chapter 8

1.3K 102 0
                                    

💗💗SARK'AK'IYAR SOYYAYAH!💗💗💗💗💗💗

_true life story_

_written by foulani cerdiya &khairat up_

  _vote @wattpad khairi_muhd_

         " 8"

"maisha ta saki razananan ihu hade da rike kafar ta wayyo allah kafata wayyo abba na kana ina? wayyo na zama gurguwa mamy na ki zo"

"yah muh ya mike ya dauke ta cak ya sa a mota aka nufi gidan gyara da maisha kan bala'i zo kuga yadda ake ihu da doke me gyara  duk ta lallace da hawaye da majina ta na ta faman kuka da aka daure gun wani baccin wahala ne ya dauke ta a gun mota yah muh ya maida ta duk yana dana sani da kuma zagin kan sa dan shi ya jawo wata ajiyar zuciya ya saki sanda ya tuna gamuwar sa da abba a gida yau dan yau ya ballo ruwa."

"me gadi ne ya bude musu kofa suka shiga cikin gidan daki ya kai maisha ya kwantar da ita."

"falo ya koma ya zanuna ragwaf "

"mami ta ce muhammad ya dai?"

"mami na banga kin damu ba"

"na damu mana amma da dawowar abban naku dan na san yau akwai 'kura"

"ya shafa sumar sa yana mikewa zani masallaci"

"a dawo lafiya!"

"mami ta koma dakin su maisha aiko ta na ta bacci ta duba gun da aka daure ta tausaya mata kan ta kawai ta shafa ta mike ta fita daga dakin."

       "wajan isha'i abban ya dawo yay wanka da sallah ya fita falo ya ci abinci ah mamin yara ina maisha ne ban ji duriyar ta ba ."

"maisha yau ai anyi hankali"

"kamar ya kenan? da mahaukaciya ce?"

"ah maida wukar garin guje gujen ta na kiriniya ai ta gurde kafa harda su gocewar 'kashi."

"subahanalahi aka rasa me fada mun kuma koda a waya ne"

"duk mun rude ne an ma gyara ai tana dakin su."

"mikewa ya yi ya nufi dakin na su ta mike ta bisa"

"dama ta tara duk yan gidan ta musu kashedin kar a fadawa abba cewa maisha tsallah kwado ya muh ya sata ta gurde dan gudun tashin hankali a gidan yau har maisha se da ta lallaba ta kar ta fada da alkawarin ice cream gobe."

      "yan awanni kawai maisha ta zama abun tausayi,saraki a gefan gadon da ya ameenu su ne yan jinya."

"mama na ya fada yana zama a kan kujerar da ke jikin gadon allah sarki! mama na sannu kin ji?"

"youwa abba na!"

"garin ya ki ka fadi maisha?"

"ta zumburi baki ta ce faduwa nayi a waje shi ne na gurde yah muh ya kai ni wani guri aka dinga murda mun se da na dinga kuka harda fa majina da akwai zafi abba sossai har bacci nayi fa."

ayya my maisha sorry kin ji? ki daina guje2 ko?"

"na daina abba har tsokana ma na daina"

"ya shafa kan ta ya bar d'akin."

"mami ta ce good gurl goben nan zan sayo miki icecream vanilla me dadi ko?"

"ta wage baki yes"

       "yah muh na hango da leda ta oisis shake da cake da chocolates da ice cream harda shawarma ya nufo cikin falon mam"

"hah su muhammad ka fi sunan arna harda shopping?"

"ya ce mami ya za'a yi to? ai nayi laifi kuma naji ba dadi wallahi i never expected what happned"

"to ya za'a yi kaddarar kenan,abban naku ma ya dawo ai."

"ya hadiya yawu makwat ya diririce mami abba ki ce yau na kad'e a..."

"in har kana daga murya to zaka kad'e din yanzu dan abba ze ji ka ni da kai mu shiga uku"

"ban gane ba mami"

"eh ai mun saya maganar cewa faduwa tayi tna wasa da aka tambayi maisha ma ta ce eh haka ne dake naja kunnen su dukkan su ita kuma tana bina ice cream"

"abun ya ba shi dariya da mamaki wai maisha bata kai karar sa gun abba ba"

"dakin ya shiga tana ta kuka suna bata hakuri tana ganin dodon ta tayi tsit kaman ba ita ba jikin ta na wani irin rawa."

"ya zauna a gefen ta ya ce maisha am sorry kin ji ko? ban san zaki goce ba."

"ba maisha ba kadai hatta yan dakin sun cika da mamakin furucin yah muh."

"ya dafa kafadan ta and thank u for saving me a gun abba. ga wannan naki ne ke kadai kar ki bawa kowa"
"ta karba tana dariya thank you yah muh."

     "yah muh ina nawa to?"

"i'll slap u ke me ya same ki daga ganin an mata ? katuwar kawai!"

"ta ji wani iri ta kama bakin ta"

"fita daga dakin yayi"

"maisha ta mata gwalo yeh na ma ne ni kadai woo banda ke"

"kaman zata yi kuka haka taji"

"ameenu ya ce a san mun mana pretty!"

"kadan amma dan guntu kaji."

"ah lallai da amana nagode aci lafiya a san ma 'kwad'd'ayaya dai."



*#anoda page for you guy's cox we loved ur cmmts.*

  SARK'AK'IYAR SOYAYYA!Where stories live. Discover now