Babi Na Sittin Da Hudu (64).

706 149 153
                                    


Kabeer ya ga shigowar message din ta kuma ya karanta sannan kuma ya so komawa gida but then at the same he didn't want to go. He resisted the urge and stayed back at his studio even tho he had nothing much going, he couldn't concentrate on his work, he hadn't been able to for a while all thanks to some beautiful lady he sleeps and wakes up under the same roof; the one he could have only if he opened his heart to her but no! Zulaikha ita ce wadda yike so and in a few months time zai aure ta and they'll have their happily ever after. Khayri was only a means to an end for him kuma ya san for sure wannan abun da yike ji yana feeling in his chest, in his system for her was nothing but sheer lust. He was after all a young, healthy and hot blooded male, ba namijin da zai iya zama yayi dadewan da Kabeer yayi da khayri yace be shiga yanayi na sha'awa ba and for Kabeer, as far as he was concerned that was the only feeling he had for her. Marrying her to divorce her after a while was something, sleeping with her, leading her on, promising a future he knew bazai iya bata ba was another thing don haka Kabeer yike ganin dole yayi dan keeping distance from her, yayi taming heart dinsa da kuma desires dinsa. He didn't make things more messed up than they were. Already dama kusan kullum cikin rikici yike da zulaikha wadda kwata kwata ta daina yarda dashi, zargi da insecurity sunyi getting way into her head, tana ganin kabeer kamar ya fara son khayri, tana ganin kamar zai iya bailing out on agreement dinsu sannan kuma ga tunanin yadda zai yi facing iyayen in a few months in ya sako khayri, me zai ce musu dalilinsa na sakin ta? Ya ya kuma zasu yi receiving intension dinsa na auren Zulaikha. Tsaki Kabeer ya ja, realizing the mess that was now his life.

Be koma gida ba sai around 1am tukun lokacin ya san ta riga ta kwanta. Koh da ya shiga kitchen to drink water, sticky note ya gani jikin fridge cewar dinner was in the microwave. Wondering ya fara yi, how khayri could be so thoughtful and caring even to someone who had on countless accounts being shitty to her. Da wata ce da taji haushi share invitation dinta da yayi but instead she took the trouble of keeping food for him. Microwave din ya wuce ya yi heating abincin da ta bar masa, zama yayi akan zai ci kadan dan kar yayi wasting effort dinta, sabida shi dama ba me cin abinci bane so late at night amma ranar sai Kabeer ya sama kansa da cinye komi, hasalima baya iya tuna when last he fed as well as he did that night. Sai da yayi washing plates and cutlery da yayi using kan ya hau sama yayi wanka ya kwanta amma sai kasa barci yayi ranar. Khayri was all over his mind, duk yadda yayi qoqarin shutting tunanin ta out of his mind ya kasa. Tuna how she looked ravishing that morning kawai yike ta yi.

"Na shiga uku" ya fadi feeling frustrated.

Tana iddah sallan asubah the next morning khayri ta futo ta wuce kitchen dan dubawa koh ya ci abincin da ta bari masa. Har da yar tsallen ta na murna tayi da taga cikin microwave din empty. Hamdala tayi ta dawo cikin daki ta dau wayanta ta tura Niima saqon fatan alkhairi dan ta san a safen ranar zasu wuce. Ranar ma khayri bata karaya ba ta sake tura ma Kabeer text asking him to come home early for dinner. Ranar a text message dinta sai da ta dan basa highlight din day dinta kan ta masa maganar dinner and again Kabeer didn't turn up for dinner but just like the previous night, ranar ma khayri ta ije masa abinci a microwave with a sticky note on the fridge telling him about it.

Gradually hakan ya zaman musu routine dan Khayri ta kai wata daya tana ma Kabeer text messages which he never replied to. Always she started off by telling him a bit about her day, asking about his own day and asking him to be home early for dinner amma neither did he acknowledge her message nor did he return home for dinner. Sanda suka yi waya da Niima ta mata qorafi akan halin Kabeer da yaqi sanjawa, ta fadin mata whilst ya daina zagi da mata ihu but he was still behaving coldly.

"Gaba daya baya son zama dani". Khayri ta fadi feeling too pained, tana ganin efforts din ta a banza.

"I'm sure all he does he think of you all day and na san kullum yana looking forward to message dinki. Allah ya biki miji dan ra'ayi ne kawai but I assure you zai sauko, don't give up so easily". Niima tayi assuring dinta daga nan suka cigaba da hirar mostly about Niima's baby.

SANADIWhere stories live. Discover now