Abuja, Nigeria."Kamar na san ki"
She didn't know why all night that statement stayed with her. Tunda suka gama da khayri dan ta tura mata text bayan wayansj tace mata kada ta daga hankali lafiyar ta lau kawai tana cikin wani dan matsala ne but soon as she was ready to talk zata kira ta. Itama Khayrin turo mata da reply din addu'a da fatan alkhairi tayi tace she was looking forward to her call and she hopes and prays Allah ya warware ma Niima problems dinta.
"... garinmu duk babu makarantar secondary, sai an tafi can wani gari dan haka yawanci maza aka fi turawa qaro karatu"
"Toh matan fa?".
"Aure ake musu yawanci...".
"Ya sunan garin nan naku?".
Tashi zaune tayi daga kwanciyar da tayi tana kokarin tunda inda taji sunan garin nan Dutsen safe. Ta san cewar recently she heard someone made mention of the name amma wanene? Kuma wani magana yayi leading to mentioning sunan garin?.
'Me ya sa maganar ya tsaya mun a rai?' she wondered. Why was she suddenly reliving an old memory, the memory of the first time she met khayri. Wani tunanin ne yayi intercepting mind dinta, distracting her from tunanin khayri.
"Kakan ki sunan sa Mal Mansur. A lokacin suna nan a wani gari a katsina. Dutsen safe... Ban san koh nan suke ba har yanzu". Taji muryar Ummin ta sanda take maganar cikin kunnen ta as if she had spoken the words in that moment.
So khayri was from Dutsen safe, garin kakanin ta. Koh kuwa Khayri was her link to her family, in dai yar Dutsen safe ce toh tana iya sanin kakanin ta. But still Niima had a nagging feeling that there was something she wasn't getting, a piece of the puzzle she was yet to solve.
"Kakan ki sunan sa Mal Mansur...". Itama khayri sunan kakan ta kenan. Ta tuna first time da suka hadu khayri told her that sanda ta tambaye ta koh Baffah shine mahifin ta.
"Aah. Mahaifin Babana ne shi, Mal Mansur Kaita ". Gasping Niima tayi when she remembered what khayri told her; mahaifan ta sun rasu a hatsarin mota lokacin tana yarinya.
"Yayata daya, sunanta Ummu Kalthum kuma itama ranar da Allah ya karbi rayuwar iyayena, a ranar ya karba nata dan haka ni daya ce".
Zufa ya fara ketowa Niima duk da AC inda was on full blast in the room. She could envision the newspaper clipping, clear as day. Hoton mutanen da kuma abunda caption din yace, the story of how a Aliyu Mansur Kaita together with his wife Halima and their young daughter, Ummu Kalthoum died in a car crash... Their infant daughter, Ummul-Khayri being the only survivor of the car crash.
Tuna kuma iya tuna inscription inda ta gani a bayan hoton khayri. The one she had in her bedroom, the one she could never bring herself to return to khayri dan for no reason taji tana son riqe hoton.
1992- Aliyu, Halima and UmmuKalthoom.
Numfashi ta fara sama, zuciyar ta na bugu furiously. Salati ta fara tana jijjiga Bakhtiar ya tashi. Farkawa yayi idanu cike da barci yana murza ido kan yayi magana tace masa
"I need to go to Kano" bata jira ya ansa ba tace "I have to see khayri. I need to go to Kano B".
.
******************Kano, Nigeria.
Barcin rana ta kwanta yi amma gaba daya ta sama kan ta da kasa samun sukunin yin barcin. Dama tun da ta tashi da safe take jin wani matsanacin faduwar gaba, abu kadan sai taji gaban ta ya fadi. Ranar gaba daya ran ta a dagule ba abunda ke mata dadi. Tana kwancen tana juyayi a kan gado me aiki ta shigo ta kira ta.
ESTÁS LEYENDO
SANADI
Ficción GeneralThere are winds of destiny that blow when we least expect them. Sometimes they gust with the fury of a hurricane, sometimes they barely fan one's cheek. But the winds cannot be denied, bringing as they often do a future that is impossible to ignore...