Say 'Hi' to me via DM if you want the link to the whatsApp group. If you have my number kuma you can send me a message via WhatsApp sai in tura. Thanks*********************
Abuja, Nigeria.
Abokinsa ya kira wanda dan garin Borno ne kuma a can yike zama. Within an hour of his arrest Architect Ibrahim BabaGanah ya zo yayi posting bail aka saki Bakhtiar. Straight airport ya wuce da shi inda jirgin sa ke jira suka taho Abuja. Shigan sa Abuja ke da wuya Sahar ta kira sa dan dama since the whole debacle started basu hadu ba. Ce mata yayi gashi nan zuwa gidan sai suyi magana.
"That b*tch had the stupid nerves to get me arrested!" Bakhtiar ya fadi ransa a bace. Worriedly Sahar take kallon sa duk ya zuzuce ya futa hayyacin sa, da ka gansa ka san he wasn't doing very good.
"Calm down. Ka kwantar da hankali ka fadi mun komi Bakhtiar. Let's try and get you out of this mess". Bakhtiar ya buda baki zai magana kenan sai ga shigowar Yasmeenah. Kallon ta yayi kan ya tambaya.
"Yaushe kika dawo?" Bata amsa wannan tambayar ba ya sake bombarding dinta da wata tambayar "Where's my wife? And my son? Did you leave them all alone?".
"God! No Bakhtiar why would I do that?" Yasmeenah ta fadi "Tare da su muka dawo".
"Suna ina?".
"Her mom took her". Kawai ta fadi. Bakhtiar be kuma tsayawa sauraron wata bayani ba ya juya ya ruga a guje yana fadin.
"I'll be back later ladies". Motar sa ya shiga ya fice a guje zuwa gidan iyayen Niima. Koh da ya isa tun a bakin qofa Abdallah El-Yaqoob ya tare sa cewar kar ya kuskura ya taka qafar sa zuwa cikin gidan sa.
"Stay away from my house and my daughter Bakhtiar else....". Be qarasa ba Bakhtiar ya katse sa.
"Else what Abdallah, you bloody coward. Karka mance I'm in this whole mess because of you". Nushi Abdallah ya kai masa a bakinsa sabida ransa da yayi matuqar baci. Bakhtiar har ya daga hannu zai rama kawai sai yayi tunanin koh ba komi Abdallah surukin sa ne, mahaifin matar sa dan haka sai ya fasa "Wallahi ka ci darajar Niima else no one touches Bakhtiar Abdul-Gaffar Arab and goes Scott free". Juyawa yayi zai fice yace ma Abdallah
"And this is not over!".
"Ka hanzarta rubuta mata takardan ta na saki dama in ba haka ba zaka ji sammaci daga court" Tsaki kawai Bakhtiar ya ja be tsaya sauraron sa ba ya wuce zuwa motar sa ya buda ya shiga ya zauna shuru. Kamar ance ya daga kai ya kalla window din dakin Niima ya hange ta tsaye tana kallon motar sa. She had been standing there all that while witnessing everything that had occurred between both men. Dauke idanunsa yayi daga kanta ya ja motar sa ya wuce ita kuma Niima bata bar bakin window din ba har sai da taji kukan Hashir. Zuwa tayi ta dauke sa ta zauna tana shafa bayan sa a hankula tana tunanin what was to become of her and her baby. Did really want a divorce from her husband and did she do the right thing? She didn't even give him a chance to explain things to her, she didn't hear his own side of the story. Hawaye ne suka fara ambaliya a fuskar ta, tana sharewa suna qara zubowa.
Straight office building dinsa Bakhtiar ya wuce, dama yana da dan wurin hutawa a nan. Can ya wuce dan baya buqatar hayaniyar mutane a kan sa, so yike ya zauna yayi tunani da kyau ya san ta ya zai futar da kansa daga matsalar da ya shiga. Ya jima zaune a qasa gaba daya ya kasa coming up with anything productive. Daga baya wayar sa ya ciro ya buda search engine din wayar sa ya shigar da sunan Sudais Aadam Abiso. Hotunan Sudais kala kala ya dinga gani har yazo kan wani close up shot nasa wanda yayi zooming ya qurawa hoton kallo. Why had the resemblance between them never occurred to him? And why was he seeing more of Suraiya than him in the boy?.
YOU ARE READING
SANADI
General FictionThere are winds of destiny that blow when we least expect them. Sometimes they gust with the fury of a hurricane, sometimes they barely fan one's cheek. But the winds cannot be denied, bringing as they often do a future that is impossible to ignore...