💗💗💗💗💗💗
Sark'ak'iyar soyayyah!
❤❤❤❤❤written by _foulani cerdiya_
&
_khairat up_vote @wattpad _khairi_muhd_
"21""maisha! ya fada a dan sanyaye zo na saki aiki kin jiya?"
"mami kawai kallan su tayi tana san karantar wani abun amma sai ta cigaba da abunda take"
"yah muhd me sa zaka hana ni fadawa mami gaskiyar lamari?"
"saboda bana son batawa abba rai yasan me sa ya hada ni da saraki"
"yah muhd baka ganewa in na rasa ka bazan iya rayuwa da wanin ka ba i love you me sa zaka so ayi wasa da rayuka hudu ni,kai,yah mas,rukkaya? zaka iya kallan mudubi ? zaka iya mantawa dani? zaka yarda da rashina? zaka yarda ka auri wadda baka so? me sa zaka sa mu shiga wani hali ni da kai we love each other"
"wani yawu ya had'iya maisha so ba ya na nufin lallai wanda ka ke so zaka aura ba so means to also live for other's in mun batawa abba mun sa ya karya alkawari n sa zamu jidadin auran mu? bayan mun bata ran rayuka da yawa.maisha mu hakura da juna!"
"yah muhd zaka iya mantawa dani? zaka iya hakura dani? zaka iya auran wata?"
"maisha bazan iya musa ma abba ba"
"ni ban ce ka musa masa ba, ni ka barni na fada musu gaskiyar abunda ke tsakanin mu nasan abba na ze yarda ze hakura!"
"maisha ya fada a zazaffe go inside"
"takaici ya ishe ta da gudu ta koma gida"
"kan gado ta fada ta saki kuka yinin ranan a daki tayi tana aikin kuka"
"yah mas ya dinga kiran ta a waya da kyar ta dauka"
"haba maisha me na miki? tun jiya ki ke mun shariya me ya faru hala baki ji news din auren mu ba.?"
"tsaki ta buga yah mas da izinin wa ka je gun abba? na taba fada maka ind san ka? "
"maisha i tought it was love"
"wane irin love? did i ever told you yah mas i like u or a i love you? kuma koda haka ne hakina ne ka fada mun zaka gun abba to bara kaji na fada maka ni akwai wanda nake so."
"wa ki ke so?""in na fada maka zaka janye maganar ka?"
"ajiyar zuciya ya saki fada mun kanwata wa ki ke so wanda ba ni ba?"
"yah muhammad nake so yaya na "
"dam yaji gaban sa ya buga ya yi shiru kusan minti biyu be ce komai ba."
"yah mas kayi magana mana dan allah ka zo ka fadawa abba na baka so na ka janye maganar dan allah."
"maisha wallahi tallahi ina san ki,ina kaunar ki, tun kina karama nake dakon son ki,tun lokacin da na fara ganin ki naji kin mun just count the year's maisha ta yaya zan iya daina san ki? kin san so kuwa? maisha i need u in my life (ina bukatar ki a rayuwa ta!)."
"sanin me so ya sa na fada maka da kayi gagawar canja maganar ka dan bana san ka kitt ta kashe wayar ta."
"wayar ya bi da kallo ya ji wani daci a bakin sa, ya dafa kansa da ke sara masa maisha i ve to marry you ko da kuwa ba zaki so ni ba koda kuwa zaki na yankar naman jikina kullum har na mutu amma sena aure ki wani tsanar yah muhd
ya tsarga masa.""ke ko zaki mamakin abunda zan miki sena haramta miki ko da magana da yah muhd sena miki mugun kulli, sai na nuna miki ke din ba komai ba ce ba ke hatta abba sai ya daina kaunar ki da ke da yah muhd se na muku katanga na dau wannan alkawarin"
"yah rukky duk me ya jawo hakan? kin sani na sani yah muhd ni ya ke so me sa zaki shiga tsakanin mu ni fa kanwar ki ce ki tausaya mun ki bar mun abunda nake so."
"hararata tayi ta kalle ta sheqeqe tayi dariya haha maisha ki na mantawa ni da ke uban mu ne daya uwa kowa da tasa so kar kiyi expecting zan bar miki abinda na ke so "
"yah rukky nagode da ki ka tuna mun cewa ke step sister dita ce saboda haka bazan barki ba amma ina so ki tuna wace ce *MAISHA* "
"nasan wace ke mana *SNATCHER*
"Hmm yah rukky kenan ke da ki ke cusa kan ki,kin manta matar cushe bata da wani daraja? ni yah muhd ke so ni maisha kin gane ai? mara aji kawa ta fada tana barin dakin."
"haushi ya tike rukky ta dau wayar ta auntyn ta 1, ta kira a waya"
"bugu biyu ta dauka hello kanwata ya garin?"
"lafiya lau aunty na ina yaya naseer?"
"yana daki ya aka yi ne da labari?"
"aunty ina cikin wani hali yah muhd ya juya mun baya maisha ta shiga tsakanin mu"
"ba abba ya gama magana ba?"
"eh but yah muhd ya ce mun be so na..."
"mtsw, ke banza ce maishan me ke da ma ta kwace miki mahaifi da saurayi ki koya musu hankali ita dashi zan fada miki abinda zaki yi kina ji ko?"
"............... kin gane ko?"
"😱😱 aunty bazan iya ba."
"ok kar ki iya kin ji ki bari su fadawa mutanen gdn suna soyayya kar ki raba su kin ji! ki bar mata muhd"
"aunty abun ne da kamar wuya"
"baki da wani choice din ae! try it zaki iya!"
"tam zan kokarta!"
"youwa ko ke fa ai se kin yi da gaske zaki raba su "
"to zan kokarta"
"aha bye"
"bye"
_to fa me zasu aikata kenan?_
_muje zuwa ku cigaba da bin mu dan mu warware wannan sarkakiyar_
_the more you comment the more we add our page_
*#teamsark'ak'iyarsoyayyah!*
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Romantizma love story, this is a love triangle between 4 lover's.