chapter 32

1K 101 0
                                    

💗💗💗💗💗💗
    Sark'ak'iyar soyyayah!
        ❤❤❤❤

written by foulani_ _cerdiya
      &
   _khairat up_

_vote @wattpad khairi_muhd_

           "32"


    "stop crying maisha na tashi kin san ba kya jindadin jikin ki kema kuma alhamdulilah yayan ki ya farfado muje da safe sai ki dawo by then kin samu kwarin jikin ki da kyau.?"

"kai ta gyada masa ta ce a hankali am sorry ban san me ya ke damun na ba har na aikata hakan am sorry."

"lumshe idanuwan sa yay ya ce ba komai maisha na muje ya ja hannun ta suka bar dakin."

"rukky ta juya tana kallan yah muhd ya jikin naka?"

"wata harara ya banka mata ya ce cikin kasalalliyar murya me cike da ciwo da bacin rai get out"

"😱 yah muhd ni ce fa saraki duba ka nazo yi fa in je  ina"

"saboda iskanci zaki sa wannan hannun naki ki mar na me zaki maran mun maisha."

"iskanci ta  fada a fili cikin fushi ta ce yah muhd yanzu abunda ka ke daidai ne? ka manta maisha matar wani ce dan me zaka kasa hakura da kaddarar ka ba yadda zaka yi dani dan ni matar ka ce kuma dolen ka maisha tai maka nisa har abada saboda haka ka sa wa ranka salama ni din nan dai da ka ke ki ni ce hakkun ka ba wata sakarya can ba."

"are you done?"

"ta ma kasa magana saboda bacin rai ta juya ta fita fuuuu kamar iska."

"rumtse idanuwan sa yay kawai wasu guntayen hawaye suka dinga zubowa a kan fuskar sa bakin cikin ganin maisha jikin wanin sa wannan shi ake kira _MASIFAR SO_"

"maisha kwanta ki huta kin ji?"

"hannun sa ta kamo "

"juyowa yay yana kallan ta hade da murmusa mata."

"yah mas! ka mun afuwa a kan abunda ya faru  ka ji sharrin zuciya ne da na so insha Allah bazan kuma aikata kwatan_kwacin abunda ya faru dazu ba da yardar Allah zan yi kokarin ganin na manta da yah muhd!"

"wani dadi yaji har ransa ya ce ba komai ae my maisha nasan cewa u are trying and kar ki damu indai ni ne "
_BAYAN KWANA BIYU_

"An sallamo su daga asibiti kwana biyu maisha a gida ta na samun kulawa  daga gun mamin ta daga bisani  maman yah mas ta zo ta tafi da maisha aka yi budan kai aka kaita gidan ta."

"yah muhd seda yay sati guda be leka gidan sa ba haka rukky tay hakuri da halin sa bata fadawa kowa ba."

"saida umma ta zo ta ga cewa ae baya ma gdn ba bu alamun sa ta kira sa a waya "

"kana ina?"

"ina gida umma"

"wanne gidan"

"gida na umma"

"muhammad! muhammad! muhammad! sau nawa na kira ka?"

"sau uku umma."

"madala kar ka raina mun hankali kana ji na ko? na baka minti goma kazo gidan naka duk inda ka ke kuma ko me ka ke"

"jiki a sanyayye ya mike daga kwancen da ya ke a cikin mota ya mata key ya bar gun"

"salamu alaikum!"
        wa'alaikum salam"

"tsugunawa yay a gefan  umman barka da yamma!"

"sannu da zuwa"

"be amsa ba hasali ma kin kula ta yay"

"muhammad wato kai me taurin kai ne ashe baka da amana baka da adalci?"

"umma me sa ki ka ce haka me na yi?"

"tambayata ma ka ke duk wanda na gani ma ya ishe ni muhammad ka ji tsoran Allah ka canja akalar rayuwar ka, ka manta da abunda ya faru dan maisha ta zame maka tamkar mafarki. dan ta zama matar wani ,ta yarda da ta ta kaddarar kai me sa ba za ka hakura ba? me sa baza ka rungumi matar ka ba."

"ki yi hakuri umma kar ki bata ran ki zan daina"

"muhammad ni dai fadan da zan maka shi ne ka zama me kula da matar sa ka ji tsoran ALLAH rukkaya marainiya ce kuma amana ce a gare ka da mu baki daya sannan kuma ka fi kowa shakuwa da sanin halin ta to dan me zaka damu kan ka kuma?"

"ajiyar zuciya yay ya ce umma ki min afuwa insha allah zan gyara zan kuma daure na maida ta mata ta ki tayani addu'a na manta da  maisha na rumgumi rukkaya"

"youwa ko kai fah ubangiji ya muku albarka ya baku zaman lafiya da hadin kai ku rike juna da amana ku kula da kan ku kun ji ko? sannan ku yi ma yaya biyaya shi aure ibada ne ku na ji na ko?"

"suka gyada kan su."

"bata bar gidan ba saida ta masu fada da nasiha "

"sossai rukky taji dadin zuwan umma dan ta samu taga yah muhd wanda tun a asibita rabon su ga juna."

#vote
#comment

  SARK'AK'IYAR SOYAYYA!Where stories live. Discover now