18

1.8K 59 0
                                    

💗💗💗💗
KAUNACE SILA
       💖💖
💗💗💗💗💗




Aisha A .BAGUDO ( Mmn sudais)


Page 22

Muryar Aunty sumayya naji  abaya" karkidamu kawanwata kmr yau ne zai dawo insha Allah masoyin naki ko har taso taban dariya ma .Sai wani rarrashina takeyi kmr wata marainiya Sai Bayan jirginsu yatashi  muka nufi gida suna sauka yakirani yace yasauka lfy "kina INA yanzu Nace INA gidan mama zanyi sati biyu yace Sam bayarda ba kiyi dai yi 2 days kikoma Nace naji .

In mama taganni shr Sai yadauka tunani mijina nakeyi Sai ta tarrashina tanacewa kmr yau ne zakiga yadawo  wata biyar bayawa awajen Allah ni km daman ba tafiyar tashice tadameni ba  yayi ta tafiya mana INA ruwa nama huta da wahalar sa  zama  da miskili ko matsala 

Amina  lukman CE takawomin xiyyara .babbar kawa tace  naji dadin ganin ta  rungume juna mukayi
  Byn mun gaisa ne tace nafisa usman  kinsa ba karamin mamaki danaji balarin kinyi aure maimuna da saratu Ke Dama Duk kawayen mu INA dawo wa nijar kwana uku Nace kai bari dai nazo gidanku aban address din gidan ki  INA zuwa nasamu mama ina tabayar ta tacemin kinaciki kinzo dariya tayi go ya mai gidan namu mai SAA Duk cikabakin daki kayi .Ke baki da lokacin wani da namiji Sai kinga karshen Biro saanan Sai kin samu wanda yayi daidai da raayinki INA jin dai kin samu kai Amina kenan ni dadina dake surutu kmr parrot dakyau gajiya da surutu hum kedai Amina kaddarar auranna ne yakai ni kebbi  Amina tace lfy  naganki a gida INA mai gidan Nace yayi tafiya OK Allah ya dawo dashi lafiya Amina da leke leke  har yahango hoton nida  yaya rashid wanda akamana ranar dinner shine mama tasa akamata  babba tasa a falo kai tabarakallah mashaallah nafisa badai wannan bane mijinki ba Nace shine ayyan basanshi ba kuwa Kinsan samana agidan nafa yake  usai  CE tashigo to mts  rashid Wai yau baki fito bane kubarni bansan hayaniyya ne  haba Amina tace Duk naga kinyi tsanyi kmr bake ba usai tace kewar mijinta kedamunta dariya kukayi nan muka wuni Sai kusan magaruba ta tafi INA dawo wa Daga rakiyarta nashiga wanka tare da dauro alwala byn nayi sallah INA sa kaya naji waya ta tanakara dauka nayi nakarata a kunne na gaishe nayi ko amsawa baiyi ba yace har yanxu kina gidan ne Nace E INA hutawa ne yace kmr bakiga yakamata kikoma gidan ki ba ? Nace nidan Allah kabarni Anan har saikadawo yace Aa kiyi kokari kikoma baga inna nan ba kuzauna tare ba to naji sallama mukayi Nace mugu kawai bayasan ma bazaibar mutun yasa kata ya wala ba kmr jira mama take tagama wayar tace Ke haka ake magana da miji to maza kishirya kikoma gidan ki bagasu a inna ba kin barsu kinxo ni kintaremin

Dare nayi yasake kirana yace ko harkinfara barci ne naji muryarki wata iri uhm kawai Nace mashi murmushi yayi yace kodai kin fara Ke wata ne kmr yadda nayi kewarki
Nace daman ni cemaka akayi zanyi kewarka ni fa dadi naji DA katafi bansan kazamammun alakakai ba sai da bakanan yadda lokacin kadan namanta dakai da wata damuwa gabadaya nama canza har kiba nayi
Ido rashid ya runtse Dan yaji zafin maganar datagaya masa har ransa murmushi yayi yace to nafisa kozakigamamin takurawar mai nake miki da har kike murna da tafiya kinga kuwa niba karamin kewarki nayi ba musamman yadda nake saki kuka "dariya ta kufce masa har cikin kunnenta yadauki lemun datake sha akan bedside ta kurfa batare da tace mai komai ba tunda yau tagane sallon mgnr sa har da renin wayo yace kinyi shr bakice komai ba alhalin ni km nakiraki ne Dan muyi hira ? Hira Tace hira fakace kmr angayamaka ni rediyo ce bakama ji kunyar maganar ba yace shi kenan Allah yashemu lfy Ami na amsa  shi ta jefar da wayar tsaki taja tace Amman zuciya ta bakimin adalci ba yanxu Duk wukanci.da Yakemin amadadin taji tana kara tsanar sa Amman Sai akasasin HK kiyyayar taji tana raguwa azuciyar ta byn kwana biyu nahada inawa inawa Nace bayan magungunar da mama tayi ta dirkamin wasu masu dadi wasu km daci kunsan sakkwatawa ba baya ba

