MRS AMIDUD...!?
KURUCIYAR JAN PARIH
https://my.w.tt/XGvckkY6N6
Dedicated to my Aunty Nice😊
𝓜𝓪𝓲_𝓓𝓪𝓶𝓫𝓾❦︎
🤸😲😲
_𝘕𝘪 𝘓𝘢𝘶𝘳𝘦fadeelarh1 𝙉𝙞 𝙗𝙖𝙯𝙖𝙠𝙞 𝙟𝙖 𝙢𝙞𝙣 𝙧𝙞𝙜𝙞𝙢𝙖 𝙙𝙖 𝙢𝙚 𝙜𝙖𝙟𝙚𝙧𝙖𝙣 𝙬𝙖𝙣𝙙𝙤 𝙗𝙖 𝙈𝙧 𝘾𝙖𝙢𝙥𝙗𝙚𝙡𝙡𝙨 𝙐𝙗𝙖𝙣 𝘾𝙖𝙧𝙢𝙞𝙡𝙡𝙖 𝙛𝙖, 𝘿𝙪𝙠 𝙅𝙖𝙧𝙖𝙗𝙖𝙧 𝙆𝙖𝙬𝙪 𝙮𝙖 𝙎𝙖𝙧𝙖𝙬𝙖 𝙈𝙧 𝘾𝙤𝙢𝙥𝙗𝙚𝙡𝙡𝙨 𝘼𝙝𝙖𝙡𝙞𝙣 𝙜𝙖𝙟𝙚𝙧𝙖𝙣 𝙬𝙖𝙣𝙙𝙤 𝙙𝙖 𝙢𝙖𝙡𝙖𝙛𝙖🙄😲 Rabani da makiri bai da mutunci! Mutumin da yake ji da numfashin sa zai iya sarrafa kudi da yayi kudi da numfashin sa fa😂🤣 Thanks Sosai nake Godiya a gare ki! Dake da Uwar dakin Carmilla 🤩_43.
A gurguje 🏌️
Wani irin kallon nayi mishi, me cike da mamaki, dukda kuwa a gajiye nake amma bai hanani tattaro dukkan wata juriyata ba nace.
"Ina matar ka take?! Shin Ya AMIDUD me ka mai dani ne? Lusara sha-sha-sha! Ka mai dani ban san me nake ba, ita matar ka meye amfanin ta da bazaka je ka kwana da ita ba, sai Ni wacce aka baka amanata....""Ki min shiru? Mara kunya kawai! Kuma ke kin isa ki hanani abinda naso ne dake? Guda nawa kike da har zaki gaya min maganar banza, muje yau na cire miki rashin kunyar da kika ajiye kayan a ranki!"
Jikina ne ya dauki rawa, amma bana jin zan yarda da wannan rashin mutunci cikin tsiwa nace.
"Babu inda zani! Kuma wallahi bazaka cigaba da lalata min gobe na b."D'aga hannun shi yayi zai mare Ni, na tsura mishi Ido Ina kallon hannun shi.
"Eh mana! Ka mare ni, sannan anjima ka dawo kamar zaka cinye ni, Wallahi bazai yu ba, bazaka cigaba da cutar dani kana kuma biyan buƙatar kanka sani ba, sannan ka d'aga muryanka ko hannunka akaina, tunda nasan nice nake rufa maka asiri idan ka kwaso balbalin bala'in ka."Ture ni yayi jikin mota yana zare min ido.
Tsabar tsoro jikina har rawa yaƙe, amma bani da yancin kwace kaina.Abinda ban yi tsammanin zai min ba shi ya AMIDUD yake kokarin yi min, cikin kuka nace mishi.
"Ka kyauta! A waje da kake ƙoƙarin cutar da ni"Jikin shi ne yayi mugun sanyi, riko hannuna yayi muka shiga ciki, ban san meye ya tuna ba ya kai Ni d'akina, har zan shige, ya riko hannuna tare da janyo ni waje.
"Amin sorry!"Goge kwalla nayi sannan nace mishi.
"Nevermind!"Sumbatar goshina yayi cikin jin dadi, shi kan shi ya yarda bani da riko, dan a inda yayi min na ajiye rigima, So i can say irin mu basu da yawa a cikin wannan duniyar
Dan haka yana gama rungume ni ya raka ni har ban daki sai da yaga nayi wanka na canza kaya anan ne Mutumin ku yace bai san da wannan zancen ba.
Dan gabaki d'aya birkice min yayi, cikin tashin hankali na rike hannunsa ina girgiza mishi kai, na rasa wannan fitinar da ya same ni dare daya ya Amidud ya kwarkwance min.
