💗💗💗💗💗💗
Sark'ak'iyar soyayyah!
❤❤❤❤❤❤_NA_
_foulani cerdiya_
&
_khairat up_vote @watpad _khairi_muhd_
"16""sanye take cikin doguwar riga pink ta na danna waya tana smiling "
"rukky ce ta shigo dakin a fusace ta tsaya a kan maisha"
"ko dagowa maisha bata yi ta kalle ta ba."
"ke maisha kina kallo na kin min banza?"
"eh ai saboda ba ki yi sallama ba kin wani tsayan a kai"
"ke naga take taken ki fa kwana biyu sai wani zakewa ki ke ma yah muhd ki na wani mamane masa ki sake sabon tsari ehe."
"ikon allah ya rukky me sa ki ke san canja halayen ki da d'abiun ki? yah muhd dan'uwa ne kamar yadda yake dan'uwan ki. to ni sanda ina karama ai ba kulani yake ba ke yake nan nan da ke to me aibu dan yanzu muna dasawa nida shi?"
"okey ta nan ki ka bullu? na ce ta nan ki ka bullo?"
"ha'an ya rukky spare me fa!"
"dungure mata kai tayi,anki din ki dake ni kin ji"
"allah ya baki hakuri ta fada ta na mikewa tayi hanyan waje."
"falo ta koma ta zauna ta cigaba da harkokin ta"
"megadi ne ya yi sallama ta amsa maisha kina da bako a waje"
"to ina zuwa a dauko kujerun nan"
"an gama"
"mayafi ta dauka ta fita bayan ta fadawa mami ya mus ya zo"
"to ki gaida shi."
"a nutse take tafiya ta yi masa salama ta ja kujera ta zauna."
"amincin allah su tabbata a gare ki"
"tare da kai yaya na ina wuni?"
"lafiya lau kanwata"
"ya gida ya maman mu?"
"alhamdulilahi kamwata ta ce na gaida ki ma da mami"
"muna amsawa nima mami ta ce na gaida ka"
"ina amsawa ya garin ina rukkaya kuma?"
"tana ciki ai,"
"muna magana ki ka gudu shi ya sa na zo ai"
"lah yaya na network ne fa"
"ya kwaikwaye ta lah yaya network ne fa."
"ta yi dariya tana rufe fuskar ta."
"to ae kanwata zan sanar miki dama na kusan tafiya karo karatu a sudan for good 4year's."
"ta yi wani sanyi kai yaya na tuntuni mesa baka je ba"
"lokacin ne beyi ba sai yanzu"
"gaskiya ni a a so ka ke na rasa abokin hira?"
"ah kanwata wayo ga waya?"
"uhm ni dai aa ta fada da shagwaba""dariya ya dinga mata"
"sun dade suna hira saida aka kira magrib ya mike kullum nazo sai na dade "
"to ai laifin ka ne tunda ka zama parrot."
"haka ma zaki ce? zan tafi ne ayi mu gani."
"sorry yaya na"
"masjid zani sai mun yi waya bye!"
"ciki ta koma ta yi sallah. tana zaune yah muhd ya dawo ta mike yauwa yah muhd welcome dama kai na ke jira"
"me ya faru"
"yah muhd wani aiki aka bani me wuya a chem ka duba mun "
"ok same ni a d'aki "
"to"
"saida tayi sallar isha ta tabbatar shi ma ya ci abinci ya huta tukuna ta nufi dakin sa""a nan suka baje suka dinga aiki ya dinga nuna mata aikin yana kara mata explanation ta kuma gane.wani aikin ta kuma nuna masa yana mata bayani har saida bacci ya kwashe su duka su biyun a dakin."
"tun rukky na sa ran dawowar maisha itama barawon ya sace ta a gun."
"ya riga ta tashi da asuba sai lokacin ya tuna ma da wani aiki suke ya tashe ta maisha jeki dakin ku ma karasa anjima ok?"
"to ta fada ta fita daga dakin. tana shiga dakin su ta daka ma rukky duka a baya yah rukky asalat tashi time yayi."
"maisha a ina ki ka kwana?"
"ba tare da ta damu ba ta ce dakin yah muhd ta shige toilet""binta tayi ta juyo da ita maisha me kuka yi ?"
"seriously yah rukky tambaya ta ki ke? "
"eh "
"amma kin san homework ne ya kai ni ko?"
"maisha wane homework ne harda kwana?"
"kawai ido ta zuba mata daga karshe ta juya ta yi alwalar ta cike da haushin saraki."
"maisha ina fada miki ki fita daga harkar yah muhd."
"yah rukky lemme pray ke dama er latti ce ni kuma bana latti matsa na wuce"
*WHAT DO U GUYS THINK WILL HAPPEN?*
*#TEAMmaishamuhd*
*#teamrukkymuhd*
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Romancea love story, this is a love triangle between 4 lover's.