love affair❦︎

3.8K 432 80
                                    

MRS AMIDUD...!?

KURUCIYAR JAN PARIH

https://my.w.tt/XGvckkY6N6

Dedicated to my Aunty Nice😊

       ʜᴀᴢᴀᴋᴀ ᴡʀɪᴛᴇʀs ᴀssᴏ.....

love affair❦︎
45...𝙹𝚒𝚢𝚊 44 𝚣𝚊𝚗 𝚜𝚊𝚔𝚊. 𝙳𝚊𝚗 𝚑𝚊𝚔𝚊 𝚍𝚊 𝚏𝚊𝚝𝚊𝚗 𝚣𝚊𝚔𝚞 𝚐𝚊𝚗𝚎....

___________________________________

    

   Hmmm rud'ewa yayi sosai jin yadda nake nishi kamar za a cire min numfashina daga gangan jikina.
           Tashi yayi cikin damuwa ya nufi ban daki, na bude ido tare da bin shi da kallo ba kaya, ban san lokacin da na kwala ihu ba, tare da niman duvet na lullube jikina ina kuka, da sauri ya dawo gadon, ya d'ago ni, cire min lullube yayi idanuna ya sauka akan Bulalar shi.

  Ban san yadda akayi ba na tintsira, baya tsabar na kidima domin dai ban san abin mugune har haka ba.

      D'ago ni yayi ya rungume ni, jikin shi yayi sanyi.
"Me yasa? Kike tsorona yanzun bani so ganinki a haka, Jal Pharih na nake son gani, wacce murguda bakinta ya dace da ita."
.         
    Dauka na yayi cikin nutsuwa ya shiga dani bandaki ya ruwa ya tara me zafi sannan ya surka min, a hankali ya cusani cikin ruwan. Yana shafa min a fuskana.

               Ajiyar zuciya na sauke.
"Dama ban mutu ba?!"

  Murmushi ya sake sannan yace.
"Gaki nan a raye Kanwata"

         Kura mishi ido nayi cikin kuka nace.
"You rape me?!"
    "A'a!"

     Wani irin kuka na saka mishi tare da birkicewa, dakyar yayi min wanka, tare da niman ya taimaka min naki.
Sabida na gigice na d'imauce, sam babu abinda nake bukata kamar Mamie.

     Kuka da ihu nayi mishi a ban daki, rufe ban dakin yayi sannan yayi wankan shi ya zuba min ido.
"Allah ya."

   Takowa yayi gabana nayi baya jikina na rawa ga Uban tsoron da nake ji.

        "Don Allah kayi hakuri!"
Tab'e baki yayi sannan ya sanya key kofar ya buɗe, da sauri na fito har ina Fad'uwa, daga ni yayi ya danna wannan kofar muka koma d'akin shi, nan ma rufewa yayi sannan ya koma d'akina ya gyara gadon. Tsaf ya dauki zanin gadon ya kai dakin wanki ya wanke, sannan ya haɗa min ruwan tea da soyayyen kwai, ya kawo min.

             Yana shigowa ya samu nayi barc, tashina yayi. Sannan ya bani tea din kamar magani haka nake jin shi, dakyar na sha tare da magani na kwanta, kayan shi ya saka sannan yazo ya kwanta a bayana, rufe dakin yayi.

             Barci muka yi wuni yi daga Ni har shi bamu tashi ba sai  uku saura, yana makale dani kamar ance mishi za a kwace ni.

        Duk ilahrin jikina ciwo yake, kura mishi ido nayi, ina tuna yadda yayita sassakata kamar ya same caskar dawa ko masara.

Kwalla ne ya ciko min idanu na same gefen kirjinshi na cije shi nace.
"Mugu kawai! Jiya ko tuna cewa Ni marainiya ce ba kayi ba, kayita min mugunta, dube yadda ko ina na jikina ke min ciwo, Allah sai na gayawa Mamie na da Baffa na, kuma ka tashi ka kaini bayi dan ni gurin kamar nayi tsarki da dafaffiyar ruwan barkono"

      (🙄🤣 AMIDUD bata horu ba)
 
       Tashi yayi cikin jin wata nutsuwa na shigar shi, domin yau ji yaƙe kamar ya sauke nauyin wani gajiyar ne, duk ya daina jin kome sai wani nishad'i, da wata iska da take shiga ta kowacce kofa ta jikin shi.
(Mugu ai dole ba ka juye mata duk wata gajiyar ka🤣🙄)

           Murmushi yayi sannan ya shafa inda na cije shi yanzun da kuma wani a gefen hannun shi na dama. Sai wuyar shi inda na yakushe shi, gaban mirror yaje cikin jin dadi yake shafa gurin yace.
"Ina son wannan cizon da kuma yakushin, da fatan next match ɗin mu a sake min, idan baki yi ba nifa zan ciji burodinki"

     Rufe idanuna nayi dan bazan juye kallon da yake min kamar danyen nama ba.
      Kusan duk abinda zance mishi jikin shi na rawa zai mun kuma ba tare da yaji kyashi ki na rena shi ba, tare muka yi sallar azhar. Bayan na idar, a gurin na kwanta. D'agani yayi sannan yayi mana booking abinci daga wani hotel aka kawo mana. 

