chapter 49

1K 81 2
                                    

💗💗💗💗💗💗💗💗
SARK'AK'IYAR SOYAYYAH
💗💗💗💗💗💗💗💗

     NA
FOULANI CERDIYA
       &
KHAIRAT UP

        "49"

Kin yadda Maisha tayi taki kuma bada Little.

Yah Muhd har ta fara bata masa rai, yasa ya fara mata masifa.

Aikuwa nan Maisha tahau kukan ita fa ba inda zataje tunda yace bai sonta ita bazata koma ba.

Fad'a sosai ya hauta dash'i ganin zata b'ata masa lokaci yasa yaje ya had'a kayayyakinta a akwai Dan bai yadda da wannan sakarcin ba.

A dole yaja Maisha Mamy kuma ta d'auke Little sai kuka yake, tana ta rarrashinta da jaririn tunda kowannensu kuka yake B'arin Little da kamar yasan meke faruwa.

Ko a mota naseeha yake tayi mata da rarrash'i ita dai hawaye kawai take d'aya na binwani, tabbas yau Yah Muhd ya k'ara Nuna mata halinsa na karamchi.

  
"Kiyi hkr Maisha kowacce mace hakuri take a gidan mijinta, ki dinga hakuri kinji tunda mijinki yana sonki, ni nasan bawai Dan baya sonki bane saboda Little ne,"

          Kuka tasa tace
   "To Yah Muhd shifa Mamnshi ba sona take b, wani abunma ita ke haddasa shi, pls Yah Ku barni gun yaro na".

 
" Kid always remain kid, Maisha kenan to ki dinga abinda zata soki mana nidai kiyi hakuri ki koma ki kwantar da hankalinki".

A haka dai har suka k'arasa.

Kafin su sh'iga Yah Muhd ya kirashi a waya yake sanar masa yana k'ofar gida.

Da Yar faraarsa ya fito yana ganin Maisha yaji wani dad'i Dan bakaramun missing dinta yayi ba, tabbas yana son Maisha.

        Ciki suka sh'iga Maisha sai cika take tana batsewa .

Palor suka zauna, suka maida magana Yah Mas ya bada hak'uri, yakara da cewa wani abun mahaifiyarshi ke saka sh'i, kuma bayan sakin har kara komawa gunta yayi data yi hakuri ya dawo da Maisha amma tace ba haka ba.

        Yanzu tunda ta dawo shikenan shi bama zai fad'a mata ba hka ya kudurce a ransa Dan yana son matarsa.

      Haka ka tash'i da magana Yah Muhd ya koma gida cike da kewar wani Abu, Wanda zuciyarshi ta taso masa dash'i.

        
    Zamansu sukaci gaba dayi tsakanin Maisha da Mas, cikin farin ciki da kwanciyar hankali, Dan da kyar ranar ya samu yash"a  kanta har ya samu ya angonce da ita.

         After 2weeks da dawo war Maisha, suna zaune da saudat suna firarsu saudat ke cewa
         "Kwanan nan bani da lafiya fa Maisha inajin ko ciki ne dani, Dan banga period dinaba last month".

Tsalle Maisha tayi tace
        " Allah ya tabbatar muci hanji(lol)".

      "Uhm, da wuya da naji ana cewa, wallahi ".

       Sallama sukaji suka juya suna amsawa.

Ganin Maman Mas yasa gaban Maisha ya fad'i dam.

       Da kyar tayi mata sannu da zuwa inda ko amsawa Maman batayi ba

Ta saki baki tana kallonta bata CE kala ba ta nemi guri ta zauna saudat CE ta gaida ta da sauri ta amsa tana murmushi.

Saudat bataji dadin yadda Mama Taiwan Maisha ba.

Wayarta tadauka ta Danna number din Mo'taseem.

Yana d'agawa tace
        " kazo INA gidan ka INA jiranka yanzun nan".

      Baaafi minti 10 ba ya iso hankalinsa a tashe Dan yasan ba lpy ba zuwan Mama.

"Mama INA wuni Ashe ke.....c".

Yimun sh'iru Mama ta katse sh'i ta ci gaba da cewa
         " Ka fifita wannan ko akaina".

Ta Nuna Maisha dake zaye kanta a kasa.

      "Wallahi ban yadda da zaman yarinyar nan a gidan nan ba dole ne yanzu ta barman gida".

     Da sauri dukansu su ukun suka dago suna kallonta.

      " Mama ita kadaice fa, ta mayar da yaron kiyi hakuri ni INA sont.......".

     "Son yaci ubansa nace, ni zaka gayawa soyayya? Yanzun nan ba sai anjima ba nake so ka saketa".

     Mama ta fad'a tana wuci.

Kuka Maisha ta fash'e dash'i tana girgixa kanta wannan wacce irin rayuwa CE?

          " nace ka sake ta ko? Dama au d'aya kayi mata, to k'ara mata wani, wallahi ko in d'aga maka nono".

    "Innalillahi wainnailaihirrajiun!!!, Mama Dan Allah kiyi hakuri ki barni da Matata,".

          D'aga hannu tayi ta taskataska mari lau tace
        " wallahi in baka saketa ba Allah ya tsi.....".

      "Ya isa haka Mama inadai akainane zaki tsinewa Yah mas , kada ki soma".
      Maisha ta fad'a tana hawaye ta kuma da cewa
       " ka sakeni kayi hakuri kayia abinda mahaifiyarka take so ".

      " Maisha akan me? Ni bazan iya ba".

        "Hmmmm kai fa kakeawa wasu naseehar bin iyayenmu why bazaa bi take mahaifiyar ba kawai ka sakeni".

           " Au sai ma ta baka dama ko? Allah ya tsine......."
         "Maisha na sake ki".

          Yah Mas yayi sauri ya fad'a yana fash'ewa da kuka kamar karamun yaro.

      " Saki nawa kayi Mata? So nake ka karashe mata biyun".

         "Shikenan naji Maisha na miki saki biyu, amma walhi Mama sai Allah ya sakamun ni da Maisha, inama bake kika haifen........ba".

Yana fad'in haka ya mik'e a fusace yayi dakin sa.

Bayanta Maisha tabi da sauri saboda  atausayinsa taji sosai.

             *Kalma daya ga Maman Mas*

Team#sarkakiyar soyayya

  SARK'AK'IYAR SOYAYYA!Where stories live. Discover now