-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=WhatsA pp
💗💗💗💗💗💗
Sark'ak'iyar soyayyah!
❤❤❤❤❤_by foulani cerdiya & khairat up_
_vote @wattpad khairi_muhd_
"34"
"yau da misalin karfe goma da rabi na safe maisha na zaune tana breakfast wayar ta tayi kara a hankali ta mike ta dauka sunan da ta gani ne ya sa ta murmusawa."
" _MAMI!_"
"Hello mami,"
"hello maisha kina ji na?"
"mami ina kwana"
"lafiya lau"
"mami..."
"ke maisha kina ji na kizo international hospital an kwantar da abban ku."
"innallilahi wa'inna illahir raju'un."
"mami ta ce se kin zo ta kashe wayar ta."
"a gun ta zauna ta saki kuka da kyar ta dau wayar ta tayi hanyar waje tana kuka"
"napep ta tara kawai ta fadi inda za a kaita"
"wayar ta da ke ringing ta dauka ganin sunan yah mas ta dauka tana kuka yah mas abba na! abba na!"
"cool down maisha na fada mun me ya faru me ya saki kuka."
"yah mas an kwantar da abba na a asibiti."
"subahanallahi kina ina yanzun"
"ina hanya na dau napep kayi hakuri kaji na taho ban fada maka ba na rude ne "
"ah ba komai zan zo na same ki kinji ki daina kuka abba ze tashi"
"to se ka zo."
"tana sauka ta biya me napep ta shiga da dan gudu gudun ta tana kuka yah ameenuh ta hango a sama da sauri ta hau"
"yah ameenuh me ya samu abba?"
"maisha mu ma bamu sani ba har yau likitan be fito ba yana duba shi ne."
"amma me ya faru?"
"kawai ya fito break ne ya zauna yana complaning kan sa ya matsa masa da ciwo ga kirjin sa na masa ciwo to cikin minti biyu sai yayi collapsing."
"kuka ta kuma sa wa!"
"gun mami ta je ta rungume ta mami ta shafa kanta tana lallashing ta ya isa he'll be ok"
"jim kadan dr ya fito ya fada musu aiki za a masa rami ne a zuciyan sa "
"tashin hankalin da familyn abba suka shiga ba kadan bane amma da ke mami babba ce sai ita ta danne nata damuwan,saboda kar a rasa me lallashin yaran. a nan yah mas ya zo yaji me yake faruwa gun likitan ya koma dan yaji me ke faruwa again."
"yah muhd maisha ta hango yayi kiba yayi haske a kan da fuskar sa dauke da damuwa a fuskar sa gefen sa kuma rukky ce ta zama er lukuta sai sheki take hannun ta cikin na yah muhd yana wani lallabata har saida suka zo kusa da mami ya zaunar da ita ya tsuguna a gaban mami yana tambayan ta me ya faru ta fada masa ya mike ze je gun dr yah ameenuh ya ce ae yah marg yaje suna magana."
"wani kallo ya watsa masa ya gyada kan sa yay gaba"
"mami ta kalli rukky da bata kula ta ba ta ce ya jikin naki rukkaya? me sa ki ka taho bayan kin san halin da ki ke ciki."
"maisha ta bisu da ido kawai tana jin wani kunci da kunar rai. me ya same ta?"
"ae nima abba na ne ina da hakkin zuwa na ga lafiyar sa ba saina tambayi izinin wani ba ta fada hade da murguda baki."
"mami ta girgiza kanta kawai."
"ya naseer ma da matar sa sun zo. autyn ta kama rukky kanwata da fatan babyn na lafiya?"
"maisha ta zaro ido dan a kunnen ta taji maganan ji tayi gaban ta ya fadi wani irin jiri ya kamata da kyar ta dafa bango yah mas ya riko ta hey! hankali."
"yah muhd na gefe idan sa a kan rukky "
"maisha wani irin haushi ya kamata ganin irin kallan da yah muhd ke ma rukky " (nace mutum da matar sa 😂).
"ki zo ki mana saraki ki je ki ci abinci u know your condition ae."
"ta yamutsa fuska yah muhd ni chips nake san ci fa da maltina."
"ok ya fada ya mike"
"maisha ta kwalalo 👁 ta ce kennan rukky ciki ne da ita? indai haka ne yah muhd ......"
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Romancea love story, this is a love triangle between 4 lover's.