Duk gudun Bakhtiar ya kasa kamo Niima dan gudu take sosai ba kadan ba a motar. Tun da ya ga sun iso hanyar bata sha kwana ba ta miqe straight Bakhtiar ya san inda ta nufa. It was the same place he took refuge in just a few weeks back; his other house. Horn ta dinga dannawa nonstop har sai da megadi ya buda mata qofa ta shiga harabar gidan. Har ya maida qofar zai rufe kawai motar Bakhtiar shima ya sawo kai.Niima kam sai da ta sauka daga mota tukun ta tuna cewa ai bata ma taho ba mukullan gidan ba, ta ya zata yi ta shiga. Koh da Bakhtiar ya sauko daga motar shi bata koh kalli side dinsa ba sai pacing take ta faman yi round the house, her thoughts all over the place. Shikam da megadi ya wuce yayi magana, ba a cika five minutes masu lafia ba sai ga shi ya dawo da keys din a hannu. Quietly ya buda qofar suka shiga, sai sannan ya janyo ta ya riqe hannun ta gam duk da cewa take ya saki mata hannu.
"Not until you tell me what the problem is". Bakhtiar ya fadi.
"And how is that your cup of tea Bakhtiar Arab? How". Niima ta fadi cikin bacin rai "kawai ka sakin mun hannu". Kin sakin hannun ta yayi yana fadin sai yaji menene ya faru tukun.
"Ni ka rabu dani. Just leave me Bakhtiar, let me be please". Ta fadi tana bugun kirjin sa "You f**king liar!" Bakhtiar yaji maganar ta kamar saukan mari a fuskar sa "God! How did I even end up with the worst set of people. Ka sake ni mana" ta fadi tana kokarin ture sa.
"First you lie to me and got me trapped in your bullshit! I lost my son because of you and your stupid lies". Bata ma qarasa maganar ba ya sakin mata hannu ba tare da yace wani abu ba. Hanyar bedroom ta nufa kan ta qarasa Bakhtiar yace mata
"He was my son too you know". Yana fadin haka ya futa daga cikin gida ya wuce cikin motar shi ya zauna. Maganganun da Niima ta fadin masa ba kadan ba sun qona masa rai but he couldn't bring himself to leave her alone a cikin halin da take. Ya dan jima zaune shuru cikin motar wondering all the drama in their lives would come to an end. Tun da suka yi aure kullum rayuwar su daga one problem to another ne kawai, ba wani kwanciyar hankali dan da sun dan fara samun kwanciyar hankali sai wani matsala ya taso kuma. Ita kam Niima tana shigewa bedroom din ta rufe qofar with a bang ta zube a qasa a tsakiyar dakin sai kuka kawai take. Tun tana yin me qara har ta zo sautin kukan baya futowa sai hawaye kawai dake ta faman ambaliya daga idanunta suna ta jiqa carpet. Wai Ummi da Abba ba su ne iyayen ta ba? Iyayen ta na asali kuma sun rasu, toh ta ya ma zata fara neman yan uwan mahaifan ta? She had no identity at all, the life she had known and grown up in was never hers to have.
Bakhtiar ya kai forty minutes a motar sa kan ya futo ya koma cikin gidan. Samun ta yayi kwance tana ta kuka mara sauti. Zama yayi a qasa ya janyo ta zuwa jikinsa. Sabon kuka Niima ta fara tana ba Bakhtiar haqurin maganganun da ta fadi masa
"I'm so sorry B. I didn't mean those words" ta fadi tana kuka "I'm sorry ple...".
"Shshh" yayi shushing dinta "I'll always be here for you Niima. No matter what, I love you whether you're at your best or worst". Shuru suka yi yayi ta shafa mata shoulder dinta to comfort her. Hakan ya sa tears dinta suka dan tsagaita sai ijiyar zuci da take ta saukewa.
"Ummi isn't my mom" ta fadi masa muryar ta qasa qasa "Neither is Abba my father".
Jin maganar yayi wani iri ya rasa ya kuma zai yi responding. The only thing he could offer was a 'oh' kan yace mata "They love you though".
"Amma basu suka haife ni ba Bakhtiar. Ba su ne iyaye na ba kuma suka boye mun". Sabon hawaye Niima ta fara abun yana qara qona mata rai "They're so horrible B. Na tsane su".
Kissing saman gashin ta yayi ba tare da yace komi ba ya cigaba da shafa mata jiki. "Can you get my phone from the car please?" Ta roqe shi "I need to call my friend".
![](https://img.wattpad.com/cover/162179064-288-k222121.jpg)
VOUS LISEZ
SANADI
Fiction généraleThere are winds of destiny that blow when we least expect them. Sometimes they gust with the fury of a hurricane, sometimes they barely fan one's cheek. But the winds cannot be denied, bringing as they often do a future that is impossible to ignore...