"Kada ka mance abunda na fadi maka" Hadiza ta fadi hugging Sudais one last time "Fi Amanillah". Ta fadi after releasing him from the hug. Smile kawai Sudais yayi to assure her that he had heard all that she had to say kuma zai yi amfani da shawarwarin ta. Har ya juya zai wuce ta sake riqo hannunsa tana fadin."Bakhtiar needs you. Please Sudais, bazai taba yarda dani ba but he'll trust you". Qara tabbatar mata da cewar zai yi iya kokarin sa dan ganin ya aiwatar da duk abunda tace masa.
Haka Sudais yayi boarding flight dinsa back to Nigeria with a very heavy heart. Tun dagawar su har sauka cikin nazari yike. Zama yayi shuru yana kallo sai dai gaba daya attention dinsa wasn't on what he was watching, he was thinking of ways to get to Bakhtiar Arab easily because a ganin sa zai wuya Bakhtiar yayi trusting dinsa, he was Inno's blood after all. Yana iya tunanin ita ta aiko shi. Yana cikin wannan nazarin ne wani abu ya fado masa rai. Karaf ya miqe daga kwanciyar da yayi ya jawo wayar shi ya fara scrolling through contacts dinsa, if he wasn't mistaken he still had Niima Abdallah El-Yaqoob's contact tun sanda Inno Marte ta basa number din akan they should get to know each. Koh da ya yi scrolling yaga har yanzu yana da number dinta wani farin ciki ne ya ziyarci zuciyar sa. He knew what he was going to do once his plane landed, he was going to call his father's wife.
.
***************************
.
Abuja, Nigeria.Misalin karfe goma da rabi na dare Niima na kwance tana ta tunani, tana kokarin nemo mafita. Tana tunanin hanyar da zasu bullo da ita wurin ganin sunyi winning Inno Marte a court sai ga call ya shigo wayar ta. A farka da taga sunan da yayi appearing tunani tayi koh idanunta na yaudarar ta ne dan itama gaba daya koh bayan auranta da Bakhtiar ta mance ta cire number din Sudais Aadam Abiso daga wayar ta. Laluban glasses dinta ta fara har call din ya katse wani ya fara shigowa, second call din na gab da katsewa ta daga.
Sudais na gama maganar shi Niima ta bashi ansa cewa "We'll be on our way to pick you". Miqewa tayi ta sama Bakhtiar da ke balcony yana zaune yana smoking cigar. Kafadar shi ta shafo kan ta duqa tayi placing kiss a saman lallausar gashin kan sa.
"We're going out". Kawai ta ce ya dago ya kalle ta, girar sa daya ya daga mata ita kuma ta ce masa "A friend needs my help. I can't say no to a helpless person now, can I?". Girgiza mata kai yayi kamar yaro qarami yana fadin.
"Miss goody-two-shoes, always available to save the world". Dan bugun sa tayi suka yi dariya. Hijaab doguwa ta dauko ta saka shikam Bakhtiar jacket kawai ya dora kan pyjamas dinsa suka futo hannunta cikin nasa. Suna isa qasa inda suke ije car keys tayi karaf ta riga sa jawo key tana fadin "I'll drive".
"But where are we going? Ba dai cinikin kai na kika yi ba da daren nan'.
Sai da tayi masa dariya kan ta ce "We're just going to get my friend from the airport". Suna hirar su ana wasa da dariya kamar basu da wata damuwa har suka isa airport. Wuri Niima ta samu tayi pulling over tukun tace Bakhtiar ya kawo wayar sa ta saka masa number din friend dinta yadda zai taya ta shiga ya taho da shi ita kuma sai ta juya kan motar yadda da sun futo sai da su wuce kawai ba sai an tsaya juye juyen kan mota ba.
"Wannan fa duk wahala kike ban. How minutes will it take you to turn the car over muje tare?".
"Please B. Ka je kaga dare yayi ban so mu bata lokaci".
"Who's even this friend of yours!?" Ya tambaya with a hint of curiosity in his voice "Da na san namiji ne da ba abunda zai futar da ni daga gida. Ai ana samun cab daga airport. Me kudin shiga jirgi kuma na tabbata bazai rasa na hotel ba". Bakhtiar ya fara mita.
"Ni da dan Allah kayi mun wannan alfarmar" ta fadi a maraici "Kaji B na. Habibi, pleaseeeeeee" showering dinsa ta fara with kisses all over his face. Yana dariya yace mata
YOU ARE READING
SANADI
General FictionThere are winds of destiny that blow when we least expect them. Sometimes they gust with the fury of a hurricane, sometimes they barely fan one's cheek. But the winds cannot be denied, bringing as they often do a future that is impossible to ignore...