Babi Na Tara (09).

1.4K 194 18
                                    

Kano, Nigeria.

Kamar yadda suka yi shawara, haka Dattijo ya bi. On Saturday bayan usual dinner inda suke having duka tare,
Dattijo ya nema kebewa da Rumaisa tare da mijinta da kuma Khalid sai Adda Manga. Office dinsa da ke can sama suka zauna. Rumaisa ta ije tray na soft drinks kan ta koma gefen mijinta ta zauna, all of them narrowing their attentions to Dattijo. A hankula ya fara gabato masu da shawarar da yayi da Adda Manga kuma sosai yaga surukin nasa ya nuna alamun gamsuwa da plan din sai dai yaga uncertainty sosai a idanun diyar sa Rumaisa.

Rumaisa bata ce komi ba sai da mahaifin ta ya gama zayyano jawabin sa tas tukun. "Ba wai I'm opposing to your plan bane Dattijo, abun dubawa a nan shine anya wannan yaran zasu yarda da wannan hadin? Kaga dai all their lives sun tashi ne as ýan uwa, as older brothers and protectors of both Mahra and Billie. Yanzu kuma kawai ta yaya zamu bullo masu da wannan al'amarin?".

"Toh maganan nan duk be taso ba, indai wannan shine tsoron ki, leave it to me. Ni na san yadda zanyi handling din su. Kamar yadda kika ce they're protectors of the girls, ke kina ganin akwai wasu mazan da zamu basu auran wannan yaran su riqe su kamar yadda yayun su zasu riqe su?" Gyada masa kai duk suka yi alamun aah "Toh kun gani, kuma wannan abu ne da addini ta halarta dan haka ku daina damuwa, kawai muyi fatan alkhairi, in hakan shine ma fi albarka toh Allah ya tabbatar da alkhairan sa" duka gaba daya suka amsa Addu'ar Dattijo da Ameen. Khalid shi dai gaba daya a matse yike a gama meeting din ya koma can family room dan kawai yaga newfound obsession dinsa; khayri. Tun farko da ya fara ganin ta har zuwa wannan lokaci Khalid ya sama kansa da kasa cire ta daga cikin zuciyar sa, har wani qosawa yike ranar Saturday ya zago kawai dan yazo gidan Dattijo ya ganta. Shi dai ya san abunda yike ji a zuciyar sa ba so bane, kawai dai ba abunda yike buri kamar samun dandanon zumar ta. Muryar Dattijo ne ya dawo da shi daga duniyar tunanin da ya lula.

"Sai kuma second shawaran da nike so nayi da ku" Dattijo ya fadi kan ya tsaya yin tari "Kunga dai yanzu shekaru na sun ja, i'm already above 70 summers ya kamata ace a age dinnan ina hutawa ne but I'm still working dan haka I have come to a decision, zanyi retiring" sosai news din yayi catching attention din Khalid wanda a cikin zuciyar sa har ya fara rejoicing dan dama ya dade yana jiran ranar da Dattijo zai sauke aiki yayi handing over the Argon business fortune to him.

"In the absence of my one and only son, kabeer is my next heir dan haka nike ganin in dai zancen auran nan nasu ya daidaita zan sauka nayi handing over power to him as the new CEO of the Argon chain of businesses". Sosai news din ya qonawa khalid rai wanda tuni ya kware da ruwan da ya kai baki yina sha. Zuciyar sa ba abunda yike in ba tafarfasa ba, akan me sa Dattijo zai yi handing over business inda yayi shekara da shekaru yana kwadayin controlling, business inda ya dau shekaru masu yawa yana planning din yadda zai tafiyar indai aka masa handing over.

"Masha Allah, gaskia hakan yayi". Uncle Sadeeq ya fadi murnan sa very evident from the way he spoke "Nima a gaskia jiya da dare na gama shawara da Rumaisa, akan cewa next month in na cika 50 years zan sauka nima daga bakin aiki na, nayi handing over business din to Ahmad tunda shi wan sa already ya fara nasa business din and Alhamdulillah he's doing well shi koh Ahmad har yanzu he's struggling to be stable" sosai Dattijo yayi Na'am da zancen, yayi murna kwarai da gaske dan abubuwa were going in accordance dan shi dama ba abunda yike so fiye da farin ciki da security din jikokin sa, musamman ma marayun da suke gabansa, wanda haqqin su ke kansa. Khalid kam cike da bacin rai ya ciro waya ya fara faking calling din karya.

"Oh shit!" Ya fadi, wayar sa a kunne sai kace wayar gaske yike "I'll be on my way now" ya fadi yana miqewa. Mahaifiyar sa ya fara Juyawa ya kallo suka hada ido, sosai yike kokarin boye bacin ransa "I'm so sorry, something came up, and it needs immediate attention dole na tafi" fatan alkhairi kowa ya fara masa shikuma ya fara neman number Anisa a wayar sa, ringing daya call din yayi ta daga yace mata ta fara shirya yara gashi nan saukowa zasu wuce.

SANADITempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang