37

2.8K 657 89
                                    

MRS AMIDUD...!?

KURUCIYAR JAN PARIH

https://my.w.tt/XGvckkY6N6

Dedicated to my Aunty Nice😊

𝓜𝓪𝓲_𝓓𝓪𝓶𝓫𝓾❦︎

𝙔𝘾𝙉 𝙖𝙣𝙖 𝙝𝙖𝙣𝙖𝙣𝙞 𝙨𝙝𝙖𝙠𝙖𝙩𝙖𝙬𝙖! 𝙆𝙖𝙬𝙖𝙞 𝙗𝙖𝙠𝙖 𝙟𝙞𝙣 𝙠𝙤𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙞 𝙋𝙝𝙖𝙧𝙞 𝙩𝙤𝙝 𝙯𝙖𝙣 𝙛𝙖𝙧𝙖 𝙠𝙞𝙝𝙞 𝙣𝙞𝙢𝙖 𝙛𝙖𝙩𝙖𝙣 𝙖𝙡𝙠𝙝𝙖𝙞𝙧𝙞 𝙮𝙖 𝙗𝙞𝙠𝙪 𝙝𝙖𝙧 𝙜𝙖𝙙𝙤𝙣 𝙠𝙬𝙖𝙣𝙖𝙣𝙠𝙪😍🤩

37.
"Idan kuka sake na kira dan karen nan Tabbas zaku rasa sukuni a rayuwarku, salin alin ku fice min daga gida ko nasanya lacky ya muku tsiya son raina."

   Tun bai gama fada ba, sun dafe baka ganin komai a falon a dai dai lokacin da na fito kenan.

      Juyawa yayi gare Ni a zazzafe, kamar wani mayunwancin zaki, ya kure ni har bango. Makurewa nayi cike da tsoro.
    "Idan na kuma samunki da wannan shigar, sai na cinyeki danye"

        "Auuuwu! Ana cin mutum sanye ne?!" Na wurga mishi tambayar.
  
Riko hannuna yayi muka fita, bai kuma ce min kome ba. Har muka shiga motar.
     Muna tafiya amma hannun mu a haɗe da juna yake. Janye hannuna nayi cikin jin ba dad'i nace.
"Ni bani son haka! Ya Amidud!"

          "Hmm!"
       Dafa Arms ɗin shi, kura min ido yayi cikin daurewar fuskar shi.
      "Ya AMIDUD! Mamiena" yadda nayi maganar sai da tsigar jikin shi ya mike, janye hannuna yayi cikin nutsuwa sannan yace.
"Ina tuki! Kuma kinsan yau bakina zasu zo! Zan kai ki makaranta ne! Na gama kome saura kece ake bukatar gani."

       Kauda kaina nayi ina kallon waje.
"Ni ka kira min mamiena!"

         Bai bita kaina ba, har muka isa makarantar Mexwell International Secondary School Madrid. Nan muka isa tun kafin mu shiga,

    Tsayawa nayi ina kallon makarantar.
            A hankali na fito daga motar, ai kuwa bai ga dalibai maza da mata, sun zo daukar hoto da shi kasancewar shi dan kwallon.
     Komawa cikin mota nayi na zauna abina, nayi kamar bana gurin. Maganar gaskiya raina ya b'aci, musamman danaga wata ta rungume shi. Sai naji ko gani banayi. Haushi suka bani na fashe da kuka.
   Duk da nasan ba zai tab'a yarda ya aure ni ba, amma a matsayin shi na Yayana kuma wanda yake da matsayin Uba a gare ni, dole naji ciwon rungume shi da wancan arniyar tayi.

              Ban san lokacin da kuka ya kwace min ba, yarinyar sai kuma shige take, ɓalle murfin motar nayi na fito da gudu na tureta.
     Cikin kuka na kare shi  da bayana, ina nuna musu yatsa kwalla na zubo min.

     "Stay away for him! Is belong to me! Foreve and After!. If i saw you dare Touch him i with kill you, AMIDUD is belong to me, Please."
       Juyawa nayi na shige jikin shi ina kuka, sai ya rasa yadda zai yi dan yaji kunya. Watsewa suka yi baki daya dake turawa ne masu matukar wayewa.

           Basu kananun magana ba, sai ma burge su da nayi.
"Pharisah!!"
Ya kira sunana in cool Voice..
"Yaya muje gida na fasa zuwa makarantar ma."

        D'ago kaina yayi cikin nutsuwa.
"Dama rashin kunya ce yasa kike wannan mugun turancin?! Pharisah! Kina sona ne?!"

     "Haba ina kawai naga abin ne babu addini a cikin rungume ka da take, ni kuma naji haushin haka. But dan't wori zaka iya cigaba da hidimar ka, amma in mu front i can't take it any more, bcos i can't control my self, idan naga wata mace zata rab'e ka, Lamisah ce bani jin haushinta, ki kadan."

MRS AMIDUD.....!!?Where stories live. Discover now