        Dakyar na ci sam bakina babu dad'i, ina son nayi mishi rashin kunya idan na tuna shi din ba ƙanwar lasa bane sai na fashe da kuka.
    Kuma dan fitina yaki barina na huta, dan abu kadan hannun shi na cikin burodina.

        Ko ina bai je ba, a jikina ya wuni, ko sallah bai fita ba.

             Koda matar shi ta dawo, fita yayi zuwa dakin ta, ance ma sunyi hira sama sama, sannan ta juya mishi baya sai barci.

Ashe fitarta tana zuwa suka shirya party sabida kyautar da ya bata.

           Dake sunyi rawa sun gaji tana dawowa shine ta zub'e barci.
    Kuma dama ita bata da dabi'ar bin miji dakin shi sai dai ya biyo ta.
   Nan kuwa namijin duniya, yana can yana durje wata.

     Yana ganin tayi barci ya fita daga dakin ya nufi dakin shi, anan muka kwana, shi tab'e tab'e ni kuma kuka dan na gaji, burodina har ciwo suke min, ina dalili za a kasarani.

  Washi gari na tashi da dan sauki , sai dai gani nayi na fada gashi nayi wani fayau, hancina ya kuma fitowa sai lips dina da suka yi ja.

        A hankali na danna yar keypad din ta bude min kofa na sauka, ina shiga dakin wani kanshi ya daki hancina,

              Bedsheet din da aka shimfida a gadon me karon hoton heart ne, sai wani karamin box, a sannu na isa guri kwanciya rubda ciki nayi. Na dauki box din.

             Buɗewa nayi a hankali naga wasu jerin sarka da yan kunne.
         Thank You
          Just for You ..

    Tashi nayi na shiga ban daki nayi wanka, sannan na fito wannan shirt din shi . Ita na saka  daga pant ko bra ban saka ba, na na gyara fuskana.

      Fitowa nayi falon madam ana zaune sai hamma take. Tana yi tana kallon wayar ta.
  D'ago kai tayi tabbas kayan mijinta take gani a jikina. Rigar shi.
"Ke wai mijina sa'anki ne?!"
     Girgiza kai nayi cikin niman Tsokana nace.
"Eh toh! Kusan haka nake ganin shi kamar Sa'a nan."

    Zaro Ido tayi tare da cewa.
"Maza cire ki bani!"
    "Hmm! Baki san ni da mijin baki musan juna ba? Ai daga jiya zuwa zan iya fahimtar waye shi dan haka rigar shi na saka fa! Ba wani abu ba."
    Kasa kasa nace.
"I finishi yu yar banza, ba iya rigar shi na saka ba, har shi jiya na saka shi"

       Nan tayita masifa da ihu na cire kayan mijin ta. Ni kuwa nayi kunnen uwar shegu da ita naje na dafa noodle na fito, na kuma nemi guri na zauna, sallamr shi yasa gaba na faduwa, gani na da kayan shi bai wani damu ba, dan ya fahimci tsokana nake ji.

     Zuwa yayi ya zauna a kusada Ita, raina ne ya ɓaci musamman da na kwanta a jikin shi. Sai da naji kwalla sun cika min ido.
   
  Kirrr ƙararawar kofar gidan yayi kara, tana tashi ina mik'ewa cikin wani irin sauri na zare pant dina na zauna a kai, kallona yayi yana girgiza min kai.
        Kafin ta dawo na bantsele kafata, aikuwa ya hango gurin(🤣😂)

        Tana dawowa ta nufi dinner Dama fatana kenan, kuma tayi Hakan.

        Buɗe mishi nayi na cigaba da cin abincina, ina gamawa na mike na bar gurin ina sane na bar pant din, zuwa yayi kujeran ya dauka sannan ya haura dakin shi, nasan zai biyo ni dan haka ina gama wanke filet din na shige dakina . Sintiri na samu yana yi.

      Wuce shi nayi na nufi ban daki nayi brush , Ina fitowa naji yayi sama dani.
    "Zaki kashe ni ne?!"

        "Ina matarka? Mijin Hajiya!"
   Sauke ni yayi cikin damuwa yace.
"Baki da hankali ne?!"
   "Ni da ka rungume ta bani da zuciya ne?! Kaga zan gaya mata alakarmu!"
   "Lallai baki da hankali!"
"Tabbatarwa zan yi?!"
    "Toh yau wallahi ki nemi me kwatarki Dan soka miki wuka zata yi! Kinga mu bar wannan maganar Sabriyah sun taso"
  sᴏʀʀʏ ғᴏʀ ᴛʏᴘɪɴɢ ᴇʀʀᴏʀ☻︎

Thank you
Mommyna 🌺

MRS AMIDUD.....!!?Where stories live. Discover now