MRS AMIDUD...!?
KURUCIYAR JAN PARIH
https://my.w.tt/XGvckkY6N6
Dedicated to my Aunty Nice😊
ʜᴀᴢᴀᴋᴀ ᴡʀɪᴛᴇʀs ᴀssᴏ.....
46.𝗠𝗶𝗮ꨄ︎
Janye jikina nayi a gare shi cikin jin haushi nace.
"Wato mara hankali, kuma zata kashe baka da wani asara"Murmushi yayi yazo gabana, "Aiko gudan kwallar ki, bazan so nayi asarar shi ba."
Yana ƙoƙarin cire min rigar jikina.
"Nifa bani da lafiya!"
"Eh ina son na duba ciwon ne ko ya fara warkewa! Sai kuma dearest Dina ko kina min bakin ciki da na gansu."Kamar na fashe da kuka haka nake ji mutum sai kace mayye! Haka ya lallabe ni har muka zube a gadon, jikin shi na rawa yaƙe kome. Har na fara isa Filin kwallon kafa, kawai naji shi a wata hanya na daban, ban san lokacin da na ture shi ba. Idanun shi sun kankance, jikin shi na rawa na koma baya na rufe jikina ina kuka.
Tashi yayi ya mai da kayan shi ya fita ta barauniyar hanyar nan, Ni kuma na cigaba da kuka na, haka kawai mutum ya sani a gaba da fitina.
Ban kuma ganin shi ba sai da na fita niman abinci, wai ashe fushi yayi, yaje gurin matar shi suka more juna, dan koda na fito tana kan cinyar shi, shi kuma ya b'ata rai kamar wanda nayi mishi wani abu.
Jikina ne yayi masifar sanyi na wuce kitchen na dafa abinda zan ci har dashi na ajiye A dinning table, sannan na koma d'akina.
A rayuwata na tsani shariya shi yasa ban iya ba, naji zafin abinda ya AMIDUD yayi min, domin ina cin abinci sai da na kware, nayi kuka sosai sannan na juya ina kallon gadon, ina tuna abinda ya faru jiya, amma shi ko a jikin shi.
Ban kuma jin duriyar su ba sai dare, yadda na ajiye abincin haka na samu.
Ban girka kome ba, na koma daki nasanya kaina a tsakanin cinyata nayita kuka har na koshi, Ya AMIDUDDAWLAH bai zo ba, bai kuma leko ni ba.Har barci ya dauke ni, bai leko ba, a kasa nayi barci. Sha biyu na dare ya shigo a hankali ya d'aga ni zuwa gado, buɗe idanu nayi a kanshi, nayi maza na rike shi, tare da fashewa da kuka.
Yatsar shi ya daura min a bakina, yana shafawa har nayi shiru. Amma maganar gaskiya ina son jikina a jikin shi.
Janye jikin shi yayi tare da zuba min ido.
Yana shafa bayana zuwa kaina, nayi limo a jikin shi.
"Don Allah karka tafi!"
Shafa kaina yayi cikin jin dadi, ya kuma rungume kaina da yake kirjin shi.
Mun kai kusan to one kafin ya lallabani na fara barci yayi ficewar shi.
Shafa gadon nayi bayan tafiyar shi da minti arba'in, naji wayam da sauri na fita a gadon, na duba cikin kayana na dauki wata farin nite gown, Ina cinya nabi kofar da muke shiga dakunar juna. Ajiyar zuciya nayi da na same shi akan abin salla yana addu'o'i.A hankali na isa bayan shi na daura kaina, bayan na durkusa.
"Am sorry! Please telling me something!"Janyo ni yayi gaban shi, ya shafa addu'a sannan yace.
"Mia!"
Da Spanish mine!
"Bani son kina Sanya damuwa a ranki, hau gado ki kwanta.
"Tare da kai?!"
Gyad'a mishi kai nayi sannan na haura gadon na kwanta, shima abin sallah ya naɗe, sannan yazo inda nake ya kwanta a pillow, muna kallon juna. Hannuna na kai Fuskar shi ina shafawa a hankali, riko hannuna yayi ya saka yatsana a bakin shi, yana tsotsa."Yummy" na furta a hankali. Wasu irin babu naji suna yawo a jikina kamar tsutsotsi, matsawa nayi jikin shi, ina sauke ajiyar zuciya.
Zare rigar barcina yayi ya ajiye a kasa, sannan ya shiga bina da wasu irin zafaffan love masu tafiya da imanin d'iya mace.
D'ago kan shi yayi cikin wani irin yanayi yace..
"I love you Pharih! I like your pussy!"Ni dai ba zance ban fahimce shi ba, amma na kai kaloluwar d'auki da ya shigo gurin dukda bawai na san meye ma'anar haka ba, duk na birkice sai wani nishi nake sakewa.
Shima kusan halin da nake ciki yake ciki. Had'iye yawu yayi lokacin da ya shafa gurin gashi ya jike yadda yake so.
