35

2.9K 525 56
                                    

MRS AMIDUD...!?

KURUCIYAR JAN PARIH

https://my.w.tt/XGvckkY6N6

Dedicated to my Aunty Nice😊

𝓜𝓪𝓲_𝓓𝓪𝓶𝓫𝓾❦︎

  

"Toh! Sai ki sanya Mishi sunan da Yayi miki! Kuma idan baki min shiru ba, sai na cinye idanunki nan me kama da na Elisa!"
       Sake zaro idanu waje nayi ina raba su akan shi, kafin na tura mishi baki nace.
"Ni wallahi na gaji da zaman garin nan haka kawai mutum ba a sanya shi a makaranta ba sai zaman gida "

     Banza yayi dani na kuma cigaba da mitar dan na fahimci ba magana zai min ba.
      "Ni?!"
       Parking yayi tare da juyawa ya tsare ni da ido, had'iye yawu nayi cikin tsoro. Saka hannuna nayi akan bakina alamun nayi shiru, ba shi kenan ba, inda ba wani abu ba ai magana ta kare ba.
    Abinda na fahimta shi mutum ne mai matukar kawaici, da rashin son magana.

       Idan na cire wannan abinda yake min na tab'a min burodina, toh mutum ne mai matukar kamewa. Sai dai ban san dalilin shi ba na tab'a ni kuma yana da masaniyar saboda gudun haka. Na biyo shi amma gashi nan shi yana ƙoƙarin min abinda bai dace ba.

         Mun je wani kasuwa ya saya min abubuwan amfani, a cikin har da kayan girki. Sannan ya kalle ni.
"Babu abinda kike so ne? Gobe abokaina zasu zo cin abincin dare!"

         Kallon shi nayi kafin nace.
"Toh kasan dole ka nemi nama! Sai kayan kamshin da kayan miya."
           Shiru nayi kaina a sama sannan nace.
"Har da abubuwan yin salat"
    Jan kumatuna yayi muka cigaba da tafiya, yana sayan kayan da na lissafi. Har muka gama, zamu wuce naga wani katon Teddy. Dawowa nayi na dauka kallona yayi cikin mamaki. B'ata rai yayi kamar zai min faɗa sai kuma ya fasa.

   Duk kudin ya biya sannan ya riko kayan muka fita, daga nan gidan wani abokin shi muka wuce. Turawa ne matar ta haihu, muna iso kofar mansion ya kalle cikin dakiyar fuska yace..
"Zamu shiga cikin gidan, bana son naji kinyi magana!"

     Gyad'a mishi kai nayi, ban ce komai ba.
       
                Tunda muka shiga, gidan yayi min kyau, ga komai na gidan. Whiter da Black,
     Muna zuwa suka fito, da yaron me kyau.
    Kallon Ya Amidud nayi kamar zanyi kuka nace.
"Ya AMIDUD! Yaushe zaku haifa mana baby kaman wannan?!" Dake ƙasa ƙasa nayi mishi magana.
 
         "Yaron yayi miki kyau ko?!"
Gyad'a kai nayi cikin farin ciki.
   "Toh ke ki haifa min mana!" Ya fada min,
  Zare ido nayi, cike da tsoron shi na kalle shi.
"Yaya! Kasan me kace kuwa?! Ni yar karama dani ce zan."
  Sai naji nauyin fad'ar kalmar
Bai ce min komai ba, har muka gama abinda ya kawo mu da zamu tafi.

       A hanya ne na jingina da kujera, tare da lumshe idanuna.
Hannun shi naji a saman cinyata.

        Shafa cinyar yake a hankali.
"Kince kina son Babyn ce?!"
     Janye hannun shi nayi sabida naji shi a cikin tsakanin cinyoyina.
       "Yaaaa! Ni bana so"
   "Babyn ne baki so?"
   Gyad'a mishi kai nayi.
"Toh yaushe zaki bani babyn"
    "Ai sai na girma"
   "Zaki iya mana ba lallai sai kin girma ba."
      "O-oh ka Matar ta baka babyn ni nayi yarinya."
"Allah kinyi yarinya?!"
"Eh! Haka Mamie tace min lokacin da matar Jalal ta haifi babynta ba rai"

"Gaskiya kam! Kinyi karama Inso samu ne badan yar da a miki aure ba sai kin cika shekaru ashirin. Kinyi hankali."

      Kallon shi nayi kadan sannan cikin sanyin murya nace.
"Yaya! Ni bana son kana min abun Iskancin nan! Babu kyau wuta mutane suke shiga, ko kana son ka shiga wuta ne?!".

     Kura min ido yayi sannan yace.
"Baki son ina tab'a ki ko?!"
   Gyad'a mishi kai nayi kwalla na cika min idanuna.

   "Shi kenan! Insha Allah badan kuma tab'a ki ba sai da Yardan ki"

   *_Tab yaushe zan yarda ka tab'a Ni!_*
Abinda kenan a raina.
A haka muka isa gida, babu wanda ya kuma magana a cikin mu, tsabar na gaji, shi kuma maganar da nai mishi ya sanya shi cikin nazari.

       Yana kuma duba girman nauyin da ya rataya akan wuyar shi. Hadi da nauyin amanar da aka bashi.

       Muna isa gidan na dauko karena da Teddy na na shige cikin gidan.
    Lamisah muka fara cin karo da ita, kallon hannuna tayi na kashe mata ido tare da d'aga mata gira d'aya.
          Ajiye Lowki nayi cikin kujerun falon nace.
"Siduwn, ef ani bodi feyind yor turobul, jus kache hin kafa ka cire ka ajiye."

         "Wallahi sai kin fitar min dashi gidan nan tsabar Iskanci uwar me zaki yi da kare, kina karere iya kwaso mana kare gida. Zaki fitar da shi ko sai na bashi guba yaci."

          "Aikuwa na rantse da Allah aljani dan tsuntsu bazai kyale ki ba dan karenshi ne, Kinsan haduwar mu dake."
Na gaya mata ina zaro mata ido.

             "Wallahi sai naci mutuncin ki"
   "Hahaha! Ni kuma yanzun zan sanya kare na yaci mutuncinki"
  Daukar yoyo nayi na wurga inda take aikuwa dan wofin kare ya tafi da gudu, yaje kamawa, ai ta fantsala a guje.

          Shi kuwa ya dauka wasa be ya bita a guje. Yana son kama bazar rigarta.

  Ina zaune sai dariya nake har Ya AMIDUD ya shigo da kayan hannun shi, karba nayi muka wuce kitchen ina bashi labarin matar shi da kare.

       "Subhanallahi! Kuma kika barshi yana binta?!"
Ya kafe ni da ido,
     Kwarjini yayi min tare da cika min ido nace.
'ki min shiru! Ke wacce irin muguwa ce? Me yasa burin ki, bai wuce ki sanyata damuwa bane! Kin sani na sayo miki kare ashe ke damuwarki Mata ta, toh wallahi sai ya fita a gidan nan.yanzun ba anjima ba. Ki dauko shi nace."
  A tsorace na fita naje na kamo shi ina kuka, na kawo mishi karen.

   "Fitar min dashi a gida!"
     Kuka na kara sosai, ina tafiya ina kuma.

     Koda na fito waje zama nayi abina da karena a cinyata. A kujeran shan iska na gidan.

    Shi da ya gama fad'ar shi gurin matar shi ya wuce, sam ya manta da batuna.

Kuyi hakuri....
Bamu da wuta ne😪

Vote!
In ba haka ba nayi addu'a kar nepa su kawo wutar!🙄

MRS AMIDUD.....!!?Where stories live. Discover now