19

1.7K 52 0
                                    

KAUNACE SILA
       💖💖
💗💗💗💗💗

Aisha A .BAGUDO ( mmn sudais)

Page 24

Aunty sumayya taja masa kunne dangin mijin aunty sumayya sun zo suntayashi murna dawo wa. Ni kuwa tuni na koma daki byn angama murna mutane suka yi ta tafiya har da aunty ya rage Daga ni sai inna sai masu min aiki

Sha daya saura  natashi bayan naga abinda nakeyi  na fito falo na samu inna da gwago mairo muka gaisa inna tace mutane yanxu dasanjiki kuke nafi ace sai yanxu kika tashi  banji ma kin hada ma mijinki abin karyawa  Nace Eh wallahi na dubi gwago mairo yakarya  tace wallahi bansani  banga tazama bari inje inhada ma inna CE ta dubeta kai kam bakida wayo da sakarci mairo zaki tamby ko mijiki ya karya sai dai aikin nuna anason miji Amman bazaa iya tattalinsa  to naji yanzu zan hada masa inna ta kwape bakin ta sai na dare Kuma yanzu nadawo Daga hanyar kicin din  inna na tambaya ko yafita ne  tace yatafi abuja

Na Dan tabe baki nayi kmr nasani  Nace,oh na manta ne nafadi HK ne saboda fadanta

Banaso fadsnta Dan tunda yadawo da muka hahu sai hange n danayi jiya da ana murna Bai mutu  waya ta na dauko na kunna data   uku da rabi na rana Daga can najiyo inna na kwada min kira nafisa DA sauri  na taho tace lokaci aiki yayi fa  baki hada wa mai gidan naki abinci ba,sai nakira gwago mairo tare muka shirya komai da ita girke girke da Kai nayi tsara mishi table

Nayi maza nafada bandaki  nayi wanka  bakaramin bata lokaci nayi ba awajen yin kwalliya mai tsari shadda nasa riga da zani dankin Yan Senegal ta sha aiki sama  Dan gwana CE wurin tsara make up Dan ni basai zanfi ba haka kawai ma kwalliyata Nike nasa abin hannun da sarka turare kuwa basan ma ko kalanawa nasa ba  nafesa  fresh mouth a bakina kamshi ne kawai Ke tashi

Wayata dake kan bed side ta daukara nadauka da sallama ta jnna CE take hamin nayi baki aunty sumayya CE dawata budurwa sumnu da xuwa aunty Yauwa kanwata  inna dabata rabo da zolaya  tace eyye nafi  kece Ai bangane ki ba kmr yau akakawoki  dariya mukayi nafi tace kodai kina kishi ne kanwata tafiki kyau inna tace ai ko zanyi kishi banzayi da nafi ba ko kawata kafin ki samu mai kyaunta sai kin tona  Duk dariya da mukayi mu kadai ne banda budurwan nan lemu nakawo musu da snack aunty taduba ta tace kisha mukifat ta wani tabe baki na koshi nagode

Nadubeta  sai wani gani gani takemin inna da bakinta baya shiru tace ni na sumayya INA kika samo budurwa tace inna baki gane taba Ai kawanr mijina CE inna tace to sannu 

Rashid yayi sallama kmr munyi dashi shima shadda yasa dinki jumpa mai long slip sunyi masa kyau matuka natashi na amishi  jakar hannu shi AUTY sumayya tace damuwa yace aunty INA wuni  mukifat cikin fara'a  tace Dr INA wuni lafiya ya amsa dazu nakira ka baka dauka ba  yayi shr ya dago ya dube ta yana tunani irin tsanar da yamata yace ban San number bane
Daidai lokaci da nafi tadawo  Ai danaga baka dauka bane nikuma nakasa jurewa zuciya ta da idanuna suna San ganinka shi yasa nazo nabata abinci ruhinta shr yayi yana sauraron can kmr bazayi mgn ba sai km ya kigayawa iya zuciyartaki ni rashid namata nisan da bazata iya kamoni ba karki tsaya jirana tayi murmushi ta tashi Daga inda take tadawo kusadashi ahankali take magana batare da Dana kusa da ita yaji me take fada ba nayi mamaki da kake nunamin kiyayya ni fa kasani inanan inajira ka da Kuma tarin kaunarka hannunsa yanunata dashi kar kijirani kije kine mi miji kiyi aure Ai KAUNACE SILA data hanani gani rashindacewa kowani namiji sai ta nuna sa da yatsanta  mikewa yayi yashigersa yabarta Anan 

Nafi uwar kishi Duk ta canza mkr bata taba dariya ba aunty sumayya tace bari mu tafi tace daman sallama nazo na muku gobe gawasu zani  Allah yakaiku lafiya mukifat tace yanxu wucewa zamuyi nafisa tace aunty sai yaushe km Sai kin haihu kai aunty sumayya banisa haihuwa ba da dasura

Tace Allah ya shirya ki Ke da mijin naki nidai kuhaifomi.yara Ina so byn kingama haifarmuna Ai sun ishemu rashid ne yafito da shirin Zuma masalaci da jallabiya  yanacewa yayata  kibari man wani sati mutafi tare  Aa kadai kasamaini acan kai kinzama Hjy babba fa hararar satayi yace ki gaida gida yana fita mukifat tabashi sumayya tace mukifat kenan

Rashid yadawo nafi tayimishi mgn abinci a lakanci har tacanza kaya izuwa na barci banji zaniya cin abinci da mamin fura kawai

Kmr yadda yace nadaba masa fura na hada ayaba da kwakwa na kai kan dining sai Dana ajiye na koma dakina nayi adduouna  yakwanta  can cikin barci naji anakiran wayata nadaga ki kawomin furar yakashe wayarsa  araina Nace kai wanna mutun Dan takurawa ne aiyadawo kenna yanxu Sai nakai masa har daki maimakon yazo ya dauka haka natashi badan raina yaso ba na shiga da sallama yana bakin gado  a zaune taajiye mishi tashi nayi zan fita yace ke  dawo


Muje   zuwa

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now