Kallona yayi cikin tausayi, a hankali ya saka hannun shi ya fara niman hanya, dukda ina kaucewa. Sai da ya dan bud'a kadan sannan ya shiga nimawa kan shi sukuni, kuka nake son sakawa. Tare da ture shi, cak ya tsaya yana kallona, a hankali ya fara bi dani kamar wanda ya sami kwallo a gaban shi.
Kuma babu abokin karawar shi. Ganin lokaci guda zafin da nake ji ya koma wani siga na daban sai na kuwa biye mishi, duk yadda zan nuna gajiyawa ta, a yau ya toshe hanyar, sai dai fa ina gama samun nutsuwa naji ya fice min akai anan ne shi kuma ya nuna bai ji kome ba, dan sai da ya gurzani kamar Allah ya aiko shi.
Sannan ya kyale ni, yana sauke numfashi, shi ya taimaka min nayi wanka. Amma a ban dakin nayi kuka sosai, bayan mun fito muka kwanta.
Karshe sai da muka makara, ina tashi nayi alola shima haka, muna idar da salla ya shiga bina da ido. Cikin wani sabon yanayi, sai da gabana ya fadi, janyo ni yayi, sannan muka koma gadon, daga nan ya shiga cire min doguwar rigar da ya bani kafin nayi Sallah.
Sai da ya jagwalgwalani son ran shi. Sannan ya sanya ni saman shi, kafin ya saka min biron shi a cikin kwalbar man shafawana (Kun fahimci hausan dai🤣) kara na saka tare da matso kwallar cikin idanuna,.
Ban iya ba, sam babu dad'i wanda yake min, kuka nake har da majina bai kyale ni ba, ya kuma kuma cigaba da Zungure ni son ranshi, naji tausayin kaina domin dai na kawo kaina inda Allah bai kawo ni, ba.
Gaskiya Lamisah ta kwala asara ace da mijinka, kana can kana barcin asara.
Yadda nake kuka wiwi ya kara rura mishi wutar kaunar da take babbaka ruhin shi, sai da ya gama dan kanshi ya dauke Ni dan nayi laushi sai ajiyar zuciya nake saukewa, ya kai ni ban daki muka yi wanka.Da kanshi ya dawo dani dakina, sannan ya gyara min dakin, dan na gaji ga wani sabon zazzaɓi da ya rufe ni.
Yana gamawa ya fita can ya kawo min magani da abincin da yaki ci, ya dumama mana, muka ci tare, ina kwance a kirjin shi sai ajiyar zuciya nake saukewa, can da yaji shiru sai ya janye ni daga jikin shi yayi ficewar shi bayan ya sumbaci bakina yace.
"My Snow whiter!"........ Ranar na wuni da babu karfi a jikina, wajen karfe biyar ba fito shima sabida hayaniyar yara, kuma ya rufe ni ta ciki dan ina jin ana buga kofar baki tashi, sabida jiya baki daya ban samu barci ba, lokacin da na samu zan yi Ya AMIDUD yace yana duty.
Wanka nayi nasaka riga da skirt, na wata material, na fito a hankali. Dan tunda ya AMIDUD ya barzani bani wannan tafiyar haukar, a hankali nake takawa, ina fitowa naga Sabriyah da Lamisah sai yaran su da suka yi kaca kaca da falon.
Murmushi nayi sannan na tsaya a bayan kujera, na gaisheta sai naga tana wani fisgo, kawai sai na bar falon dan nayi mata haka ne sabida bakuwar mu ce!Ina shiga kitchen naga kome a wargaje, tsayawa nayi na gyara kome, sannan na shiga aikin abinda zan tari Ya AMIDUD, kunsan dan kwallon da ci.
Kome nasu daban ne, dan suna da matukar cin abinci da kuma ci A gado (Yaren Malam)
Ina cikin aikin sai ga Tuleliyar nan ta dibo jiki, kallon ta banyi ba, ta tsaya daga bakin kofar tace.
" Ina son ki dafa min, Shinkafar da miya?!"
. Juyawa nayi na nad'e hannuna a kirji, sannan nace.
"Jollop zan yi! Kuma shi Yaya na zai ci! Idan bai miki ba, bismillah zoki fada baki amma tabbas bazan girkawa wata Gardiya wani abinci ba sama da wanda nayi idan yayi muku toh idan bai muku ba, zaku iya naku""Eheee! Yaushe kika sami bakin rashin kunya,"
Kamar nace mata tun ranar da dan uwanki ya mai dani abar hutuwar shi. Sai na kyaleta..Haka na gama abinda zan yi na ajiye musu nasu sannan na wuce da kashi dakina idan ya dawo ya na fito mishi da shi....
Hmmm..... Idan banga Comments ba da Vote Allah zan ajiye na cigaba da Bahaushiya 😩☹️
Ga masu son Bahaushiya zasu iya nima na anan.
👇🏼
08130269641....... Ina kan Free Page karku bari a baku bari muna epsoder 9.......