Babi Na Uku (03).

1.8K 338 16
                                    

JULY 2011.
Aminu Kano International airport, Kano State.

Wani matashi ne me kimanin shekara Ashirin da Bakwai yayi alighting from the airplane which just landed, coming from the United Kingdom. Sanye yike da faded blue Jean and a grey top, kafarsa kuwa wata blue high-top sneaker ne wanda da ka gani kaga kudi, idanun sanye da dark shades to shelter his eyes from the intense sun.

"Hello Nigeria". Ya fadi a hankula kan ya dan ja numfashi. Patiently ya tsaya on queue for the agonizing security checks in Nigerian airports har aka zo kansa. Yana tsaye yana ta kallon dramas inda ke unfolding a airport din as people got reunited with loved ones, wasu suna tsalle dun murna, wasu na kuka while some can't stop hugging each other. Ýar murmushi kawai yayi. Ana gama clearing dinsa suka cigaba da tafia tare da bell hop inda ke tura masa luggage dinsa har suka isa arrivals inda Ahmad was already waiting for him. Yana hango dan uwansa da gudu ya qarasa suka kama juna sai murna suke ta yi har sai da kabeer ya kusa karyawa Ahmad din glasses.

"Easy there man". Ahmad yayi warning din cousin dinsa kabeer wanda duk suke kira KB.

"Dude! I'm just so happy". Ya fadi yana qara jansa zuwa jikinsa. Driver din SUV inda suka zo dashi ne yayi saurin zuwa kwasan kayan, bell hop din na tayasa. Suna gamawa Ahmad ya sa hannu a breastpocket din shirt dinsa ya ciro a thousand naira note ya miqa masa, cike da murna ya tafi yana ta godia. Gidan baya suka shiga and in no time suka dau hanya zuwa family house dinsu which was located at the GRA. Packet din sigari da ke jikinsa kabeer ya dauko ya ciro guda ya kunna ya fara zuqa. Kallonsa kawai Ahmad yayi ya dauke kai, tabbas dan uwansa ya sanja sosai.

Koh da suka shiga gate din gidan, memories din 5 years ago ne suka fara dawo masa, sanda ya dawo gida to tell his grandfather the truth. Da Dattijo ya aika sa UK, he sent him to be an engineer who as the only heir, will take over the family business amma da kabeer ya tafi sai yayi joining arts instead. Tun yana yaro Allah ya dora masa immense love for drawing and painting shikuma Dattijo a ganinsa, ba wani future a cikin arts din. Amma koh da ya dawo ya fadi wa Dattijo gaskia abunda ya karanta, what ensured was a huge conflict.

"I sent you to become an engineer son".

"But I've always loved art, menene a ciki dan na zama artist".

"Look at you kabeer, just look at you. You're everything I've never wanted in a grandson. Ina tarbiyyan ka ya tafi?". Dattijo wanda sosai ransa ya baci ganin yadda jikan nasa ya zama, ga baqin cikin aika sa karatu da aka yi ya tafi yayi wani abu daban ga kuma baqin cikin miyagun halayen da yaje can ya dauko, halaye irin na nasara.

"Grandfather... are you saying I'm a disgrace to you".

Dattijo cike da takaici yayi affirming to statement din kabeer, enraged shikuma kabeer din ya hada kayan sa ya koma promising never to return home har sai randa suka neme sa. Cike da hawaye Mahra ta dinga roqon sa to stay amma abunka da mai zuciya, koh waiwayanta be yi ba ya wuce and true to his words, in ba Ahmad ba be taba neman kowa cikin family dinsa ba. Ya koma UK yayi building up a career of his own in arts and cikin 5 years kusan duk duniya ba inda baa san MKD Prints ba. Art works dinsa ranges from millions to billions, nothing less. Har museums suna displaying artworks dinsa. For a while he was in the UK kan yazo ya koma France to widen his horizon. That was how Muhammad kabeer now known as MKD lived 5 years without his family, without his Mahra har sai randa Dattijo da kansa ya kirasa begging him to come home. What they don't know was that abandoning him the way they did for 5 whole years did more harm than good to him dan gaba daya he has changed from the sweet and loving kabeer, to this very ruthless business mogul with insatiable love for alcohol and ladies. Ofcourse with a physique and bank account like his, ladies would worship the earth he walks on.

SANADIWhere stories live. Discover now