chapter 35

1K 80 0
                                    

💗💗💗💗💗💗
Sark'ak'iyar soyayyah!
     ❤❤❤❤❤



_Vote@wattpad khairi_muhd_

_we relli appriciate u guy's comment's keep it up_

               "35"

"ba bu wanda ya lura da lokacin da maisha ta sauka kasa har tana kiran yah muhd juyaowa yayi ya na jiran ta."

"yah muhd kar ka fada mun cewa abinda na ke tunani haka ne ka karyata ni."

"hannayen sa ya rungume a kirjin sa maisha ban gane me ki ke nufi ba."

"yah muhd kar ka fada mun cewa rukkaya na da ciki and ka rungume ta two hands"

"of course saraki na da juna biyu mun fahimci juna muna san junan mu mun yi moving further. kamar yadda na ga kin manta past din ki kina zaune lafiya da mas and am happy."

"HAPPY! HAPPY? yah muhd ka ce u ve move further har ma kana zaune da wata daban wadda bani ba lafiya ni ina can na zama wawiya ina maka tattalin kaina  saboda ina tunanin kaima ka adana mun soyayya ta ashe ba haka bane dama san karya ka ke mun? yaudara ta ka ke yi? ka maida ni tamkar toy din wasa kayi breaking heart dina 😭 yah muhd wata biyar da bikin mu amma na dinga tauye bawan Allahn mijina a kan ka? innallillahi."

"maisha bamu da mafita ni da ke da ya wuce mu yarda da kaddarar mu,mu hakura da juna, mu zauna da patner's din mu lafiya, tunda baza mu taba samun juna ba. ina tunanin mun yi alkawarin yi ma abba biyayya?"

"cikin hawaye ta ce haka ne amma so early ka manta da ni? ka hada jikin ka da... ya Allah"

"juyawa yayi ya bude motar sa ya shige ya barta a nan gun."

"yana fita ya farker a titi ya hade kai da steering ya saki kuka 😭 me tsuma rai wani fami yaji an fama masa daga ganin maisha da mas together."

"maisha ina sanki ina sanki ina kaunar ki ina kewar ki amma ba bu yadda zan yi da ya wuce na hakura da ke na nesanta kaina da ke maisha mun riga mun fada cikin tarkon _SARKAKAKIYAR SOYAYYA_ Bamu da mafita illah koya wa juna rashin juna bamu da future tare saboda katangar dake tsakanin mu  am sorry for breaking your heart wannan kawai zan yi ki san tabbas na hakura da ke."

"rukkaya ta dafa maisha ta saki dariya! ai na fada maki dama duk wanda ze shiga tsakani na da yah muhd ze ji kunya kawo hannun ki sa ki taba babyn ki 😂 ki ji shedar cewa yah muhd ya miki nisa ayya na manta yanzu kina cikin shock wanda yasa ba kya gane wa se anjima"

"maisha bakin ciki kaman ya kashe ta a ranta ta ce namiji dan kunama se allah ya saka mun."

"yah mas na jin komai hakan ya masa dadi ya ji yana da hope na samun maisha tunda wanda take dan shi ya manta da ita."

"be wani jima ba sossai ya dawo daga siyo abincin ya kai mata."

"K'ara kallonsa tayi Yana dafa kan Rukyy yana lallashi da alamun wani abun yake fad'a mata."

"Ran Maisha yayi dubu ya b'aci, ta kallesh'i taga ko kallon inda take ma baya tunanin yi, Dan kamar ma baisan da Maishan a gurin ba, kawai ta matarsa yake."

       "Yah Mas ne ya kalleta yaga tana kwalla saurin gogewa tayi, ganin ya nufi inda take."
        "My Pretty Wife Kiyi hakuri wipe ur tears pls, u know I don't want see u in bad mood, Abba will be ok , don't mind kinji".

    "Ya fad'a yana d'an bubbuga bayanta, tabbas tasan Yah Mas masoyinta ne na hak'ik'a."
    "Don duk abinda take mashi bai tab'ajin haushin ta ba sai dai yana iya kok'arinsa don ganin yayi making ta happy."
 
"Kuka ne kawai taji ya kufce mata."

      "Dafata yayi da fad'in"

       " Am here with u swthrt kiyi sh'iru".

      "Tausayinta ne sosai ya d'arsu a ransa Dan yana sonta kuma yana tausayinta."

"shi ko yah mas ya mata haka ne dan ya nuna mata be san me ke faruwa ba dan karta ji wani iri."

#team sarkakiyar soyayyah.

  SARK'AK'IYAR SOYAYYA!Where stories live. Discover now