💗💗💗💗💗💗
Sark'ak'iyar soyayyah!
❤❤❤❤❤na foulani cerdiya
da
khairat upF.O.W
Vote@wattpad khairi_muhd
"53"
"Dama ba yah ameenuh ne ya sa na dafa masa inomie ba yana jin yunwa yaga mami girkinta ba ynx zata gama bah,shi ne na kai masa dakin."
"okey naji amma daga yau kar ki kuma zuwa dakin ameenuh,and wannan shigar bana son ta kin ji ko? "
"to har ta juya ta kuma dawowa, ta ce ehm...dama...yah muhd...ina so ka na fada maja wata magana!"
"ta me fah? "
"yah muhd wanda ka gan mu dayu ba saurayi na ba ne bah yayan aysha ne kuma dazun ma da yake goge mun abu kuskure ne yayi nima kasan ba haka nake ba ka fi kowa sanin tarbiyar da aka ba ni ta juya ta bar dakin kirjinta na dukan uku uku dan fargaba aiko har ta fice be iya tsaidata bah."
"kan sa kawai ya gyada ya ce nasan maganin ki."
~BAYAN SATI DAYA~
"yau ta kama alhamis kamun aysha tun karfe uku ta gama kimtsawa ta hada kayanta gu daya ta lallaba little ta samu ta fito daga gidan bayan ta yi ma mami sallama."
"ah maisha preetyn abba, ina zuwa kuma?"
" murmusawa tayi ta ce , yah ameenuh manyan kasa daga ina kuma?"
"abunki da gauro ina kuwa naje? kawai na dan fita da kayyum ne mun je wata unguwa mun dawo."
"gaskiya ne maisha ko na sauke ki?"
"ah a ka je ka huta ka ji, ni yanzun nan ina fita zan ga napep na kama gaba nah."
"kwana mdawa zaki nagan ki da jaka?."
"kwana biyu zan yi."
"gaskiya ne mami ta daure miki, amma yah muhd fa.?"
"yah ameenuh make up fa zani kana batan tym"
"ay na manta an matan amarya a dawo lafiya"
"amin"
" a bakin titi ta tsaya tana jiran me napep kanta kawai ta dauke daga jikin gate din su yah mas taji wani fami ya taso mata. wata er mota ce ta tsaya a gaban ta fara me kofa daya."
"maisha na , ki shigo mana"
"kanta ta gyada kawai ta bude ta shiga cikin motar yah mas manya "
"uhm maisha na ina zuwa?"
"bikin aysha ake yi yau kamu make up zan je na yi yanzun."
"gaskiya ne madam ya mami?"
"tana lafiya lau, ya saudah amarya?"
"tana na nan kalau ta ma harbu"
"hah Allah ya inganta"
"amin."
" nan kwanar zaka shiga""ya karya kwanar ya ajiye ta."
"nagode sossai, sai anjima a gaida saudatu."
"zata ji"
"mintin sa hudu yana saka da warwara kan sa ya dau zafi daurewa kawai yake yi amma shi kadai yasan me yake ji , zuciyar sa na masa harbi tsili tsili ajiyar zuciya yay yana dana sani dan ko maisha ta yi wata er kiba tayi kyau fatar ta sai sheki take muryarta ta kara dadi, badan uwa uwa ce ba da ya ce mama ta cuce sa. ina ma na samu maisha a karo na biyu."
"kan motar sa ya ja ya bar layin."
"yah muhd na komawa gida ya tarar maisha bata nan, ya so ya je ya dawo da ita amma ya fasa saboda mami ta masa magana ya share."
"an sha shagalin biki tamkar ba gobe maisha uwar farin jini ta samu samri wayanda suka na ce mata ciki harda wani mubeen ishaq aminin ango duk da bata bashi fuska bah sai da ya samu ya mata magana ran daurin aure."
"cikin wata shadda light blue da hula me adon blue da brown, agogon hanun sa ma da ka
gani kasan kudi sun zauna.""cikin less fari da ratsin baki ta fito da mayafi a kanta fari agogon hannun ta baki, haka ma dan kunnen ta, takalmin ta baki, waje ta fito kasancewar an daura aure kuma cike da mamaki take na zuwan yah muhd duk da tasan basu yi zai zo ba jikin motar sa ta hango shi, yay mata kyau gabanta na dukan uku2 hakan nan taji wani iri abu ya tsarga mata a hankali ta karasa gun sa duk wanda ze kalli maisha ba zai taba cewa ta taba aure ba."
"salamu alaikum"
"wa'alaikum salam!""yah muhd sannu da zuwa"
"yauwa Allah ya sanya alheri"
"amin"
"maisha kin ganki kuwa?"
"me"
" kyau man"
"hah ae ban kai ka ba yah muhd ka ko kalli mudubi kuwa."
"tsayuwar sa ya gyara ya ce maishan little. wallahi kin zuba ado kishin ki ma nake ji yanzu haka."
"bakin ta ,ta bude ta ce kishi kuma?"
"eh man buh..."
"salamu alaikum"
"wa'alaikum salam"
"maisha dan Allah minti daya?"
"duk da ta tsure haka ta daure ta dauke kai ta ce cikin dakiya, mubeen ae ka ki yarda da magana ta cewa ina da aure ka dame ni to kaga mijina nan."
"mamaki ya kama yah muhd"
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Romancea love story, this is a love triangle between 4 lover's.