💗💗💗💗💗💗
Sark'ak'iyar soyayya!
❤❤❤❤❤written by _foulani cerdiya_
& _khairat up_*vote @wattpad khairi_muhd*
"30"
"yah muhd me haka ne wai ? please ka bamu guri mungode ma da wannan zirga_zirgar."
"yah muhd kawai baki ya bude dan mamakin abinda maisha ta masa a gaban yah mas kwafa yayi ya juya ya bar dakin"
"yah mas ba kadan yaji dadin abunda ta masa ba murmusawa yayi nagode ya fada mata."
"hararrsa tayi ta saki kukan da ya tsaya mata a makogwaro"
"maisha na me ya faru?"
"yah mas dan Allah ka fita ina bukatar hutu ka fita dan Allah."
"mikewa yay ya dafa kanta da tafin hannun sa, kwace wa tayi ta juya fuskarta."
"kuka ta saki sossai a dakin ji take kaman ta saki ihu haka taji."
"yah muhd da yah mas a waje kallan kallo suka dinga ma junan su na tsana da kishi a haka amarya rukky ta zo tare da auntyn ta da kwandon abinci a hannunta."
"yah mas ya me jiki?"
"da sauki"
"ango da jinya a asibiti"
"murmushi yayi ya ce haka allah ya kaddara."
"yah muhd harara ya zuba mata ta gefen ido tsaki yayi ya fita daga asibitin."
"dakin maisha ta shiga ta ce sannu amarya ta kyace da dariya,o 'o su amare manya matar yah mas 😂 ai dama na fada miki in ke mayya ce kurwar yah muhd ta fi karfin ki kuma na fada miki sai na auri yah muhd Allah sarki wata tayi rashi dama mutuwa ki ka yi da na huta."
"maisha ta dago dara daran idanuwan ta a kan rukky ta yi tsaki ni ae matar cushe bata burge ni ko kadan son maso wani ke ki ka shiga uku kuka kuma yau zaki fara da dana sanin auran wanda be san ki be kaunar ki a kan dole ze zauna da ke ko kin san sunan auran ku? lemme tell you myself _AURAN DOLE_ kuma kina cikin _san maso wani_ tunda ni yah muhd yake so kuma ni ze ta so har mutuwa ki ja gefe."
"takaici ya kama rukky ta nuna maisha ma yatsa ta ce ko da wasa naga kina magana da miji na sai na saba miki."
"hah wannan kuma mijin ki zaki ja ma kunne ba ni ba kin san yafi so na be iya kyale ni ke sheda ce ae tunda ko inda kike be kallah ba yana guna tun safe yana bn lokacin sa ke fa?"
"tamkar ta mare ta haka rukky ta ji a fusace ta bar dakin kaman iska."
Aunty CE ta kalli Maisha ta harareta ta gefe. Batare da Maishan ta kula ba.
"Sannu Allah ya sawwak'e".
Tana fad'in haka ta ajiye kular abinci ta juya.Itama Maisha ko takanta bata bi ba, sakamakon tafara fuskantar bakinsu d'aya ita da Aunty.
Gida suka koma dukansu. Inda aka fara sh'irye-sh'iryen kai Amarya Rukayya gidan angonta, babu ko irin d'an kukan nan fuskarta tas,ta zauna aka sh'eka mata kwalliya,inda Mamy ta dawo ta kira ta ta bata wani Abu a jarka tace.
" Ungo y'ata maza ki shanye".
Kallon Mamy tayi ta karb'a a ranta tace "wai y'ata kamar wani gaske,
Amma a fili sai catau" Toh Ngde".
Ta d'aga jarkar ta d'ad'ake maganin dukansa, ta komaAngo Muhd kuwa gidan Umma ya koma, ya sh'ige can d'akinta dayake bakowa duk sun had'e a gidan Abba a can ake tarontaron ba d'aya.
Kwantawa yayi ya k'urawa celling ido, bakin sh'i wani irin d'aci yake masa, zuciyarsa sai bugawa take da sauri da sauri yana tsoron kada fa da gaske ya rasha maisha kada yaje ya kamu da wani cutar .
"Ya Allah! Ya Allah!!Ya Allah!!! Na sh'iga uku Ya Allah inason Maisha, ka bani ita ka rabani da k'ayar da ake k'ok'arin nanik'amun".
Tari ya d'an fara sama sama kansh'i ya fara ciwo jikinsa ya fara wani irin rawa kamar mai zazzab'i, a take ya fara wani irin numfash'i yaja blanket ya rufe dash'i ba abinda yake ambata sai
"Ya Allah, Maishana".
Sai kin kara kunne ki sosai zakiji mai yake cewa saboda zabar karkarwa da hakoranshi sukeyi.
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Romancea love story, this is a love triangle between 4 lover's.