chapter 64

1.1K 73 0
                                    

💗💗💗💗💗💗💗sarkakiyar soyayyah❤❤❤❤

foualani cerdiya
      &
khairat up

F.O.W

Vote @wattpad khairi_muhd

        "64"

"da kyar dai mami ta bawa maisha little suka tafi da shi da sharadin next week za a dawo mata da jikanta"

"sun dau hanyar komawa gida yah muhd yaga motar maisha ta tsaya a gefan titi tana jidar rake da agwaluma da ta gani"

"mamaki yake ya ce a ransa maisha kuma kwadayaya aka koma ko kuma little ta sayawa?"

"haka suka je gida ko zama bata yi ba ta cire hijab dinta sauri2 ta je ta wanko agwaluma ta dauko plate da kuma wuka ta zauna tsakiyar falo."

"ta gyara agwalumarta sannan ta soma sha duk tsamin ta ita dadi ta mata duk da mamatse bakinta da ta ke yi dan tsami.?"

"maisha dama kan ki ne kika siyowa wannan abun yaran?"

"uhm wlh so nake sha'awa take bani"

"hmm ke dai fitinar ki yawa gare ta"

"eh naji"

"allah sauwake miki na gano ki to bada ni zaki yi rigima ba."

"ae dama ban ce ma zan yi fada ba"

"woo yanzu what are you doing?"

"ba komai magana kawai nake yi maka"

"wildly? "

"no peacefully!"

"haka dai ki ka iya "

"ta mai banza tana cin abun ta."

      ❣❣❣❣❣

"maisha bata farga tana da ciki bah sai da ta ga wata uku bata ga period dinta ba sai lokacin tasan lallai kwadayin da take ba na sha'awa ba ne ba."

"shi ko gogan ya rafko ta yasan cewa ciki gareta amma ya mata banza"

"yana ayki a laptop ta zauna a gefan sa ta ce um yaya na ina san muyi magana da kai"

"me ya faru?"

"to ka saurare ni man"

"kai maisha to ina ji"

"uhm dama yaya wata uku banga period b"

"ok very gud"

"ta dan masa harara"

"to me ya faru?"

"yaya ko zamu asibiti"

"why?"

"ganin likita naji ko ina da matsala"

"haha maisha kenan!"

"what? dariya ma na baka ?"

"eh man kin san cewa ciki gare ki and thank God ba kya laulayi balle amai u are perfect fyn to mesa zamu asibiti.?"

"tay sunkuy da kanta kawai tana jin dadi amma a fili cewa tay"

"ae wancan cikin da na taba yi na sha wuya fa"

"maisha jeki am at work"

"😳 inje ina?"

"dan iskanci da raini bana fada miki cewa ki daina mun maganar past dinki ba i knw kin taba aure and am the sec. so ba se kina reminding dina ba."

"am sorry ban fada dan na bata maka rai ba na fada ne dan na maka misali"

"banza ya mata"

"hakan ya nuna mata cewa yana fushi da ita , ta bar masa dakin dan ya huce."

"kofar ya bi da harara."

😂😂😂 fushin masoyi hutu!!!!!!!!!!!!!

      ❣❣   ❣❣  

"maisha kwanan ta hudu basa magana da yah muhd ta san shi da dan banzan kishi musamman a kanta."

"ga shirye2n bikin ameenuh an fara kuma tana san tambayan sa fita tana tsoro."

  SARK'AK'IYAR SOYAYYA!Where stories live. Discover now