KAUNACE SILA
Aisha A .BAGUDO (Mmn sudais)
Page 6
Nafisa CE zaune tana saurararsu kana ta tashi tana kokarin gyara inda suka gama cin abinci ,Amman gabadaya hankalinta nakansu shima itayake kallo idanuwansa masu matukar daukar hankali ya zuba mata,yana kokarin yasanya idanunsa ciki n NATA wani Abu taji yanmata yawo ajikinta lokacin da suka sake hada ido "dasauri ta sunkuyar da kanta shima Ga bansa ne ya tsanannata faduwa ,ya lumshe idanuwansa kawai .
Rashid kuwa koda yabar falo dakin sa yawuce yana shiga ya rufe kofar dakin kayan jikinsa ya cire ya kwanta ,ya rufe idanuwansa kmr mai son yi barci, nafisa kawai yake tunowa gani yayi gabadaya wani sabon sonta ne ke nunkuwa azuciyarsa, ya tuno Duk abubuwan da da sukafaru atsakaninsu ,lkcn dazasutawo , shagwabarta yatuno jiyayi jikinsa Duk yamutu.
Addua yakeyi "Allah INA rokonka kabani nafisa kasa nafi mallakina CE, Allah kafi kowa Sani halin danakeci akanta da tun lokacin da nake dakon sonta Allah ka mallakaminta haka yayi ta addu,oinsa murmushi yayi fuskarsa dauke da annuri zuciyarsace Ke bugu akanta kwanciya yayi sosai danyanaso ya huta kafin yawuce kauyansu
***********
Da yamma ya dau hanya zuwa kauyensu ,tuki yakeyi ahankali har yashigo cikin kauyensu wani dadi ne yaji yakamasa hade da nishadi domin kuwa yana matukar son garin.
kauyen gawasu garin Fulani ne Amman gurumada , wato Hausa Fulani mafiya mutane garin dayawansu manoman shikafane dan shinkafa sukafi nomawa akan komai karamin kauye ne Amman sai taren yan bokoDaidai wani filin kofar gida ya tsaya, babban gida motar sa yapaka nufashi yaja dadi ne da farinciki suka hademai gyara tsayuwar motar yayi fitowa yayi mika yayi kadan tareda lukwashi hannayeshi duka tafiya yakeyi cikin takunnasa mai mutukar bergewa daidai kofargidan yahadu da kakansa baba tsoho haka daman jikokinsa kekiransa dashi ganin kakananasa ne yasashi fadada faraarsa rungumai juna sukayi Dan Duk cikin jikokinsa yafison rashid ,tsohon yace jairi Sai yau kaggadaman zuwa murmushi yayi yace jiya muka zo fa juyawa suka yi cikin gidan tare bakin wani kofa sukatsaya matar sa yake kwalla wa Kira kitaho kiga munyi bako ,bako km Daga INA kihito kigani man fitowa tayi Aa kace wannan bakauyen ne dariya sukayi marhabin lalelale da bakauyen birni murmushi sukasaki atare to kukarasu man shiga ciki sukayi Sai murna suffin suke zama rashid yayi akan tabarma hade dacewa Inna munwuni lfy gasawa sukashigayi Sai Daga baya mutane gidan suka San anyi bako Dan daman dakin inna ne Daga farkon shigowa Sai sauran bangarorin Daga ciki, hade rai rashi yayi yace xakisoma ko .yace Ai nasan bakichanza hali ba inna inna CE Tace Ai inkayi shekara bakaga mutunba karka tambayeshi halinsa Dan yananan Dan bancanza ba jairi kawai dariya sukayi yanan zaune atsakiyarsu ne mutane gidan suka rinks shigo suna gaisawa kaninsa ya mikama key din mota yakwasu kayan tsarabar dayayimusu gidamanne ya hargetse da murna Sai sannu da zuwa akemai Amman banda innarsa ciki byan komai yalafa ne mikewa yayi yaisa dakin innarsa yanashiga yasake jin wani farinciki ne rufeshi wuri yasamu yazauna kusa daita Duk da dantane nafara gashidaita yayi innarmu munsamaiku lfy lafiya kwarya tamikamasa hannu 2 yasa yakarfa nono yagani ciki kafa kai yayi yakurfi kadan yajiye Tace ankare karatun lfy ,lafiya yacemata to Allah yataimaka yabada SAA nandai tabata lakaci mai tsowo suna hira jifa jifa mikewa yayi shashinsa yanufa ............
Muje zuwa
Mmn sudais
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.