chapter 51

988 80 0
                                    

💗💗💗💗💗💗
  Sark'ak'iyar soyayyah!
              ❤❤❤❤

na foulani cerdiya
           da
khairat up

F.O.W

   vote @wattpad khairi_muhd

         "51"

"ke maishan nan er sharri ce wallahi bani abba na kina mun karya a gum sa yaushe na doke ki?"

"gwalo ta masa tana dariyar mugunta."

"gyada kan sa kawai yayi yana murmushi zamu hadu ni da ke ya fada."

"mami kawai kallan sha'awa take musu a ranta ta ce lokaci ya yi da ya kamata masoyan nan su kasance da juna har abada."

"nan ta fice daga falon ta bar su suna ta zuba shiriritar su da little a hannun maisha ta na masa rawa."

   ~bayan sati biyu~

"cikin doguwar riga baka da mayafi ja maisha ta fito tana magana mami zanje zamu fara rabon iv fa yau ga little can iya bacci in ya tashi a bashi abinci da ruwa na masa wanka tun tuni,youwa a sa masa sweater dan Allah."

"ke wai ni da ke wa ya haifi wani ne?"

"dariya maisha tayi tana sosa kai kiyi hakuri mami mantawa nake wallahi...wayar ta tay kara ta dauka hello kawata kiyi hakuri na shirya gani nan zuwa wajen."

"mami sai mun dawo"

"a dawo lafiya,a kula kuma"

"to"

"cikin motar ta shiga tana dariya hakuri kawata kin san idan ina tare da little dina mantawa nake da kaina ma."

"um ai ke da little tip da tyer ne"

"ke ku gaisa da yaya muslihu"

"ai ya dawo ne dama?"

"eh tun yaushe ya dawo"

"ina wuni yayan mu da fatan an dawo lafiya."

"alhamdulilah kanwar mu ya gida kuma dasu mami?"

"duk suna lafiya"

"madala."

"haka aka yi ta rabon iv cikin raha da nishadi."

"da suka gaji ne suka je wani resturent dan cin abinci. seat suka samu suka zauna suna hira maisha na kallan kujerar muslihu yayin da aysha ke gefe suna ta hira abun su, a menu suka zabi abinda suke so aka kawo musu."

"tunda ya shigo gun gaban shi ya fadi tamkar wani abu ze faru tare yake da abokan aikin sa sun gama meeting sun zo yin lunch yana sanye da suit baka armani daidai saitin da su maisha suke nan yake kallo wani irin sarawa kan sa ya yi lokaci guda yaji wani abu ya tokare masa makogwaron sa."

"ice cream suka sha bayan sun gama cin abincin tsautsayi maisha na sha ya dan zubo mata a gefen bakin ta,bata yi aune ba muslihu ya sa handkacief din sa yana goge mata."

"ita kanta saida taji wani banbarakwai da kyar ta ce thank you."

"hannu ya dunkule waje daya ya furzar da wata iriyar iska me dumi ransa ya kai kololuwa wajan baci mikewa yayi wani ya ce *MUHAMMAD* ina zuwa?"

"minti biyu ina zuwa kar ku damu continue"

"a tsanake ya nufi inda suke"

"hadiyar yawu maisha tayi da kyar idanta kur cikin na yah muhd a ranta ta ce na shiga uku"

*#team sarkakiyarsoyayya*

  SARK'AK'IYAR SOYAYYA!Where stories live. Discover now