Pure Amor

3.7K 710 71
                                    

MRS AMIDUD...!?

KURUCIYAR JAN PARIH

https://my.w.tt/XGvckkY6N6

Dedicated to my Aunty Nice😊

    You can't change any one!
But, whatever you change your self is Ok!😊

𝓜𝓪𝓲_𝓓𝓪𝓶𝓫𝓾❦︎

44.
Jamimah najin mahaukacin turancin da nayi, ta tattaro kayanta ta bar gidan aka bar Sakinah da Heediya tare da sungula.

         A fusace tayo kaina, na shige daki da gudu ina mata dariya, da gudu taje kitchen ta dauko wuka, zata burme ni, ta gama haukar, Kuma ta hana kowa kusantar ta.

      Kiran shi Akayi, yana shigowa ya kalleta, sannan yace.
"Lamsy!"
    "Karka kuskura ka tab'a ni, dan wallahi sai na cika maka, azzalumi ma cuci mugu, Meye hadinka da Pharisah kuka fita jiya wato amanata kake ci! Allah ya isa ban yafe ba kuma sai na kashe ta."

  Cikin rarrashi yace.
"Wata yar Class ɗin sune ta gayyaceta"

        Hmm a sannu a hankali ya gama tsarata tsaf, sannan Yahaya suka tafi daki. Daga nan ya bata tsarabarta, na bracelets babba na diamond, sai myrna take kallonta yayi sannan yace.
"Babu Nagode"

    Da sauri na tafiya tace.
"Bari naje na nunawa Friend dina maybe sai dare zan dawo,"

    Burin shi ta bar gidan amma dan kar ta fahimci haka, sai ya bata rai, haka tafina, yana jin motsin barinta gidan ya rufe Kofar ya sauka kasa ta barauniyar hanyan shi ya shige dakina.

   Ina kwance na lullube da towel, ya shigo.

      Janye towel ɗin yayi na rike a hankali, ina tura mishi baki. Sannan nace.
"Sai da ka gama jagwalgwalon da matar ka zaka zo ka tab'a ni"

          Zare towel ɗin yayi ya wurga kasa, sannan ya kalle ni cikin jin dadi.
       Shafa kirjina yayi zuwa kasa kafin ya sauke ajiyar zuciya.

           Ture fuskar shi nayi. Cikin damuwa nace.
"Kai baka da wata damuwa ce sai ta ta b'ani?!".

     "Toh ya zanyi idan baki barni ba sai nake gurin matata"

"Shi yasa na ganka nan ba! Ai kasan da matar ka kake wannan maganar."

Bai damu ba, da mitar da nake mishi asalima kamar zuga shi nake yayi abinda yake so.

        Jin hannun shi da nayi a ƙasata ya sani zillewa, tare da ture shi, kara min karfi yayi tare da sauke ajiyar zuciya.

            Bai fasa ba, ya cigaba da ya mutsani son ran shi, nima dai da tafiya tayi nisa sai gani na mika mishi kaina baki daya ba tare da masaniyata ba.

          Sosai ya cigaba da yin yadda zai samu ya biya bukatar shi, d'ago kan shi yayi tare da murmushi musamman da yaga yadda nake rud'e.
               Fika kan shi yayi a dai dai wuyana ina jin shi yana karanto addu'o'in saduwa da iyali.
      Sannan ya cigaba da kashe ni da wutar kaunar shi, Wanda Ni kaina ban san na tafi har haka ba, sai da naji yana ƙoƙarin ratsa jikina na dawo hankalina, kafin kace na mike tare da hada dukkan karfina na ture shi, ashe wa kaina zanyi domin madadin ya koma baya, sai shigewar da yayi da mugun karfi wanda ya sani jin numfashina yana shirin tsayawa cak, har cikin makogarona naji abin shi.

  Wani irin rudadden kuka na fasa tare da danna mishi cizo a gefen kafadar shi,

    Yayi nisa sosai baya kuma jin komai dukda cizo yakushi dukar duk na kai mishi amma kamar kara mishi kai mi nayi domin kuwa cigaba yayi da Abinda yayi niyya, sake buɗe ni yayi yadda zai cigaba da raruke ni.

Kai naga tashin hankali, domin kuwa wannan mutumin mugun ne, ne irin na zamanin farko.

   Tsantsar mugunta ko tausayina ba yayi.
      Rike damtsen hannun shi nayi cikin kuka nace.
"Don Allah! Ka kyale ni haka, wallahi wani abu zai fito ta bakina"
(😂🤣🙄 Da gaske?! Yana fitowa ta baki toh taya kika magantu)

               "Wayyo Allah na, na shiga uku na lalace, Wayyo Iya kaka, Wayyo Mamie! Wayyo Lamisah zo Kiga ya AMIDUD ya takaitani! Wallahi ya fasa min cikina, wayyo kayan cikina yake kwashewa, wayyo kataryata. Wayyo ni naga takaina Allah ya gama kunce min duk wata karfe na jikina, wallahi bazan kuma moruwa b, na rantse da Allah bazan kuma takawa ba, wayyo ni marainiya!!"

   Cak ya tsaya tare da zuba min ido, na zata kyale ni mugun zai yi sai kuma ya hade bakin mu ya cigaba da abinda ya saka kanshi, duk yadda naso kwatar kaina, da duka da tsiwa duk nayi amma bai kyale ni ba, sai da muka raba reni, sosai ya nuna min shine a sama na, idan yayi magana dole nace to!

   Nayi laushi domin na b'arzu a hannun Ya AMIDUD, yayi iya yin shi nayi magana naki, asalima rufe idanuna nake yi, baki kallon shi sabida tsabar tsoron shi, Alqur'an ya bani wuta, sosai ya mai dani wata irin Matsoraciya a dare daya ya tagayyara ni, ya cire min duk wata rashin kunya da rashin hankali, sannan ya rungume ni a kirjin shi, kafin wani lokaci jikina  ya dauki zafi, sabida kukan da nayi.......

🤣😂 Wayyo Allah na, daga cewa na kuɗi ne har sun rage Voter 🤣 Wallahi ku daina haka shi yasa nake ji da Whatsp.......

    Mrs Me shawara nasan ba ayi zuciya ba, har yanzun ana ajiye da parih a Library toh ga shi nan adana kudin ki! An Always acting like kids! Baiwa tace. Lokacina nake konawa! Tsabar asarar lokacin da muke har kunyar karanta suratul Asr!

    Sabida rantsuwa da Allah yayi da Lokaci! 😎💔😍🤩

     Malaman Islamiyya karya nayi.....

Masu bukatar
BAHAUSHIYA... An fara.
   08130269641 zaku iya min magana domin biya Nagode sai kun kuma jina......💔

MRS AMIDUD.....!!?Where stories live. Discover now