AFTER MARRIAGE
💗💗💗💗💗💗
Sarkakiyar soyayyah!
❤❤❤❤❤foulani cerdiya
nd
khairat upF.O.W
VOTE @wattpadkhairi_muhd.
"61"
"Alwala suka yo me kyau suka yi sallar da annabi ya umarce ma'aurata su yi sannan ya kama kanta ya mata addu'a ya kuma mata tambayoyi ta bashi amsa."
"mikewa ya yi ya fita da tray ya dawo dauke da cups, da plate, da leda hade kuma da yourght "
"da kan ka yah muhd?"
"eh man ae ke amarya ce komai yi miki zan yi."
"kasa tay da kanta hade da sauka kasa "
"ya gama hada musu komai da komai ya yagi kaza ya kai mata baki ta kauda kai ya bata rai haba matas kar muyi haka dake dan Allah kin ji?"
"murmushi tayi ta ce cikin tsokana a nawa?"
"a so da kauna"
"gaskiya ne a bani zumar kauna na ci daga hannun masoyina!"
"dariya yayi sossai ya ce matar nan kina abunda ki so infact ga MUHAMMAD ki yi yadda zaki yi dani ko da rayuwa ta ce na baki."
"tayi wal da idanuwanta cike da ishiqi da kauna ta ce ni kuma nayi yaya da nawa ran?"
"rungumeta yayi tsam tamkar za a sace masa ita ji wasu kwalla na zubo masa"
"subahanallahi abun sona me ya faru kuma ka manta yau ranar farin ciki ne a gare mu?"
"maisha bazaki gane ba, ina tsananin kaunar ki ne a raina, ina mugun san ki maisha i missed you alot shekara guda da wata takwas i was craving for your love and care.maisha karki taba juya mun baya , kar ki nesanta kan ki dani, kar ki manta dani, kar ki bari wani ya shiga tsakanin mu nida ke me sona wannan karan na tabata da ban same ki ba gawata za a dauka a birne ..."
"ta kulle masa baki, haba yah muhd ni taka ce , ina kaunar ka kuma ina tabbatar maka da gawa biyu za a dauka da taka da tawa 😭 nifa nafi san ka"
"harar so da kauna ya mata hmm ta ina inji wa? wallahi kin yi sa'bo ni na fi san ki"
"nifa a kan san da nake maka aure na ya mutu."
"tunkude ta yayi ni matsa ki daina tuna mun ba da ni ki ka fara rayuwa ba."
"am sorry Allah da gaske nake saboda little na mun kama da kai na dauko sa kullum in na gan shi tamkar kai nake gani."
"wani dadi ya ratsa shi my love zo mu raya daren nida ke mu godewa Allah"
"ta sunne kanta a kan kirjin sa."
yaja musu bargo hade da hankado mu waje nida foulani muna fita muka sheke da dariya muma."
💗💗💗💗💗💗
"washe gari foulani na leka naga halin da masoyan suke ciki."
"cikin bargo na hango maisha tana bacci sadidan, yayin da ango ya ke kan kujera gefan matar sa ya mata kuri da ido yana gadin ta. sai murmushi yake yi."
"a hankali da nutsuwa ta bude idanuwan ta wanda suka sauya kala zuwa ja da bacci da wahala."
"murmushi suka sakar ma juna a tare ."
"dan rankwafowa yah muhd yayi ya sumbaci lebbanta ya ce gud morning abar sona"
"gud morning abun sona "
"da fatan kina lafiya? baki da wata damuwa a tattare dake ko?"
"alhamdulilah am ok"
"masha Allah haka nake so to na raka ki toilet ki yi wanka ki kimtsa ? ko kuma naje na miki break?"
"ta ja ajiyar zuciya uhmmmm 🤔 aje a mun break first "
"an gama tawan"
"kawai ki ta tunani na yanzu zan gama na kawo ma gimbiya."
"kallo ta kura masa kawai."
"ya hura mata iska hey! am hare tunanin me kike"
"haka ka ke wa yah rukky! dama haka ka iya soyayya"
"hmm! jeki wanka my dear ya canja topic din."
"wankan ta shiga"
AWANN
WHO LOVED THIS PAGE?
IF U DO DROP UR COMMENT AND VOTE.:-D
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Romancea love story, this is a love triangle between 4 lover's.