-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=WhatsApp
💗💗💗💗💗💗
Sark'ak'iyar soyayyah
❤❤❤❤❤❤_na foulani cerdiya &khairat up_
_vote @wattpad khairi_muhd_
"33"
"umma na tafiya rukky ta tsuguna a gaban sa ta ji wasu hawaye na zubo mata a kuncin ta hakika so cuta ne so dafi ne duk wanda ya samu wanda yake san sa yake kulawa da kai to ka ji dadi duk wanda ke kin ka kuwa ya gama da kai take ta kuma jin tsanar maisha dan ita a cewar ta ita ta shiga tsakanin su dan da ita da yah muhd tamkar tip da tyre"
"karo na farko da ya dago kansa ya kalle ta ido cikin ido me kuma zaki zo kisa ni a gaba kina kuka salon wani yazo a ce ai yana wahalar da matar ta sa ince ni ki ke so ki dinga gani ki aure ni to kin aure ni sai me?"
"kuka ta kuma saka masa ta riko hannun sa ta hada da nata,yah muhd ni ce fa sarakin ka kanwar ka kuma matar ka kar ka manta da rayuwar mu ta baya wanda kai ka dora ni a kai yah muhd kar ka juya mun baya ka fi kowa sanin yadda na saba da kai na yarda da kai ni marainiya ce ka san zafin so fa yah muhd ka tausaya ka kaunace ni mu koma kamar da muyi wasa da dariyar mu mu kula da juna musa juna dariya yah muhd ina son ka ,ina kaunar ka ,ka taimaka ka bani matsuguni a zuciyar ka kaima fa kasan zafin so ta saki kuka 😭 me cin rai ta hada kanta da gwiwar sa tana kuka."
"tausayin ta ya kama sa musamman idan ya tuna cewa shi ma fa wata yake so kuma be samu ba and ta masa nisa saboda haka ya manta da komai kawai ya rungumi matar sa kar ya shiga hakkin Allah kar ya cuci matar."
"ya isa stog crying ae ba kin ki nake ba kawai halayan da ki ka sauya ne ba na so and yadda ki ke ma maisha ne bana so ki gyara nima zan gyara tunda bnda choice dan maisha ta mun nisa na har abada."
"saboda dadi ma bata san lokacin da ta rungume shi ba tana kuka. da kyar yay yaqi da zuciyar sa ya dora hannayen sa a bayan ta."
"ranan dai su rukky uhm 🙊 an samu abunda ake so..."
_GIDAN YAH MAS_
_YA ZAMAN YAKE NE?_"maisha na kokari wajan ganin ta manta da yah muhd duk da ba ta yarda yah mas ya kusanci inda ta ke iyakar su hira kawai shi kuma yana lallabata ne dan yana jiran ryt tym da zai kadammar mata da kudurin sa dan shi ba lusarin namiji ba ne da ze yarda matar sa tana zaune dashi ba amma tana san wanin sa dan Allah ma ya san yana da kishi me zafi da ze iya kashe yah muhd da ze yi but san da maisha ke masa fa taya ze raba ta da son? wata ran yakan ji kaman ya cire zuciyar da ke san yah muhd. "
to fa wata sabuwa.
_after some month's_
"maisha na hango a tsugune gaban mama tare da yar yah mas suna wasu irin maganganu yayin da yah mas na gefen kujera yana sauraron fadan maman shi."
"ae ka dai ji kunya mo'taseem ace mace ke juya ka wannan karamar alhakin ae ni duk wanda baya san jini na nima bana san sa da na sa cewa bata kaunar ka da ko ban yarda anyi auren nan ba sam sam ka zo kana ma mace ladabi tur ba ka isa ba badai a tarbiyata ba."
"ae mama yarinyar nan munafuka ce kina ganin ta haka sumui sumui kamar ta arziki wahala yake sha a gunta dan ni in tani ne ma a kara masa aure"
"mama ba fa abunda take mun kuma muna zaune lafiya fa"
"rufe mun baki sakarai kawai shashasha kawai san kenan? ta ji ma wannan ciwon kuma likita ma ya fada kana bukatar mace zaka ce mun kuna zaune lafiya soko kawai."
"maisha banda kuka ba abinda take yi"
"saida suka mata tas suka bar gidan"
"suna fita daga gidan ya rungunmo ta ki yi hakuri"
"ah a ae gaskiya suka fada but ni zan baka hakuri ai dan ni na ma mugunta amma ae laifin ka ne dan ka manta alkawarin mu har ka so aikata mun..."
"naji na karya alkawari amma a mun hakuri."
"Dauke kan ta tayi ta ce masa ka ja wa yar ka kunne ta daina ce mun munafuka bazan tanka wa mama ba amma ita er'uwarka zan tanka mata duk randa ta kuma mun maganganun banza zata san wacce maisha.""mamakin ta ne ya cika yah mas yasan zata iya a hankali ya ce mata naji a bar maganar"
"yana fita ta mike ta shiga dakin da rabonta da shi tun jiya da daddare da yah mas ya soma mata wasu irin abubuwa wanda ta kasa dauka har ta kasa hakuri dan taga ya daina ji da gani ya fita daga hayacin sa wani frame ne a gefen ta bata yi wata2 ba ta sauke masa shi a kan sa tuni jini ya debi shi ya fadi ya suma a tsorace ta kira gidan su aka kai shi asibiti aka masa treatment din gagawa."
"tay tsaki ae na fada masa in dai zai mun abunda na hanasa dole na dau mataki dan ni ta yah muhd ce kadai."
_to fa yanzu aka fara._
_#teamsarkakiyarsoyayya_
*vote*
*comment*
*share*
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Romancea love story, this is a love triangle between 4 lover's.