Bayan nakoma ne inna tadubeni da murmushi tace kishiya ba Haushin Sai dai Duk wannan kwaliyar taki wanda zaigani ya yaba Bai nan Ai dakin hanashi fita  dariya mukayi Nace ni inna Ai mai gidan naki saike nama barmikishi inna tace Allah yannan mairo kinaji fa kece sheda idan rashid yadawo nafisa tabarminshi gwago mairo tace Aa kedai nafisa karfa yadawo ajiku shr kun kulle kofa alhalin kinyi kyauta dashi Kudai sasanta karkuxo kuna dambe Nace Aa baxamuyi ba ko inna nabarmashi
Tashi nayi nabude firij  nadauko galan din tsimi Nace inna Duk cikin maganinna wanna yafi dadi wanca daya kare babu dadi tace ta baje kenan Amman yafi aiki Ai nece ta baje Kuma nan INA tamin bayyani aikinsa ajiki
      YADDA ZAKI HADA
tace naji sassaken boure ne zaki iya amfani da bushanshe mazarkwala Zuma kannufari cotta Sai kidafa su kusa musu ishashun kayan kamashi  wanna km dassaken karo ne kihadashi da garin magarya da alam kidafa su sosai kirinka tsarki dashi  Sai ridi  na kantu Kinsan Ai Nace Eh yana da kyau kibari gibe zan ba mamaki shi Nace shi km mayye amfaninshi tace yana hana nonuwa zubewa da lalacewa ya hanashi motsewa gero Kofi daya cukwi kadan aya Kofi 2 gyada haif cup Sai amarkadasu saiki samu farar albasa kiyanka aciki ruwan da zaki Dama kunnun Sai kisa rariya inzakibu zuba ruwan agarin SBD albasa

Wanna da nakece cewa kisha da mono yayan kabewa ne


Inna tana ta kokarin gyara jikarta kafin dawowar rashid yakwashi gara Asama na lumshe idona nikaina nasan inda kyau na daukar hankalin Ga iya gayu bazan fita koina ba Amman zakaganin cikin kwalliya koda yaushe doguwar CE ni Amman banda kiba Sai dai basiririya bace INA dagayen yatsu masu tsari INA da dogon gashi bakina dankaramine mai dauke da jajayen lepe na INA da hips dakayan nonuwa Sai dai ni ba faraba CE km bazaasani alayin black ba

Babu namiji dazatazama matarsa yayi ta Daga mata kafa yaki kusantata OK kodan shima bayason tane yamafeyema suyita zama Shaka da anyi Abu yakama cemata jarrabbiya har ta tuna rigimarsu Duk ranar da Allah yakaita dakinsa Sai yahata komawa shashinta gashi ita bakulasa takeyi ba Amman da kyar take control din kanta Dan yanmata abunda kesa tafita haiyacinta Tara sa awace duniya r take danma bata kulasa Amman kallon kirjinsa kawai yana sata natsuwa ta lumshe idonta taceinama INA son sa daba haka ba zaniya sonka Sai dai natsani halinta

Ina  sallah ishai waya ta dauki kara tana ringing har Sai da na idar nabude Dan nagawaye sunnansa Nagani dana yi serving dashi Mr no name  da salamata nadaga yace inakikashiga ne inatakiranki  narasa maizance Duk nagigice bai tsaya jin maizance ba yace daman nakira nagayamiki nagama abunda yakai ni indiya har nasamu lambar yabo Nace mashaallah Allah yataimaka yace ameen may be mudawo cikin satinna to Allah yakawoka lfy




Karfe bakwai daidai akanuno news jirgin daya taso Daga  indiya yayi (air crash) km babu wanda yayi rai acikin jirgin gabadaya hankalinsu yatashi Sai ganin ta suka tazube kasa assume


Muje zuwa

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now