Dakyar na lallaba shi muka rabu lafiya, bayan ya gama sanya min thirdly fingers din shi a Vagina Dina, Nayi kuka har na godewa Allah!Bayan fitar shine naje ban daki na zauna a ruwan zafi, sabida ciwon da kasana ke min.
Ina fitowa na shimfida abin sallah nayi nafilla sannan na kwanta a gurin, ina kwanciya, ba a jima ba aka yi sallar asuba.
Na tashi nayi, ina idarwa na kwanta rub da ciki a gadon.Sau biyu yana duba ni, ganin alamun nayi sallah ya sanya shi fita ya tafi club ɗin su.
---
Ban farka ba sai karfe ɗaya saura, kamshin turaren shi ya tadani, Ashe rigar shi ce a kai na kwanta.Tashi nayi naje ban daki nayi wanka da buroshi sannan na fito b saka pant a cikin ki bra ban saka ba ina ta jin ihun Lamisah.
Daukar rigar shi nayi na bi wannan Hanyar da yake shigo min. Nima nabi na ka mishi kayan shi,
Duba wata riga nayi dark green na saka, ya kuwa sauko min har gwiwata, sannan na fito ta asalin kofar d'akin.
A hankali nake saukowa, fuskana dauke da Heave make-up, Dan ban san dalilin shi na tanada komai a dakin shi ba.
Kura min ido duk su hudu suka yi, ina zuwa dai dai gurin su nayi wata munafukan mika, tare da turo musu burodina.
Sake baki suka yi, baza gashina nayi wanda yake jike jagab da ruwan makirci.
Ban kalle su ba na dan shafa, tummy dina nace.
"Sweetest Ina nan zuwa dole nayi oba fidin bikos I no go fie tak nosense"(So shi rubutu baiwa ce👏🏻 Ba kowa ke iya mai da Normal English to Hausa language ba! Ina ga ko trillion dollars marubuci ya saka karka ji bakin ciki! Alhamdulillah! Ina alfaharin ban tab'a kallon movie Nayi tunanin juya shi into labari ba, duk Book dina 19 Basirata ce! Duk labarina sabunta shi nake, duk yinka bazaka tab'a kamani da laifin juya wani abu ba! Karamin Misali Masarautar Jordan! Idan a yanayin labarin ne zai tafi A Arabic language ne! Book, ko Maiduguri ban tab'a zuwa ba kai nida Abuja sai dai na wuce a mota 🤣😂 But naje har Jazziratul Arab! nayi rubutu akan halayyar Larabawa! Kai mutane har kirana ake taya kika tafi har Jazziratul Arab! Wannan aikin rubuce-rubuce ne. Idan zan gaya muku kadan daga cikin biography na Zaku sha mamaki! Taya na samu ilimin rubutun kwarkwarah! Nayi rubutun Hausa history! Tun daga 1773- 1870, har 2017! Kusan 300yrs to 400yrs! Ashe kuwa dan nace Pari na kuɗi ne, bazai dame Yan money language ba🤩😍 shi yasa bani karanta book dinki dan karki ce Ya koma na kudi! Ikon Allah! You're acting like kids! Idan bazaka fadi Alkhairi ba kayi shiru! So nasan ba b'ata muka rai! Amma ku sani ni kun b'ata min sau dubu! Koda nace zanyi Loging out! Sabida bani son Rigima ce! Ga baki daya sai na firgice na rasa yadda zan shiga a rayuwata! Tabbas na yarda komai yana jiran lokacin............
Ya Allah ka jikan Asma'u! Fareedah! Yau ta sauya ni fiye da yadda bani tunani, ta sanyani na dawo me tsoro da hakuri! Koda zan fada muku about 3yrs back, bazaku Gane ba! Alhamdulillah! Thanks again.....
Nagode da canjin da nasamu a rayuwata na fada, idan kayi min sai dai nayita kallonka amma bana amsa maka ba.
Nagode 🤝 sosai....Saturday and Sunday.
Zaku na samun Kwarkwarah da Mrs AMIDUD!
Ga masu bukatar book Dina na kud'i suyi min magana ta wannan number....08130269641......
BAHAUSHIYA..... Insha Allah zan fara.
Masoyana na Asali Nagode 🤝 sosai, Musamman masu kira da masu text message ga wasu anan Wattpad! Dan haka ga Free nan ku cigaba da bi, for my Fans, ba masu fushi ba akan Money language....A Cigaba da wanke hannu! A zauna a gida 😂🤣🏌️
Fadeelarh1 naji kinyi magana sai kinji bulalar 🤣🏌️ Kawar Carmilla 🤩