💗💗💗💗💗💗
Sark'ak'iyar soyayyah!
❤❤❤❤❤❤_written by foulani cerdiya_
&
_khairat up__vote @wattpad khairi_muhd_
"18"
"sossai umma ta bashi dariya amma ya dan maze ya ce umma ae maisha yarinya ce bata gama wayo ba nasan ba yanzu abba ze bada ita ba. alhamdulilah ta nutsu dai kawai kuma ina so tayi karatu me zurfi a hankali zan fada miki sanda zaki ma abba magana!"
"garin zurfin ciki ae zaka ga ba daidai ba dan a bari ya huce shi ke kawo rabon wani ni dai ina san ka da maisha kun dace."
"murmushi me cike da kasaita yayi ya dan ciji lebban sa na kasa umma ki kwantar da hankalin ki insha allah maisha mata ta ce."
"to allah ya yarda zan fi kowa farin ciki da wannan hadin."
"nan suka dinga hira."
Daga nan suka sh'irya shida Maisha suka nufi gidan Yah Nasser dauko ta.
Itama tana jinsu ta fito, tana zuwa gaban motar taja ta tsaya, ganin Maisha a gaban mota, harararta Tay tace
"Dallah Malama koma baya".Juyar da k'eyarta Maisha tayi tana jin wakar da yah muhd ya kunna a motar.
Kallon Rukayya yah muhd yayi yace" to ke ki Shiga bayan mana, meyasa mikewa mutane hauka ne".Maganar nan ta b'ata ran Rukayya, aikuwa ta sh'ige tana harara harare.
A motar kuwa Maisha keta zubawa Yah muhd surutu da cewar
"yah wallahi yau kwadayin chocolate nake "
"
"To ai sai kisha,".Murmushi ta masa tace" nidai pls yayanmu ka biya damu ko ta II UMAR STORE pls musaya."
Be bata amsaba kawai ya cigaba da tuk'inshi.
Maisha ta kamo dayan hannunshi wani ring ne mai kyau a yatsanshi.
"Wow, Yah muhd ka barmun ring din nan pls".
Kallon hannunshi yayi kawai yayi murmushi yace
" zan baki amma da sharad'i".Cikin zumudi tace"wlh na yadda, fad'i inji".
Dai-dai nan suka iso Sabon titi gidan k'ankara. Sukayi parking a kofar II UMAR STORE.
Murmushi tayi ta d'an rungumeshi ya jaho hannunta suka shige ciki.
Inda suka bar Rukayya a mota kamar statue Dan tama kasa koda daga yatsan hannunta.
Chocolate kala-kala ya saya mata.
Nan ta hango wani riga blue black a jiki an rubuta to the one I love.
Ta Maza CE aikuwa ta dauko ta sukaje suka biya, yana tunanin me Maisha zatayi da rigar naan? Amma saiya kyaleta bai tambayeta.A haka suka koma gida, seda sukayi wanka, sukai sallah, suka ci abinci tare a plat daya.
Inda Rukayya tunda ta shige daki take ta Kuka, saboda abinda taga maisha naiywa Yah muhd ya tsaye mata arai.
Doguwar Riga Maisha tasaka ta dauko wannan rigar ta linketa ta. Nufi dakin Yah muhd.
Tana Shiga ta taddashi kwance yana kallon cillin.
Sallama tayi bai amsaba kawai ta shige ciki.
Baisan ta shigo ba hakan yasa taje ta tsugunna akan saitin kunnensa ta kwala mai kira"Yah na".
Firgigit ya ce "I love you Maisha".
Zaro ido tayi tana mamaki tace " yah me kake cewa"."Magana nake a raina me kikaji ke? "
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Romantizma love story, this is a love triangle between 4 lover's.