Babi Na Tamanin Da Shidda (86).

772 136 58
                                        


You guys know the drill. Unedited chapter 😂🤣

.
,************************

Sosai Bakhtiar ya sha kuka dan gaba daya kasa magana yayi. Da ya fara magana sai fashewa zai yi da kuka. Sudais kan tun da ya qarasa inda Suraiya take kwance ga machines attached to her zubewa kawai yayi ya zauna kan kujerar da ke gefen gadon ya rasa ya yike ji a ransa. Ta ya rayuwar sa ta dagule cikin dan qanin lokaci? Ta ya za a ce gaba daya rayuwar da ya sha shekaru ashirin da uku a duniya yina yi duk an gina ta ne a kan karya.

Tun tasowar sa Sudais be san wata uwa ba sai Inno Marte. Ta basa so da kulawa, tayi making so many sacrifices for him. Haka ma Abban sa, Alhaji Aadam Abiso ba karamin so ya nuna masa ba, duk da yana da shekara goma kacal a duniya Allah ya masa rasuwa be mance all the ways Abba used to spoil him ba and how Ammi could move heaven and Earth for him. Sai kuma yanzu a ce ba su ne iyayen shi ba?.

'Toh wacece ma Hajja Fadime Abiso?' yayi tunani. Anya ma kuwa ya san ta? Dan wannan labaran da yike ta ji yan kwanakin nan suna sawa yaga kamar ba da matar da ake maganar ta da Ammin sa are two entirely different people. Yana juyawa ya kalla Bakhtiar da ke zube a qasa sai kuka yike sannan ya juya ya kalla matar da ke kwance kan gadon almost lifeless, if not for the machines that are keeping her heart functioning sai wani tausayin kan sa yaji. How can these two broken souls be the ones that gave life to him? What has circumstances done to them? What has Inno Marte done to them? How can a person be so evil.

Bakhtiar ya kai awa guda a qasa kan ya dawo gefen gadon Suraiya ya zauna ya dau hannunta ya riqe cikin hannunsa sai wasu sabbin hawaye suka fara zubo masa. Kan jikin ta ya dora kai yana fadin "Suraiya... Oh my God Suraiya bata mutu ba". Kuka yike yana ta salati. Yana juyawa ya kalla Sudais sai wani son sa ya ji yana qara ratsa shi. Sudais was his son, the son he made with Suraiya. How was he so blind to it? When the truth was right before him. Tun farkon lokacin da yaga Sudais ya hango features na Suraiya a tattare da shi amma be taba kawo wani abu a ran sa ba.

Sai da hawayen sa suka tsagaita tukun ya juya zuwa ga Zahriyya wadda ta ce "Twenty-four years I've been waiting for this day". Itama hawayen take.

"But how..." Bakhtiar ya tambaya confused "I thought she was dead. Inno said she was. She burned her".

Yar murmushi tayi kan ta ce "Kamar har yanzu baka gama sanin wacece yar uwata ba".

Tabbas a lokacin da Suraiya ta rasu koh yayi tunanin ta rasu, Bakhtiar ya san da maganar cikin. Takardan da ta riqe a hannunta on that day was a pregnant test result, she was coming to share goodnews with him when she caught him with her mother. Be ga takardan ba sai after Inno Marte tayi abunda ta yi. Hakan ya sa abun ya fi ma Bakhtiar ciwo dan a ranar rashi biyu yayi; na matar shi and their unborn child.

"Na dade in captivity. Tun ina kirga shekaru har na zo nayi loosing sense of time" Zahriyya ta fadi bayan ta zauna a qasa kan carpet "Tun wata rana da na bar gida a lokacin ina da shekara ashirin a duniya, I've never tasted freedo...". Bata gama ba Sudais ya katse ta, yana tambayar ta dalilin hakan.

"I was getting to that" ta fadi tana share hawaye. Fara basu labari tayi na ranar ta ta qarshe a gida, the last day she saw her Baba, the last day she had her freedom.

"Muje gonar Baba". Zahriyya ta cewa yar uwar ta after a while in town visiting places "Ina so na hau doki".

"Bamu ce masa zamu can ba".

"Ba zai mana fada ba. Please Inno, kinga aure zaki yi very soon. Sati me zuwa kinga Aadam zasu zo ganin Baba. I want to spend as much time as I can with you pleaseeeeeee". Ta fadi tana jijjiga yar uwar ta.

SANADIStories to obsess over. Discover now