Babi Na Arba'in Da Takwas (48).

544 134 33
                                    


Borno, Nigeria.

Koh kadan Inno Marte bata ji wani trepidation ba because she knew just what exactly to do to distract Bakhtiar. "Love will be your undoing Bakhtiar Arab" ta fadi tana dariya. Mota ta wuce suka kama hanyar komawa can Abiso mansion da ke cikin garin Maiduguri. Cigaba tayi da harkokin ta kamar yadda ta saba kullum har zuwa yamma.

"I'll be going to Abuja tomorrow In Shaa Allah" ta fadiwa Sudais wanda suke zaune cin abinci tare "I have some meetings to attend kuma ya kamata naje naga amarya". Ta fadi with a smile.

"Amarya?". Sudais ya tambaya.

"The Arabs, I missed their wedding tunda zani Abuja sai na leqa na gaishe su".

Ohh Sudais ya fadi yana tuno wacca amarya mahaifiyar sa ke referring to "That'd be nice of you Ammi". Ya fadi yana mata murmushi. Daga nan shuru sukayi suka cigaba da cin abincin su amma sai dai tun da aka yi maganan Abuja yaji appetite dinsa ya tafi dan tunowa yayi da Bilkisu Sadiq Yakasai.

"Urmm Ammi..." Ya kira mahaifiyar sa a hankula. Inno Marte da ta gama sanin dan ta, ta san irin muryar nan da yayi magana muryar da yike yi kenan in yana son ta masa abu.

"What is it my Habibi?" Ta tambaya "You know Ammi can give you anything you want. I can move the heavens and Earth for you my jaan all you have to do is ask" ta fadi willing him to talk.

"Dama maganar yarinyar da nace miki na hadu da ita ne a Abuja".

Sai a lokacin Inno Marte ta tuno sun yi wata magana haka, maganar jikar Alhaji Muhammad Dikko of the Argon oil and gas company "Kana so in je Kano to ask for her hand in marriage for you?".

Yar dariya Sudais yayi kan ya ansa mahaifiyar shi "No Ammi, kar mu maimaita abunda ya faru da Ni'imatullah El-Yaqoob, you proposed marriage directly without us getting to know each other. I want to get to know Bilkisu, I want her to love and accept me on her own terms".

"Toh lover boy, naji. I will talk with her".

"You'll talk to her really?" Ya tambaya his mood suddenly lifting. Daga kai kawai Inno Marte tayi cewar ehh zata mata magana "Me zaki ce mata?".

"I'll ask her to give the apple of my eyes a chance cause he's madly in love in her and cause he's the best partner she'll ever find. In ka wuce ta zata yi rashi babba". Dariya Sudais yayi ya miqe yazo yayi hugging mahaifiyar sa ta baya, hannunta ta dora kan hands dinsa da yayi wrapping around her.

"I love you my Ammi". Ya fadi yana kissing gefen kan ta.

"I love you more my sweetest boy, I love you more than my own life". Ta fadi meaning every word she uttered.

"So zaki je Kano?". Ya qara tambaya.

"Sudais sarkin tambaya. Zani Kano In Shaa Allah, from Abuja". Godia ya qara mata kan ya sake kissing kanta yace zashi daki to play game. "Goodnight son". Ta fadi masa ya wuce sama ita kuma ta cigaba da cin dinner dinta in peace, in her mind kuma a plan slowly forming.

"Kayi kuskure Bakhtiar Abdul-Gaffar Al-Arab da ka siya fadan da ba naka ba". Murmushi kawai tayi as she slowly cut the chicken breast on her plate. Sai da ta gama cin abincin ta cikin nutsuwa ta bar dining hall tukun ta kira P.A dinta a waya to tell her about their trip.

"Get your bag ready Lucy. We leave for Abuja tomorrow". Okay kawai Lucy ta fadi kan Inno Marte ta cigaba da magana "Tell the pilot to get the private jet ready for the trip".

"Okay ma'am, do I tell the staffs at the Abuja mansion to get the house ready for the visit".

"No Lucy. Book us reservations at a hotel cause we won't be long in Abuja. Just a day or two". Okay ma'am kawai Lucy tace suka yi sallama ta kashe waya. Attendant dinta tazo ta hada mata kayan da zata yi tafia da su ita kuma ta wuce bedchamber dinta ta zauna kan rocking chair. Jingina kan ta tayi on the head rest ta fara rocking slowly tana ta tunani. A hankula hawaye suka fara sauka kan kumatun ta, bisa dukkan alamu tunanin da take yi wasn't a good one, she was remembering an ugly memory wanda was so disturbing har yayi moving dinta to tears. In aka tambaya Inno Marte the last time she shed tears bazata iya tuna when last ba dan ta kasance mace me tsananin taurin zuciya, ba karamin abu ke touching zuciyar ta ba bare har yayi moving dinta to tears. Ta dan jima tana nazari kan finally ta goge hawayen ta gyara zaman lullubin lifayyan ta. Qasa ta sauka, straight ta wuce inda ake ije mukullan motocin gidan ta dau na personal car din ta wanda sai in zata tuqa kanta take using. A qalla kuwa an kai shekara bakwai zuwa goma rabon Inno Marte da tuqa mota da kanta, duk inda zataje da driver take zuwa, mostly kuma tare da convoy amma a daren nan ta shiga mota ta tuqa da kanta har zuwa can bayan gari, can wani vast area of land wanda ya kasance na mijinta sanda yike da rai bayan rusuwan shi kuma Sudais ya ci gado. Makeken gona ne, so many hectares of land wanda ba a amfanin komi da shi hasalima wurin ya zama daji ba wanda ke zuwa. Can cikin gonar in an area which wasn't noticeable in ba mutumin da ya san hanya ba babu wanda zai taba tunanin da gida a wurin bare mutum me rai zaune wurin nan Inno ta tuqa ta iso gaban wani dan portable house tayi parking. Bata sauko daga mota ba immediately dan ta yi zaman da zai kai na fifteen to twenty minutes cikin motar kan finally ta sauko ta ja wani dogon numfashi kan ta fara takawa a hankula zuwa cikin gidan.

SANADIМесто, где живут истории. Откройте их для себя