34

2.9K 588 93
                                    

MRS AMIDUD...!?

KURUCIYAR JAN PARIH

https://my.w.tt/XGvckkY6N6

Dedicated to my Aunty Nice😊

𝓜𝓪𝓲_𝓓𝓪𝓶𝓫𝓾❦︎

34.
      Rike hannunshi nayi kaina a sunkuye jikina na rawa, sakamakon ciro min burodina da yayi daga yar rigar brst dina.
    Zare hannun shi yayi ya kai bayan rigana zai zuge zip din rigar na rike hannun shi, kwalla na zuba a idanuna.
"Kayi hakuri bazan kuma ba?!"
      Janye hannunsa yayi cikin nutsuwa, sannan ya mai da kanshi wuyana. Ya shiga lasar wuyana har zuwa kirjina.

"Ya Amiduddddd!" Muryana na rawa.
   "Filis dan du dis foo mi!"
      Kara rungume Ni yayi, yana ƙoƙarin jan rigana sama.
       "Filis! An beg yu foo God sak"
   Janye jikin shi yayi yana kallon fuskana, idanuna a rufe. Harshen shi ya kai cikin tsanake ya shiga lashe kwallar dake saukowa.

           "Zaki kira Mamien ne?!"
"Allah bazan gaya mata ba!" Na fada jikina na rawa, janye ni yayi daga kofar ya buɗe, fita yayi ya bar ni zame a gurin.

        Nayi kuka har na godewa Allah.
      
       ---
Bayan kwana takwas da zuwan mu gidan ya koma Kamar sansanin yaki, kullum ina lura da Ita bata da sukuni sai waya take.
  
A rana na takwas Ya Amidud, ya fita, sai da ya shigo dakina ya same ni, ina kwance kallon yadda komai na dakin yake gyare cikin tsanake, gashi har gadon nice dai nake kwance a hargitse.

        Tun shigowar shi yayi karo da Whiter pant dina, sabida rigar barcin ya haura sama, fararen cinyoyina sun bayyana salsal. Sai sheki yake.

                Gashin kaina a hargitse, murmushi yayi sannan ya zauna a bakin gadon yana shafa  fuskana.

          Mai damin gashin yayi baya, sannan ya sumbaci goshina.
         "Zanyi kewar turancinki yau zan dawo da wuri na kaiki yawo"
      
Ban san yanayi ba, saboda barcin da yayi min dad'i, dan da asuba da ya tashe Ni ya gaya min zai tafi training, shine na shiga na mishi Toast bread, da chick sauce. Sai coffee da na had'a mishi.
          Na ajiye mishi a kan dinner, sannan na dawo nayi kwanciyata, tsabar jaraba shi ba da wuri zasu tafi ba, amma dan na kammala mishi da wuri yace ina sallah na fito.

     Yana gama abinda zai yi ya fita.
       ---
Ina cikin barci, har da mafarki kawai naji an sheka min ruwa me mugun sanyi, a firgice na tashi ina zare idanuna.

           Kallon Lamisah nayi ita da Yemi.
     "Ai dama jira nake ta tafi training na ci Ubanki! Kina da Abinda zaki yi."

Mika nayi tare da sauke kayan da suka jike.
"Haba! Me zanyi sai dai abinda zan aikata ne shine mai muhimmanci! Ol de best"

      Hamma nayi kafin na kwala kara tare da cewa!
Wiriri! Yau kun tab'o kundugurin, tsohon bafaden Sarkin Ifiritai. Kurkwara tungulilaya, kuncirokura"

Dana daka wani wawan tsalle na dira a gaban Yemih wacce dama juya kwayar idanuna ya gama tsorotata, kafin ta fita na gwara kan ta da kofa na shiga mata bugun Allah ya isa kuma dama na tsaneta domin duk lokacin da nakewa Ya Amidud girki, tayita yatsina fuska.
"2dai, ef i cop yor fada hi go tak yu longa yu niva fooger mi! Hegiya me bakar fuskarki yar masu gajeren wando! Ef i cee yu a gan a yu kirezy yu! Maza tashi ki fita kafin na rabaki da wannan gashin dokin kanki."

        Da gudu ta fita, juyawa nayi kan Lamisah, da na daka tsalle ba danneta muka fadi da ita,  aikuwa na shiga mata bori akan ta, ina ihu itama ihun take.

MRS AMIDUD.....!!?Where stories live. Discover now