💗💗💗💗💗💗
Sark'ak'iyar soyayya!
❤❤❤❤❤❤_written by foulani cerdiya & khairat up_
_vote @wattpad khairi_muhd_
_F.O.W_
*_IMPACTING VALUABLE KNOWLADGE AND ENTERTAINMENT IS WHAT WE CONCERN._*
"41"
"yah muhd yay wani murmushin takaici ya kada kan sa ya ja hannun rukky ya saka ta a mota."
"kayi hakuri ina ga kaman ran sa ne a bace shi yasa yay mata hakan."
"kar ki damu ni nasan dalilin hakan da yayi mana saboda yana kishin matar sa ne yay haka kema kin sani dat's why naki shiga cikin gidan sa na tsaya a nan waje"
"ta gyada kanta ta gyara zamanta to amma yah muhd me ya ke nufi? kenan bamu ba yar'uwar mu ko me?"
"ae be isa ba karya yake yi zumuncin mu har abada be tabewa sai mun rike amanar abba."
"gaskiya ne Allah sarki sisto nasan tana can tana kuka duk tayi sanyi gaba daya tun mutuwar abba ta fada tana kuka wallahi bazan yarda ya bata mana zumunci ba"
"hea! stop crying dan Allah ko dan babyn mu kin ji ae zan maganin sa ki kyale sa da ni yake zancen."
"maisha na gama kukan ta kawai ta mike ta fada toilet ta wanke fuskar ta sannan ta fito taje falo ta jera masa lunch din sa ta kira shi yana dakin sa a kwance ringingine yayi lamo muryarta ya tsinkayo a kan sa lunch dinka is ready tana fada tay waje ya dago idanuwan sa ya ga bata gun mikewa yay ya bita falon."
"zaunawa yayi ya sauke ajiyan zuciya kunya ta kama sa akan abunda yay mata dazu ya dafa hannun ta maisha juyowa tayi tana kallan sa."
"am sorry idona ya rufe amma ba laifi na ba ne san da nake miki ne ina kishin ki ne zan bawa rukkaya hakuri kema am sorry pls."
"a ranta ta ce latsin kwanya dani ka ke magana ae."
"uhm ae ya mas kowa yay nagari kan sa kuma ni da yan'uwana mutu ka raba and ka san wannan ana iya canja miji banda yan'uwa so take note kafin kayi abu ka dinga tunawa ni da kai any time zamu iya rabuwa su kuma har abada. in banda kaima ae yah muhd na barshi er'uwa ta fa yake aure ta ina zan iya auran sa.?"
"wani malolan abu ya tsaya masa a makogwaro shi be sauka ba kuma shi be yi sama ba."
"mikewa yayi ta bar masa dinning din dan ta lura sakon ta ya isa a gare sa ta guma masa ita ma kamar yadda ya mata dama burin ta kenan."
"da yamma mahaifiyar yah mas ta zo musu wajan magrib tare da wata yar yah mas wanda shi duk yan gidan su basa kaunar maisha."
"maisha ta fito cikin wata abaya ta zauna a kasa ta gaida maman"
"a dikile ta amsa mata "
"ina mijin naki gunsa muka zo je ki kira mun shi."
"mikewa tayi ta leka dakin sa ta fada masa ga mama kuma neman sa take. take yaji gaban sa ya buga dam ya biyota a baya."
"mama sannu da zuwa ina wuni"
"yaya ina wuni"
"lau ya ka ke?"
"lafiya lau."
"ke saurara ba abinda ya kawo mu ba kenn kin sani ae kai ina maganar mu ta kwana?"
"ya fara sosa keya da kame kame"
"yi mun shiru ke maisha kina ji na ko kuwa?"
"eh ina jin ki mama"
YOU ARE READING
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
Romancea love story, this is a love triangle between 4 lover's.