*MRS AMIDUD*
_KURUCIYAR JAN PARIH_
: "Hey Durling! Kyale wancan village girl d'incan Ni da nake dake me zanyi da Mahaukaciya."
Rike habb'a nayi cike da jin haushi nace.
"Duk wanda ya kuma zagina da Yaren da bana wa ba, mey hinsif ya zaga.😏"
"Kaiii....Jan Pari me kuma i go fass a he."
Dariya na saka cikin jin dad'i nace.
"Nusent a dey tali yu, duk cikin bini nu bodi fass min ingilse"
😂😹
Kina wuta Jin yadda suka rud'e da ihu nayi murmushin jin dadi abinka da kauyawa.
Nace.
"Ef i taili yu, de hawus d'in da muke, ibi laki tangaran, gahi da fanfu, jummalo yo mu ba taliya muke kiran, sufa acan bini sofageti suke ce mihi: "Wayyo Allah na shiga uku, Ke Pari wannan mugun alkaba'in da kike fa, duk a zuwa binin kika koyo"
Tura baki nayi gaba cikin kunkuni nace .
"kaka Iya, waiti konse yu, she bi a de sifiki ingilise."
Kuka tasaka sosai.
A rud'e nace
"Iya wata de firobilan!?"
Kuka ta kuma sakawa tace.
"Yanzun abinda Muhmood zai min kenan ya kaiki aljanun nasara sun shigeki: Cikin gafara da nuna Ni naje bini
Nace.
"Jummalo. I suwai ef i kachi Aaira, i go fass a hedi"
😂😹🙆🏾♀️
: "Ya Amidud!"
Wani kallon banza yayi min.
Kallon kwandon hannuna nayi naci
Pilisi.
"A go Cross yi hedi da baskit d'in"
🤦🏽♂️ Safe goshinsa yayi cikin, baki cikin sabida
Aashiq Ali da Aarzam suna tare da shi su kansu kwashewa sukayi da dariya😹😂 turanci,
Gyad'a kaina nayi cikin gamsuwa da abinda Aashiq Ali yace, sannan nace
"Bat wai kike kafa foo min"
Rike baki Aarzam yayi, n kuma cewa.
"Bi kos i sifiki ingilise beri wey"
A fusace Ya Amidud ya Mike nayi wurgo da baskit d'in😂
: Gyad'a musu kai nayi,
Sannan nace musu.
"Aunty Lamisah ce tace ita tsani ses, bata son Ya Amidud yana mata ses"
Dauke wutaaaa sukayi dan sun fahimci language din: A can sakonni naji Aunty lamisah tana cewa ai ita ta tsani wani kalma wanda yake bani wahalar fada.
Ses dan haka na shiga d'akin Mamie suna hira da su Ya Amidud.
Nace
" Mamie meye ake nufi da ses!?"
"Ses!!??"
Duk suka juyo da idanunsu kaina, 😂😹🙆🏾♀️
"kee Get out banziya kawai ansaki turancin dole ne"
Ya daka min tsawa,
Murguda baki na nayi sannan nace.
"Nu bodi fafet"
Hannu Aashiq Ali ya daura akai yace.
"Ya Salam no body perfect"😹
[3/13, 4:58 PM] Jan Pari✨: 😳 Zaro ido Ya Amidud yayi yana jin abinda matar shi take cewa.
"Honey aljanun ne da ita shi yasa take surutu"
Dake yana tsoron aljanun yace.
"Dole ma mu maida ita gidan Mamie"Cike da bakin ciki nace.
"Nu bodi kan tak me go gidan Mamie,"
[3/13, 9:24 PM] Jan Pari✨: Tafiya nake wai Ni yan mata, ina kareraya,
Yana gani na yace.
"Ke! Zo nan"
Tab'e baki nayi sannan nace.
"Mi no go fi cam"🙄
[3/13, 9:25 PM] Jan Pari✨: MRS AMIDUD
Kuruciyar JAN PARIH...
[3/13, 9:28 PM] Jan Pari✨: Dafe kirjina nayi tare da zare ido nace "aljanun zaku ci kaniyarku"
Ihu na fasa tare da kakkafewa, na murgud'a bakina gefe.
Nace.
"Heehuuuuu! Mu muke ganinsu baku kuke ganins mu ba," yau sai na dauki ribanta"
[3/13, 10:01 PM] Jan Pari✨: "Wayyo Allah na, Dole na kaiki gurin, gidan tafisu me bori ta kad'e miki wannan aljanun nasaran"Tura baki nayi cikin kuka nace.
"Kaka Iya iz but lai daya, babu aljanus a kaina, na oli Ingilishi"
"Wayyo Allah na shiga uku meye kuma ledas Parih aljanun ashe ba d'aya bane har dasu ledas"🙆🏾♀️
[3/13, 10:07 PM] Jan Pari✨: Cancaba kwalliya nayi Yaron me gari zai zo min dan tun da na dawo daga bini samarika ke damuna,
Ina fitowa na tsaya. Cikin Mugun turancin kare dangi nace.
"Barka da zuwa my suwetin hat, kasan weya tugeda"
🙄
Oum Muwaddah