Borno, Nigeria.Hotunan sa ne da yawa jere a gaban ta, pictures she had acquired over the years. Har zuwa wannan lokacin lamarin da take ji game da shi a zuciyar ta be sanja ba kuma koh me take yi a yanzu duk sabida at the end of the day ta mallake shi ne, Bakhtiar Abdul-Gaffar Arab the only man she's ever genuinely loved. Tsaf take iya tuno haduwar ta da shi na fari, ranar da ta fara ganin namijin da a rayuwa bata taba ganin irin sa ba, namijin da take masa irin son da bata taba yi ma wani d'a namiji ba, namijin da take ganin zata iya komi dan ta mallake sa infact she had done so many things to get obstacles out of the way, she had even gotten rid of her own daughter, just to have him and yet he rejected shi sa abun ke mata ciwo.
"I'll never stop hurting you Bakhtiar. I'll never stop destroying things that mean so much to you har sai ranar da ka dawo gare ni. When will you open eyes? When will you see my love for what it is?". Tayi maganar hannun ta riqe da hoton shi guda daya.
"Soon it'll be you, I and our Sudais. Us against the world". Sosai wannan train of thought din ya mata dadi dan har dariya ta fara "You will be mine Bakhtiar. Very soon, battle inda nike fighting for over twenty years ya kusa zuwa qarshe".
Asalin abunda ya sa a lokacin da Bakhtiar da Suraiya suka fara soyayya har suka bayyana niyyar su na auran juna ya sa Inno Marte ta qi kenan sabida itama tun ranar da ta fara ganin sa zuciyar ta ta kamu da son sa. She did all she could to suppress the feelings dan koh ba komi ta haife shi amma ina, the more she saw him the more she liked him. Iya kokari tayi ta ja sa zuwa jikinta but it seemed kamar the way she handled the hit and run incident made him wary of her. Kamar koh kadan baya so abu na hada shi da ita. Koh bayan auransa da Suraiya he tried all he could to take Suraiya out of the Abiso mansion amma Inno Marte ta qi. She needed her close because was her only link to Bakhtiar. Ba yadda ya iya dole ya haqura duk sanda ya zo ganin matarsa ya zauna with her family.
On one such visit ne, ranar Suraiya ta futa leaving Bakhtiar home alone with Inno Marte sai masu aiki. Yana kwance ta shigo har cikin bedroom din side din gidan da aka ware musu. Zama tayi gefen gado and that didn't sit well with Bakhtiar amma ya dake be ce mata komi ba. Hira tayi ta kokarin jan sa da shi daga baya ta fara kokarin seducing dinsa amma duk Bakhtiar ya qi falling for charms dinta. On three different occasions Inno Marte tana samun sa a lokacin da yike alone trying to have her selfish way with him amma ya qi. On that fateful day she grew frustrated and threatened him.
"I will implicate you. I will lay all the blame of that hit and run on you". Duk da haka Bakhtiar ya qi sauraron ta. Loosing mind dinsa yayi ranar har ya bangaje ta when she tried to kiss him.
"You are the mother of my wife for God's sake".
"And so?" Ta tambaye shi "Such things happen all the time Bakhtiar. Me Suraiya take da shi wanda banda shi? What does she offer you? I'll offer more. Leave her and come to me, I love yo....". Bata qarasa ba Bakhtiar ya ture ta ya fice daga dakin zuciyar sa na masa wani irin tafarfasa.
Daga wannan lokacin Bakhtiar ya kuma jan doguwar layi wanda ya fi na da tsakanin sa da Hajja Fadime Abiso. Ita ma Inno da taga seduction didn't work for her and her attempt at manipulation didn't, ta san dole ta bullo da wata hanyar dan haka on that fateful day ta qirqiro da errand for Suraiya to keep her out of the house for the weekend. Bakhtiar who had travelled to visit his sister be san Suraiya bata nan ba lokacin da ya dawo sai da har dare yayi ranar bata nan tukun aka sanar da shi tafiyar da tayi zuwa Benisheik. Hakan be masa dadi ba dan gaba daya at that point baya son zaman gidan indai Suraiya bata nan. Making up mind dinsa yayi akan the very next morning zai bar gidan ya nema hotel for the weekend har sai Monday in matar sa ta dawo. Daren ranar bayan sun yi dinner, Bakhtiar ya miqe zai wuce Inno Marte ta tsayar da shi kan cewar tana son magana da shi.
ESTÁS LEYENDO
SANADI
Ficción GeneralThere are winds of destiny that blow when we least expect them. Sometimes they gust with the fury of a hurricane, sometimes they barely fan one's cheek. But the winds cannot be denied, bringing as they often do a future that is impossible to ignore...