zo min, murmushi nayi cikin mugunta.
D'an lek'awa nayi naje dai dai fuskar mijinta, kamar zan sumbatar shi sai na fasa juya kaina nayi na ciji kunnen shi.
Aikuwa ya fasa ihu.
Na dawo gurin zamana ina Kallon ta, juyowa yayi a fusace.
Na nuna mishi ita cikin jahilin turancina nace.
" Na yo weef sandi mi! Meka baiti yu!"A masifance ya kalleta sai zare idanu take, tace.
"Honey karya take yi?!""I siwe na Turai sandi mi"
Kafin mu isa airport na hada musu ƙaramar chakwakiyya! Kuma suka yita rigima ina murmushi.Kallonta nayi sannan nace.
"Ba sani na bane mai muhimmanci! Abinda zan iya aikawa shine me muhimmanci! Ef i lek a go disturoyi yo hosban cense! Nou, nut leta. Just bikiyaful wilmi, kinga i get katon matsala wil yu! Jus kache yo big. Mi mek ka kache mey simol! Ef nut a go sifol ol yo apiness! Dan't wori an i nu go fee yu!"Juyowa Ya Amidud yayi cikin jin haushi yace.
"Wai ke yaushe zaki daina wannan rashin hankalin da sunar turanci kike na rantse muka je kika kuskura kika yi wannan shirmen sai na zane ki, dubeta katuwar banza."Fatan Alkhairi miliyan miliyan 🤣😂