KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A.BAGUDO ( MMN SUDAIS)
Page 50
Ta sauke raayinta Duk Dan shi Amman shi ni CE abar wulakantawa ,ya mare ni ya gayamin magana ,me yasa Nike son shi dayawa?
Ta buga kafar cikin kuka zuciyata Sam bakimi adalci ba " ta fada tana girgiza kai.
Agogo ta duba ,karfe sha biyu saura,da gudu ta yashi tashiga sashinta ,tasa kaya,ta dauki abinda take son ta dauka ta fito .Dr rashid dake kwance acikin mota yaji karar bude kofa ganin nafi CE ta fito da alamar ma tafiya zatayi.
Kaya taje tasa acikin but ,bacin rai ya rufe mata ido duba Ga yadda ta kwashi hudu gidan mama tayi ,ta dauki wayarta ta soma Neman layin mama tana ringin Amman ba a Daga ba,tace." Oh mama INA kika shiga ne?
Taxo daidai wani junction jami'an tsoro suka tsayar da ita ,Daga cikin mota taji ance INA kuma zamu ?Ga kuma Dan sanda yana tambauarta kafin tabashi amsa ne taji tasake jin magana abayanta gaba daya tagama tsoracewa ta juya da sauri ganinshi tayi yana rike da magazine tana rike a hannunshi ba karantawa yake ba, tunina ta tafi ko dai ba mutun ba ne aka kakabamata matsayin miji wayan nan jami'an tsaron ne suka jeru a wajen mota suna jiran tafito ita kuma taki sai dataji wani mai kwaukwausar murya tace madan come out" hannuwanta duka ta daura saman kanta tana zuba ihu wayyo Allah kutaimakeni ni yallabai " wani ne a cikin mota ta yanada da ihunta ne yasa suka karaso wajen tuni har sun tsaita bindiga ,ihu ta kuma zubawa da har suma Yan sanda ta rikitasu ,cewa takeyi bansanshi ba ,maseefa shi tun tuni naga yana bina " yan sanda nan suka yi gaggawar kai mishi cafka ,yace kada wanda yaka Mani "
Oga yace asamushi ankwa ,ke yarinya ina gidanku yake? Yasa hannu zai kama hannunta domin yatasheta .Wani duban naushi rashid yakaiwa police man din yayi baya tare da tuntsirawa ,rashid cikin huci yace.
" kana hauka ne zaka kama mini hannu mata?Gabadaya Yan sanda wajen abin yabasu matukar mamaki ,ganin zasu dakeshi abin ya fara bata tsoro ,sun tafi dashi ankwa suka zuba mishi a hannu rashid cikin bacin rai yace to idan kun tafi dani ni kadai yaya zakuyi da matata ?daya Daga cikin police yace muzaka koyawa aikin a kan aikinmu rashid ya dubi shi a lokaci dayakecewa.
OK kayi mana gaddama kaci najaki
Babu inda zani sai dai Ku hada dani da ita Ku kulle ko kuma kumu je Ku ajiyeta a gida inyaso sai kutafi dani ganin da suka yu shi din namiji gaske ne sunyi masa karatu ma yaki matsawa Daga inda yake ,babbandu ya dubi nafi yace ke yanmmata da gaske ne shi mijinki ne? Tace ni bansanshi ba ,ni don Allah Ku tafi dashi kawai ,Amman banaso kutafi dani rashid dake jin abinda ta fada kmr ya dauke da maruka haka yakeji kyaci yayi yana Jan tsaki police yakarasa kusa da inda rashid yake.Da dafatan kaji abinda tace ko ?yabawa wasu police 2 daman dasu rakata gida shi kuma suka CE yawuce su tafi ,babu mutsu yabisu Dan abin nata ma yadaina bashi haushi yadawo bashi dariya murmushi gefen lebe yayi
Sai dai nafi ganin sun sashi a mota zasutafi dashi yasa hankalinta tashi matuka ,sai kuma hawaye ,tayi maza ta isa wajen tana sassarfa
"Yallabai wallahi na sanshi mijina ne
Mijikin?
Ta amsa da Eh wallahi to muji
Amman Sam bamu yarda dake ba sai kinji Daga wani naku sun shaida mijikin ne ,kije su kai ki gida hannu tadaura saman kanta Kuyi hakuri ai sai dai Ku tafi dani ,wallahi sabani muka samu yansanda Duk sukace dole sai sun tafi dashi sun koyamai hankali.....Muje zuwa
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.