💗💗💗💗💗💗
Sarkakiyar soyayyah
,❤❤❤❤❤foulani cerdiya
nd
khairat upF.O.W
vote@wattpadkhairi_muhd
"62"
"da ta gama ta shafa mai ta saka wata atampa ta shafa powder hade da yin kwalliya me daukar hankali."
"a falo ta same sa,
tana murmushi""wow my love kin ganki kuwa? wallahi kin mun kyau sossai."
"murmushin dai ta kuma yi ta zauna ta ce my love na maka ko?"
"har sai kin ma tambaya , wallahi kin yi kyau zo ki ji."
"ya jawo ta jikin sa, ya zaunar da ita kan cinyar sa. ita kuma ta sakala hannayen ta a wuyan sa ta ce my love ina sanka da yawa mu rike juna amana."
"insha allah maisha."
"wai sai yaushe zamu dauko little?"
"harara ya sakar mata, ke kina wasa dani ne , ae little sai nan da wata daya saboda yanzu nake cin amarci na."
"ta zumburi bakin ta, yah muhd little yana kewata kamar yadda nake kewar sa fa"
"nima haka amma wai da dabarar ita ce mu kokarta mu sama masa kani ko kanwa tukuna sai mu dauko sa."
"dariya tayi hade da sunne kanta a kirjin sa ta ce kai *yayan love*."
"rungume ta yayi gaba daya ."
💗💗💗💗💗💗
"mami ce zaune kan kujera tana kallan ameenuh wanda ya sata a gaba ya kasa magana sai wuki2 yake da idanuwa. ita kuma ta bi sa da kallo kawai tana mamakin zaman da shiru mutum me kazar2 ya yi sanyi a kan so ta lura tun da maisha ta zabi muhammad in bata yi karya ba bata kuma ganin sa ba fushi yay da yan gidan dukan su."
"mami ya fada a tausashe "
"na'am"
"mami dama akwai maganar da nake san yi da ke"
"to ina jin ka"
"mami dama a kan maganar aure ne"
"auren wa?"
"mami ki gane mana ya fada yana sosa keya yay kasa da kan sa."
"dariya ma ya bata ta ce to wa kuma?"
"mami ae da hadin bakin ki aka kasani"
"tay dariya ta ce au haba?"
"eh mana!"
"to ayi hakuri kasan wani baya auran matar wani ko ya aura zasu rabu saboda ba shi ne mijin ba kuma ae kauran baki kayi."
"ae mami ban san fa yah muhd sun dade suna soyayya da maisha ba."
"ae sanadin ciwukan su kenan rashin juna da yake mas ba mijinta bane na dundundun ae ya saketa "
"mami ae naga alama dama ke kin fi san yah muhd"
"haha ameenuh na kenan dukkan ku daya kuke a guna"
"haka ne ina small?"
"yayi bacci ae da ya adabe ka dan wannan gashin naka kamar an zuba maka se ya jagwalgwala maka"
"dariya yayi mami anjima zan aske duk fa a kan an kayar dani ne yasa na zama haka"
"baka da aykn yi ashe!"
"to wace kake so?"
"mami anjima kawai zan miki text kunyan ki nake j"
"au haha allah ya sauwake maka ameenuh to ina jiran ka"
"to sai anjima"
"ya bar falon ya nufi part din sa."
"ba a wani jima ba yah muhd ya zo gidan gaida mami""gaskiya ango yau kai ne a ke ganin ka?"
"yay kasa da kan sa ya ce barka da yamma mami"
"barkan mu ango se yanzu ake ganin idan ka kwana biyu"
"kai mami ayi hakuri ya gida?"
"alhamdulilah ta fada tana dariya ta ce ya kuke?"
"alhamdulilah!"
"madalla haka ake so"
"mami ina abba na?"
"ko kunya? to yana daki da dai bacci yake amma ban san... bata karasa magana ba, little ya fito daga dakin yana yar tatatar sa."
"oyoyo abba na yaran ya doshi baban sa tamkar yasan dashi yake."
"a kan cinyar sa ya dora sa ya ce abba nah an tashi."
"shi dai wasa yake da kwalar rigar sa yana dariya."
"mami ta ce megida na azo a duba pampars."
"ta jawo shi aiko yay kashi. ta ce yanyan little an yi pupu."
"ta mike ta je ta masa wanka ta sa masa jeans da shirt da safa saboda sanyi ta sa masa hula er karama.wadda yake ta kokawar cirewa"
"inye abban mu an sha kyau ina za a?"
"ameenuh dake shigowa ya fada yana murmushi."
"tun shigowar sa ya hade rai dan yana ciki da shi dama."
"mami barka da hutawa"
"barkan mu!"
"yah muhd ina wuni?"
"a dikile ya amsa masa."
"mami ta farga ta yi gyaran murya ta ce muhd ameenuh , dama ina da magana da ku."
"bana san a kan wannan maganar, ku raba kawunan ku bana so sam2 ku rike kan ku kamar da muhd kai ne babba kah zaka hada kan ku kai da kannen ka duk abunda ya faru mukadiri ne kuma haka allah ya tsara muku. bana so naji kuma bana so nagani a kullum burin daddyn ku shine ku rike zumuncin ku ,ku zauna lafiya kun ji ko to a mant baya.!"
"insha allah mami ba za a kuma ba."
"yaya kayi hakuri kaji? ni aure ma fa zan yi kwananan ka tambayi mami na."
"sai lokacin muhd yay dariya ya ce kai ae baka da kunya ameenuh."
"duka suka sa dariya."
"muje abba nah mu siya alawa da biskit"
"gaba daya kun bata yaran nan da zaqi ba ya maisha."
"to mami ya za'a yi."
"so ne ko?"
"eh so ne zaqin?"
"eh mana in bmu yi wa abban mu ba wa zamu yi wa."
"gaskiya ne."
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Roman d'amoura love story, this is a love triangle between 4 lover's.