𝘊𝘰𝘶𝘱𝘭𝘦𝘴 𝘰𝘧 𝘞𝘦𝘦𝘬❦︎

4K 644 60
                                    

MRS AMIDUD...!?

KURUCIYAR JAN PARIH

https://my.w.tt/XGvckkY6N6

Dedicated to my Aunty Nice😊

𝓜𝓪𝓲_𝓓𝓪𝓶𝓫𝓾❦︎

𝘍𝘢𝘵𝘢𝘯 𝘢𝘭𝘬𝘩𝘢𝘪𝘳𝘪! 𝘐𝘯𝘢 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘤𝘰𝘮𝘮𝘦𝘯𝘵𝘴 𝘥𝘪𝘯𝘬𝘶 𝘥𝘢𝘳𝘪𝘺𝘢 𝘺𝘢𝘬𝘦 𝘣𝘢𝘯𝘪, 𝘢𝘮𝘮𝘢 𝘈𝘭𝘩𝘢𝘮𝘥𝘶𝘭𝘪𝘭𝘭𝘢𝘩 𝘪𝘯𝘢 𝘧𝘢𝘳𝘪𝘯 𝘤𝘪𝘬𝘪 𝘴𝘰𝘴𝘢𝘪 𝘯𝘢𝘨𝘰𝘥𝘦/𝘐𝘯𝘢 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘬𝘰𝘳𝘢𝘧𝘪𝘯𝘬𝘶 𝘥𝘢 𝘴𝘪𝘯𝘬𝘪𝘯 𝘴𝘪𝘯𝘬𝘪𝘯 𝘵𝘢𝘮𝘣𝘢𝘺𝘰𝘺𝘪𝘯𝘬𝘶/ 𝘥𝘢 𝘮𝘢𝘴𝘶 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘭𝘢𝘪𝘧𝘪𝘯 𝘈𝘮𝘪𝘥𝘶𝘥/ 𝘥𝘢 𝘮𝘢𝘴𝘶 𝘨𝘢𝘯𝘪𝘯 𝘭𝘢𝘪𝘧𝘪𝘯 𝘗𝘩𝘢𝘳𝘪𝘩 𝘥𝘢 𝘓𝘢𝘮𝘪𝘴𝘢𝘩!
     #𝘚𝘵𝘢𝘺 𝘚𝘢𝘧𝘦
    #𝘖𝘕𝘌 𝘓𝘖𝘝𝘌♡︎
    #𝘓𝘢𝘮𝘪𝘥𝘶𝘥㋛︎
    #𝘗𝘩𝘢𝘳𝘥𝘶𝘥

42.𝓒𝓸𝓾𝓹𝓵𝓮𝓼-ℴ𝒻𝔀𝓮𝓮𝓴❥︎

      Cusa hannuna nayi cikin gashin kan shi, ina cizon lips dina. Tare da tura mishi kirjina, bai bari ba, Ni kuma ban ji a raina na dakatar da shi ba.

    A iya sanina shi din mutum ne mai matukar kamun kai, dan haka sai nayi mishi Uzuri, domin gaskiya bazan iya cewa komai ba.
       Wato Ya Amidud ya iya biyar da mace, kuma ya jiyar da Ita dadin da bata da wanda zai bata.

           Lokacin da ya gama min nan ya nuna min bukatar na mishi, duk sai tsoro ya kamani, girgiza mishi kai nayi dan wallahi bazan iya wannan abun ba.

    "Please taimaka ki min mana! Idan baki min ba zanje Lamisah tayi min, tunda ita ta fara min."

   Rintsa idanuna nayi, kamar zan yi kuka na fara mishi oral XxX, gashi ban iya ba, zan iya cewa tunda Jalal yayi kokarin tura min abakina nake matukar kyamar abin, amma yau gashi ni da kaina nake, kaiwa bakina.

          Ban san iya adadin lokutan da muka b'ata ba, sai dai lokacin da ya kusan zuwa ne yayi maza ya cire daga bakina ya shiga zuba min organ Milk ɗin shi a kirjina zuwa cikina, d'ago ni yayi ya cigaba da sumbata na, yana goga min organ milk din shi a jikina, kallon cikin idanun shi nayi sannan na zare bakina a nashi nace.
"Ya Amidud kai baka jin kyamar abin ne"

      Sanya kan shi yayi a wuyana yana cewa.
"Babu abin kyama! Na sha naki ma balle nawa da na zuba miki a jikinki, yana gyara jikin mace, sannan zai gyara miki fatarki har da my dearest"

           Kaina a kife a kirjin shi ya buɗe mana ruwan wanka,  tunda muka shiga ruwan, ya zuba mana bata gel, take ruwan yayi kumfa nan ma, bai kyale ni ba haka muka cigaba da tab'e tab'e.

       Dake ya ganni yarinya ce shi yasa yake biyar dani yadda ranshi ke so, kuma bai damu da ya zanji ba. Muna gama wanka ya janyo towel ya naɗe ni a ciki muka fito.

       A bakin gado ya ajiye ni, sannan ya koma ta kofar da yake shigowa, ya danna wata yar karamar keypad sai ga kofa ya bude kamar lifte fa, ya shiga juyowa yayi yana murmushi, yace.
"Kwaso kayan ki zo muje!"

   Mamaki ya gama kashe ni, haka na kwashi kayan naje na shiga, cire towel ɗin yayi ya rungume ni muka haura, kai mutumin nan tantiri ne!  Har dakin shi muka isa sake baki nayi ina kallon ko ina, cikin mamaki.

MRS AMIDUD.....!!?Where stories live. Discover now