Was feeling too lazy to edit, so read at your own risks!😁
Abuja, Nigeria.
Sai da Niima ta gama shirin ta tsaf kan ta sauko. Tayi kyau cikin wata maroon coloured abaya da ta saka tayi wrapping veil dinsa over her head. Kohl kawai ta saka sai perfume da ta fesa kan ta zura qafafun ta cikin takalmanta wanda comfy flat shoes ne ta sauko qasa. Wata murmushi ta saki sanda suka zo face to face to Inno Marte wanda ta miqe to hug Niima.
"Look at my sweet Niima all grown up". Ta fadi tana murmushi. Niima kam har qasa tayi tana gaida Inno Marte dan dama ta san ta, ta san cewa she's a friend of her parents kuma suna running in the same social circle. Zama ta yi suka gaisa da kyau kan Niima ta miqe ta offer her to something to drink. Kitchen ta wuce da kanta ta dafo shayi tayi arranging komi a food trolley me aiki ta biyo ta da shi. Suna isowa ta zuba ma Inno tea din together with a piece of muffin ta ije mata a gaban ta kan ta zauna. Cike da fara'a Inno ta dau mug din ta fara shan tea din. After first sip ta ije cup din tana fadin "I almost forgot" tana dauko paper bag inda ta ije close to her "Got these for you, na san you're a lover of chocolate". Ta fadi tana murmushi. Ansan bag din daga hannunta Niima tayi tana godia suka cigaba da shan tea din su in silence.
"Where's Bakhtiar? I don't see him around". Ta fadi.
"Baya nan" Niima ta fadi mata "He's away on a business trip".
"Allah sarki Bakhtiar" Inno ta fadi tana shesshekar kuka "Ashe Allah zai nuna mana randa zai kuma aure". Wani iri Niima taji maganar Inno Marte dan a iya sanin ta Bakhtiar bayi da wata matar. Inno Marte kuma da tayi noticing cewar she was getting the reaction she wanted sai ta cigaba.
"Kinsan just last week yazo ya same ni a Borno".
"He came to see you?". Niima ta tambaya feeling betrayed dan ba abunda Bakhtiar yace masa za shi yi a Borno kenan ba. She thought he went there on a business trip.
"He did. He wanted some old pictures of him and Suraiya". Inno Marte ta fadi tana gauging reaction din Niima.
Niima kam da kanta ya gama dorewa ta ma kasa boye confusion dinta ta tambaya Inno Marte "Suraiya?".
"Yes, Suraiya Abiso. His first wife". Inno Marte ta fadi tana lalube cikin jakar ta "See this picture, it was taken on their wedding day twenty four years ago". Zuwa lokacin Niima ta ji wani jiri na neman deban ta dukda a zaune take, dakin da suke ciki taga kamar ya fara mata juyayi, kamar all the objects in the room were suddenly rotating, causing her to feel dizzy. Wasu pictures din Inno Marte ta ciro ta ije ma Niima kan cinyar ta tana fadin "Please give these to him when he's back. Kice masa hotunan da ya tambaye ni ne dama nace masa sai na duba su tukun". Toh kawai Niima ta iya managing to say bata qara cewa komi ba dan gani take in ta buda baki to say more tana iya fashewa da kuka.
"I should get going" Inno Marte ta fadi tana miqewa. Itama Niima karfin hali tayi ta miqe dan ta raka ta zuwa harabar gida inda convoy dinta ke jiranta. Futar su yayi daidai da shigowar motoci uku da gudunsu cikin harabar gidan.
'He's back early'. Niima ta fadi a zuciyar ta.
Shi koh Bakhtiar tun kan ya sauko daga mota ya hango Inno Marte ya san cewa tazo ta jaza masa aiki. She has come to plant the seed of doubt in his wife's young mind. 'Darn!' kawai ya fadi ya cika fam da takaici. Wai ta ya zai bullowa wannan shedaniyar matar ne, she always seemed to be a step ahead of him. Ita koh Inno Marte murmushin dadi tayi ta yi tunda suka futo sukaga shigowar motocin Bakhtiar.
Yana saukowa direct ya wuce inda matarshi ke tsaye. Riqo ta yayi ya placing kiss saman kanta yana fadin "I've missed you". Niima kam ta kasa ce masa komi sai murmushin yaqe da tayi. Matsawa yayi wurin Inno Marte yayi hugging dinta lightly yana fadin "To what do we owe this visit?".

YOU ARE READING
SANADI
General FictionThere are winds of destiny that blow when we least expect them. Sometimes they gust with the fury of a hurricane, sometimes they barely fan one's cheek. But the winds cannot be denied, bringing as they often do a future that is impossible to ignore...