💗💗💗💗💗💗
Sark'ak'iyar soyayyah!
❤❤❤❤❤F.O.W
by foulani cerdiya
&
khairat upvote@wattpad khairi_muhd
"55"
"yah muhd...ta fada labban ta na rawa wasu hawaye suka zubo mata ta juyar da kanta little ya goge mata hawayen ta."
"subahanallahi, maisha wae me ya faru ki ke kuka ? a kan na fada miki ki aure ni shi yasa ki ke kuka? and..."
"ba haka bane bah"
"to ya ya ne?"
"bazan iya auran ka ba."
"saboda me?"
"ina aure ka tamkar na ci amanar yah rukky ne bazan iya ba."
"oh God maisha kinsan me ki ke fada kuwa?"
"na sani idan na aure ka na ci amanar yah rukky da zumunci"
"iyayen mu fa maisha da suke kwadayin mu auri juna? maisha why ki ke san wahalar dani? ina san ki ina kaunar ki maisha a karo na farko na hakura da ke amma a karo na biyu sai kin aure ni ko kina so ko kina ki."
"yah muhd bazan iya auranka ba kayi hakuri"
"kwafa yayi ya juya ya ce ki nemi wni dalilin banda wannan ya fita daga gidan."
"a gun ta durkushe ta saki kuka tamkar hawayen ta zasu kare."
"yah muhd bazan iya auran ka ba, bazan iya ba kai amana ne na yah rukky dole mu hakura da juna a karo na biyu."
"mami ce ta dafa ta,""juyawa tay cikin mamaki ganin mami yasa ta rungume ta tana kuka."
"shhh,is alright ,bar kukan hakan ya isa tell me abunda yasa baza ki ba wa zuciyar ki abunda take nema ba? take so? why maisha? why?"
"mami i can't ina kunyan yah rukky, duniya zata zage ni na auri mijin yaya ta mami ban da wannan jarumtar."
"maisha ina rukkayan take?"
"cike da tuhuma ta kalli mami,"
"uhm ina rukkayan take?"
"ta rasu"
"zata dawo ne?"
"cikin rawar baki ta ce ah...ah..."
"then me matsalar?"
"mami yah muhd..."
"maisha fada mun a inda aka haramta auran ki da na muhammad? fada mun ? in kin fada mun sai na kyale ki amma in baki da amsa to am sorry to say ki sake tunani!."
"lumshe idanuwan ta tayi, cike da kaduwa."
"yah muhd na fita gidan su yaje , gun umman sa kan kujera ya fada ya dafa goshin sa ya dora kafa daya kan daya."
"umma na fitowa daga daki ta ga mutum!"
"hah'ah muhammad yaushe ne kazo?"
"umma yanzu nazo ya sunkuya ina wuni?"
"lafiya lau ya aiki?"
"alhamdulilah. umma dama gunki na zo."
"to gani lafiya!"
"eh dama umma...umm...a kan magana ta da maisha ne!" ina ga lokaci ya yi da za...ya sosa keyar sa a duba lamarin umma da ni da little muna bukatan kulawa."
"dariya umma ta sa , o ni maryama , to shugaban masu kunya za a duba lamarin naku kaida little din."
"mun gode Allah ya kara girma!"
"amin"
"waya umma maryam ta dauko ta kira baffa usthman ta sanar masa tana nan zuwa ya sa ido.""wanka tay ta sauya kaya ta fito fes da ita tamkar ba ita ta gama kuka ba dazu."
"a falo ta zauna jugum kanta a kasa tana wani nazari."
"kanta aka dungure, ta dago idanta da sauri dan taga waye oh yah ameenuh"
"ya dai ? ke kullum cikin tunani ?me ki ke tunawa haka wanda yasa ba kya jin sallama ta."
"uhm kawai personal issue ne ya garin?"
"uhm gaskiya ne amma dama da magana nazo zan iya fada miki?"
"ba tare da wani tunani ba ta ce eh ina jinka."
"youwa pretty dama wata magana ce na ke so muyi da ke"
"hm ina ji mana!"
"maisha i love you...zaki aure ni? kar ki ce aa dan na dade ina dakon san ki pls kar ki ce mun ba kya sona!"
"baki ta bude kawai ta gwalalo idanuwan ta, bakinta har rawa yake a lokacin da za a tsaga jikinta to baza a samu jini ba."
"ki mun magana mana!"
"yah ameenuh..."
MUJE ZUWA
TEAM SARKAKIYAR SOYAYYA.
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Romantizma love story, this is a love triangle between 4 lover's.