Hey guys! I'm deeply sorry, from the bottom of my heart😭. I've been saying zanyi update zanyi update but then Allah be yi ba sai yau. For the past two months I've been busy tending to mommy duties. Every morning I wake up and fall all the more in love with this cute little girl who I'm proud to say is the cutest, most adorable two month old in the whole wide world😍 as you read this update kindly say a prayer for our Mahnour-A'ishah💖
For the ones that reached out, nagode sosai Allah ya bar zumunci. I'm back for good In Shaa Allah😁
*********************
Abuja, Nigeria.
"Hello Mr Bakhtiar Abdul-Gaffar Arab" tayi whispering softly cikin kunnensa "Someone will be late to work today". Ta sake fadi kan ta manna masa kiss on each eye, hakan ya sa ya buda idanunsa lazily with a smile playing on his lips.
"Good morning lady Arab". Ya fadi yana janyo ta zuwa jikinsa "Ban gaji da jin dumin ki ba". Murmushi hakan ya saka ta. Sakin jiki tayi ta kwanta lamo a jikinsa tana jin yadda zuciyar sa ke bugu steadily just as it should. Har cikin zuciyar ta dadi take ji, a duk sanda ta tuna cewa yanzu ita matar aure ce kuma her husband is none other than the one and only man she has ever loved sai taji wani sanyi har cikin zuciyar ta, she wished there was some way she could put time to a standstill, so she could cherish their moments together forever or if her life was a dream, she wished she would sleep and never wake up. Kiss inda ya liqa mata saman forehead dinta ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta shiga.
"Earth to you lady Arab". Juyawa tayi to face him, hancin ta na gogar nasa, tana shaqar numfashin sa yina shaqar nata tayi masa murmushi wanda ya gama kashe masa jiki. Shima murmushin yayi mata ya qanqame ta a jikinsa haka ya sa murmushin ta zama dariya.
"You have to be at the office in an hour".
"There's still time". Ya fadi with a mischievous smile playing on his lips "We could do something to while away time".
'uhmm' kawai ta ce masa tana dan nazarin maganar nasa playfully "And what exactly do you suggest we do to while away time Mr Arab?". Ta tambaya murmushin ta na qara fadada.
"I have a couple of ideas actually". Yana fadi yayi engulfing dinta in an intimate embrace, arms dinta ta yi wrapping over his neck ta qara janyo sa kusa da ita, increasing their proximity. Kallon juna suke ido cikin ido ba tare da wanin su ya fadi wani abu ba. Bakhtiar na ya fara breaking intense gaze inda sukewa juna when he bent to kiss his wife. Ba tare da wani bata lokaci ba suka fara nunawa juna soyayya in some many ways that only needed their actions rather than their words.
Zuwa lokacin da suka gama samun natsuwa, sukayi wanka Bakhtiar ya gama shirin office lokaci ya wuce sosai ba kadan ba amma kasancewar sa shugaban Arab corp, be wani daga hankalinsa ba. A tsanake ya gama shirin sa suka sauko tare hannayen ta a cikin nasa. Dining hall suka nufa direct ga abinci nan kala kala for breakfast laid out for them, sai da ya zauna yayi settling a kujeransa tukun ya daga wayar sa ya danna number din secretary dinsa ya fadi masa cewar yayi postponing duk wani meeting da yike da shi a safen ranar zuwa rana.
"What will you do while I'm gone?". Ya tambaya Niima, cup din shayinsa a hannu yana taking gentle sips in between conversations.
Kafadunta ta daga masa kan tayi magana "No idea for now, I'm sure I'll find something doing". Ta fadi tana masa murmushi "I'll catch up on sleep first, in na tashi sai na san me zanyi". Kai kawai ya daga mata be ce komi ba ya cigaba da karin sa. Yana gamawa ta rakasa har daidai motarsa. Sai da ta tofa masa addu'a tukun ya buda motar ya shiga ya zauna yana kallonta yana jin wani kaunar ta na qara fusgar sa, ji yike kamar ya fasa zuwa aikin ya zauna da ita.
"Me zan dafa maka?" Ta tambaya bayan ta miqa masa brief case dinsa ya ije a passenger seat.
"My my! Da wanna hannun zaa yi girkin?" Ya tambaya cike da wasa. Itakuma ta turo hannayen ta biyu da suka sha ado da kunshi ta nuna masa tana fadin "wannan hannayen mana". Kamo hannayen yayi ya manna kiss a kowanne yina fadin.
BINABASA MO ANG
SANADI
General FictionThere are winds of destiny that blow when we least expect them. Sometimes they gust with the fury of a hurricane, sometimes they barely fan one's cheek. But the winds cannot be denied, bringing as they often do a future that is impossible to ignore...
