chapter 59

1K 73 2
                                    

💗💗💗💗💗💗
   Sarkakiyar soyayyah!
         ❤❤❤❤❤

by foulani cerdiya
               and
khairat up

F.O.W

vote @wattpad khairi_muhd

          "59"

"mami ta ce ke kuma fa ko har kun yi halin naku da kuka saba."

"a sanyaye ta zauna ta kalli mami ta ce uhm'um mami kawai yah mas ne ya ban tausayi!"

"ina ki ka gan sa?"

"mami ashe shi ne yazo yanzun"

"o!amma ina fata kin fada masa cewar aure zaki yi?"

"eh na fada masa mami ashe ma ya riga ni jin maganar daga waje na fada ma matar sa saita ke fada masa yazo mun Allah sanya alheri ne mamh har kuka yake wlh maman sa bata kyauta mana ba."

"mami tai galala tana kallan ta da mamaki sai kuma ta mike ta ce ina zuwa."

"sukuku ta wuni a falo mami dai na ganin ikon Allah hatta abunci taki ci seda ta tsawatar mata ke ni bana san iskanci kina ji na ko? ko zaki koma gidan nasa ne?"

"mami me nayi kuma?"

"tunda yazo kin kasa sukuni duk kin yi wata iri to bana san wulakanci."

"kiyi hakuri mami na daina kawai tausayi ne da kuma sabo."

"tsaki mami tayi dallah tashi kije ki shirya zaki fara gyara yau anjima ma zata zo,da wannan abun da kike mun a nan!"

"to ta fada a sanyaye da azama ta mike dan taga alamar mami ranta ya baci to me abun bacin rai a nan? babu ta baiwa kanta amsa."

"wanka tay tasa doguwar riga baka ta fito falo."

"tana zaune yah muhd ya dawo ta amsa sallamar sa ta dauke kai little ya fyalla gun ta yah muhd ya zabga mata harara a fuskar ta."

"a ranta tace ikon Allah shi kuma me na masa? ace ana san mutum kuma ay ta wulakanta sa kowa na allazin ita ma tsaki tayi ta dauke kai ta bata rai aikin kawai ta ce.."

💗💗💗💗💗💗

"rana bata karya se dai... yau ake daurin auren yah muhd da kuma maisha a kan sadaki dubu hamsin."

"ya kuka hango bakin ango? wai ba a magana dan murna da cikar burin sa mallakar maisha a matsayin matar sa."

"ya sha farar shadda sai zuba kamshi yake yi!"

"har dariya ya bawa abokan nasa , suna ta tsokanar sa yana basarwa."

"wai wace wannan data zautar mun da aboki na inji su'ad?"

"hmm bazaka gane ba fa "

"lokacin maisha da kawayen ta hudu suka rakota da tray a hannun ta kato dauke da abinci"

"faisal ya ce masha Allah abokina a gaskiya ka dace"

"dole ka rude inji ayman"

"su'ad ya ce muhammad lallai dole ka haukace tayi fa yarinyar taka."

"harar wasa ya masa ya ce ka kula mata ta ce fa"

"afuwan ayi hakuri mutumi na "

"haha suka fashe da dariya dukan su."
"a tsanake suka yi sallama a kan sallaya katuwa suke a nan suka ajiye abincin hade da gaida su."

"zoben da ya bawa maisha ya hango wanda hakan ya sanyaya masa rai ya kuma tabatarwa maisha tasa ce kuma ta rike masa alkawari amma a zahiri be nuna yasan da zuwan su ba, balle ya mata magana. allah2 yake ta tashi ta bar gun dan ta masa kyau sossai ga wani ni'imataccan kamshi da take zubawa kamar ita ce turaren gaba daya."

"mikewa suka yi suka koma cike jim kadan angwaye da ango suka shiga gaida surukai ga me hoto nata aikin sa."

"amarya ta sauya wanka ta sha less blue wanda ango ma ya canja shaddar sa zuwa blue light kaman hadin baki."

"amare da angwaye suka dau sowa wooo what a matching coupld wow su'ad ya ce i want to marry"

"dariya aka saka. maisha kanta a kasa bta da niyan dagawa shi kuma burin sa a yanzu ta hada ido dashi."

"cocolate da ke aljihun sa ya dauko ya jefa mata a kan cinya."

"da sauri ta dago dara daran idanun ta suka sarke da na juna."

   wo na gaji manage pls. and kuyi hakuri kwana biyu bma typing abun ne se a hankali ba lafiya. insha allah zamu na kokarin updating.

  SARK'AK'IYAR SOYAYYA!Where stories live. Discover now