chapter 65

2.5K 87 12
                                    

[1/29, 2:09 PM] Foulani😆: SARK'AK'IYAR SOYAYYAH!!!

           NA
FOULANI CERDIYA
              &
KHAIRAT UP

         RESOLUTION!



[1/29, 2:25 PM] Foulani😆: [1/29, 2:09 PM] Foulani😆: SARK'AK'IYAR SOYAYYAH!!!

           NA
FOULANI CERDIYA
              &
KHAIRAT UP

                  65

A gurguje pls
          Cikin Maisha sai girma yake, tana samun kulawa sosai gurin Yah Muhd.

          Wata ranar Friday da daddare ne, suka shirya ita da Yah muhd dinta ta matsa masa akan ita gidan ya isheta wani irin wari yake mata.

Haka yasa dole ya tafi da ita gidan Mamy tunda shima kansa haka take cemasa wari yake.

            Yayi mata uzuri sabida yasan cikine kuma ma ya gode Allah dayasa cikin bai da laulayi sosai.

     A hanya ta matsa masa da ita war in motar ya isheta wai ya sauketa ta hau napep, shikuwa yace Sam bai yadda ba.

A haka suka karasa Maisha nata mita gashi kamar zatayi amai.

            Suna zuwa kofar gidan ko parking baiyi ba ta bude ta fice da gudu yana kwala mata kira "
  Maisha zo, ki tafi a hankali pls sbd babyna".
      Tanajinsa ta juyo tana ci gaba da tafiya tace"
     Eh ai ta babynka kake bama tani ba ko? To wlh sai ma in Zane cikin ".

      Tana fadin haka yasa dariya aransa yace kullum bakya sauya Wa Maisha.

Ai tana shiga gidan ta tadda matar yah Nasser Suna ta tattauna yadda zaa kai lefe.

      Maisha ta zauna tace
         " da banzo bana shikenan,bani zaayi ".
          Aunty tayi dariya tace
  " Kai uwar biyu maisha Dame zakiji cikin jikinki ko hidima, waima cikin nan naki watanshi nawa ne,?naganshi kato ko kinkusa sauka ne?".

         "Hahhhhh, wlh kema dai kya fad'a Aunty kin ganta nan wannan cikin nata baifi 4month ba amma saikin rantase yayi takwas".

         Mamy tafada tana kallon yadda Maisha ta sanja.

    Shigowa yayi yana jin Me suke cewa yayi dariya da fadin
             " ai gudun mu take fa".

          "Kamar yaya?"
Mamy ta tambaya
     "Wlh Mamy tace gidan wari yake mata ita in tana ciki kamar tayi hauka"

        "Au wari, to nan gidan shi baya miki warin ? Ko kuma mu bakiji muna warin ba".

         Dariya tayi ta Mike tana fadin

     " ai wlh nan dadi iska mai dadi can kuwa iskar ma da wani irin huci yake tashi."

Haka aka gama shirye shirye acikin satin aka kai akwatunan lefen auren yah Ameenuh gidan su budurwarsa Husna dake nan makotansu Yar kawar Mamy ce.

             After 3weeks
     "Uhm nifa so nake in ganni kamar amarya amma jibi cikin nan duk yamun cikas wlh"
       Maisha ta fada tana kallon yah muhd dake daura Lin's a hannunsa don suna shirin tafiya dinner ne.

"To ki ajiyeshi a gida ki tafi mana".

       " tayaya?  Kai ba ruwanka kawai ka yi kwalliyarka mai kyau amam ni jibi cikin nan yadda yamun".

           Haka tayi ta mitar ta hardai suka gama suka fita inda zaayi dinner.

Tunda sukaje ya ajiyeta bata kara bun ta kansa ba, shi Kansa ya nemeta ya rasa jin mc fadin kannen ango su shigo su Nina farin cikinsu, aikam nanfa Maisha ta zage tana rawa, da Dan cikin ta daya fito yayi mata kyau sosai tana rawa tana juyi kawai sai ganinshi tayi akanta yana mata liki tayi masa murmushi tace
"Yah mas waya gaya mk bikin yah Ameenuh"
          "Shi ya gayamun aini da Ameenuh zumunchi Mike sosai".

  SARK'AK'IYAR SOYAYYA!Where stories live. Discover now