💗💗💗💗💗💗
SARK'AK'IYAR SOYAYYAH!
💗💗💗💗💗💗_GAJERAN LABARI_
_TRUE LIFE STORY_
_WRITTEN BY FOULANI CERDIYA &
KHAIRAT UP_vote for me @wattpad khairi_muhd_
"6"
"ya na shiga gidan a palor ya same ta tayi wani lakwas ta shagwabe ma mama fuska tana san yin kuka."
"yaya ne maisha?"
"mama yunwa nake ji"
"yunwa maisha ba daga gidan ummanku ki ke ba ina rukkyn?"
"mama ai ta fara sosa key"
"ai me ?"
"mama ya muh din fa tafiya suka yi su ka barn"
"to ina ki ka je?"
"mama yau zane jikin maisha zan yi tunda bata da wayo ita"
"mama ta kalli maisha tana san jin karin bayani daga gare ta sai kuma ta kalli ya muh"
"mama wai da wani na gan ta ya rako ta gida da ta gan ni shi ne ta gudo ciki tana miki 'karya"
"maisha"
"uhm 'uhm mama to ba ya muh ne ya tafi ya bar ni ba ni kuma shi ne ina san naje na ga umma ta to da na fita sai naga wani yaya me kirki na ce ya kai ni gidan umman to da muka je sai ban gane unguwan ba sai na ce ya dawo dani gida shi ne fa ya rako ni kawai kawai..."
"mama ta kara girman idanun ta,maisha kina hauka ne ki ka bi mutun baki san shi ba da ya sace ki fa?"
"kai mama yaya fa yana da kirki"
"make bakin ta ya muh ya yi yayan kaniyan ki me kama da aljanu bulala bakwai zan miki gobe ma ki kuma bin wanda baki sani ba."
"ta fara kuka ya muh pls ka kyale ni bazan kuma ba"
"ai da tsintsiya guda uku ya hade ya zane ta guda bakwai cif ya mata ta dinga kuka mama bata kula ba dan kam maisha tayi wauta a wannan zamanin da ake ciki na rashin gaskiya"
"nan suka barta tana ta kuka har bacci ya dauke ta a gun tana ajiyar zuciya."
"shi kuma wannan saurayin ya dinga mamakin wayon karamar yarinyar nan me dan banzan surutu da iyayi kaman wata budurwa. gaskiya ta na da saurin shiga rai zan na zama ko dan ma dinga jiran wucewar ta."
"abba na dawowa maisha na tashi nan yaga tayi wuri2 ta yi
la'asar da ita maisha na me ya same ki?""ba ya muh ne ya zane ni ba da zabori guda bakwai da zafi kuma mama tana kallo bata masa magana ba."
"abba ya fusata ya kira mama "
"gani abba lafiya?"
"eh lafiyar kenan da ke da muhammad zaku gane kuren ku a kan maisha kun tsani yarinya er karama da ita me ta sani me ta tsare muku?"
"abba ka daina tada wuyan ka maisha bata jin magana dole tayi laifi a hukunta ta saboda gaba!"
"saboda ku kuka haifan ita?"
"dariya ma ya bawa maman ta ce ina nice na yi nakudan ta"
"eh amma na fiki ji da ita"
"ikon allah ta kaji abunda tayi...ta fada masa komai"
"ya rude maisha me sa ki ke fita ke kadai da wanda baki sani ba? kina so a sace mun ke ki daina gani na?"
"ah'ah ta fada tana jijiga kan ta "
"to kar ki kuma kin ji"
"to abba na daina"
"yauwa my maisha kin ci abinci to?"
"ah ah bacci nayi kawa"
"to muje mu ci tare"
"ya ja hannun ta "
"mama ta ce zanga karshen so randa maisha tayi aure ta bar gidan nan.""hararta ya yi ya wuce yana cewa er adawa ta ce ke ai na lura ki saurara man"
"haha a min ahuwa me gida abban maisha."
"dama yah muh na labe yaji dramar da aka yi yana dariya"
#vote and cmmt.
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Romancea love story, this is a love triangle between 4 lover's.