KAUNACE SILA
💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A. BAGUDO (
MMN SUDAIS)Page 29
Daure Muje kayi wanka"
Tare suka shiga ita tayimishi wanka ta shafa masa mai ,sai wash yake fada .
Ina kukaje ne da ya Habib din Duk ka gaji haka ,yace ai ba muje inda zamu ba,aka kira ni a Zaria yin wani aiki dole sai ni can mukaje ,to tashi Muje kaci abinci
Bazan iya cin abinci ba sai dai tea . ta marairaice masa .Dan Allah meyasa bakasan cin abinci ?hannunshi ya sakalo a nata ,yace .dubanki nan da nakeyi kadai yaishe ni ,basai na ci ba
Ta lallabashi yatashi ta hada masa tea yajingina da jikinta yanashan tea din kadan kadan .tace
"Duk gajiyar CE haka,ko dai baka da lafiya ne ,INA tsoron kada ciwonka ya tashi fa"
Kyawawan idanunshi ya zuba mata,yace tsabar gajiya CE kawai ya jawota jikinshi ya rungume ta tsam zokiji sweeter na yakai bakinsa cikin kunne ta yayi mata rada hade da mannamata kiss murmushi tayi dan.
Ta gane me yake nufi, tace .Dan jira ni" ta fita zuwa tayi tashiga wanka ta sake ,shiga zuwa kayan barci wanda dasu da babu .
Tuni turare na yarigani zuwa,ya tashi ya tare ni da sauri muka fada gado ,shiru ka Ke ji suna shan shagalinsu .Bikin Amina amarya angama akai ta gidanta dake new oko oba estate ,nafisa ta shiga sabuwar motar ta da Dr rashid ya sai mata ,taje wani asibiti kudi da kawarta tayi mata kwatancensa na Dr Hafsat tasamu karamci Dan Dr Hafsat tana da mutunci sosai bayan sun gaisa tayi mata bayanin abinda ya kawo ta ,Dr Hafsat ta karbi robar maganin da kwayar da ba ta sha ba ,tace
"Sister nafisa a gaskiya wannan maganin wanki Mara ne ,mace mai ciki da baifi wata daya ba ko biyu ba bazakiji fitarshi ba sai dai yabi fitsari za dai kiji ciwo kadan
Nafi tace na gode "
Dr Hafsat tasa akai mata awo ta gane tana dauke da ciki har na sati shida suka yi sallama tare da daura abota ,tafiya take tana tunani to me rashid yake nufi da ita bayasan haihuwa dani ne? To mai yasa zai bani maganin zubar da ciki ,sai kuka ya balle mata waje tasamu tayi pakin agefen titi tasha kukanta, tabbas bakin da yace ki koyadawo yace so to karya ne wayyo Allah na tasa hannunta duka biyu ta dafe cikin ta dashi maike shirin faruwa da ni ita ,atuninta tana gani matsalarta ta kauce ganin yadda yake nuna mata so da tsantsar kulawa Ashe abun ba haka ba ne sai da tadauki rabin awa awajen tana kuka mai ban tausayi sai da taci kukan ta koshi ai kuwa na daukarwa kaina alkawarin ba zan taba nuna mishi INA da ciki ba ,da ma ita tuni ta gane tana dauke da ciki da ma ba sosai take amai ba sai lalaci da kasala key tayiwa motar cikin masanancin tashin hankali har takai gida hon take dannawa da karfi bude mata get mai gadin yayi hade damata sannu da xuwa da kyar taiya bude baki ta amsa masa mai gidan yabita da kallo yasan ba lafiya ganin yadda tashigo abinda Bai taba gani ba shr yayi tare da addua Allah ya kyauta .Ya same ta adakin tana kwance ,ta tunanin yadda zatayi da cikinta to ko itama ta zubar tunda maishi ma baya bukata kai bazan iya ba in kuma shi kadai ne kwai na a duniya fa ni INA son abuna ,hannunta daura a saman marata tana shafawa tana zubda kallar mai radadi gashi yanzu wani irin so takeyi mishi wanda batasan lokacin da ya mamayeta Oh gani gareka ka kawo min sauki cikin lamarina rashid bai sona hawayenta tashare jin motsen shigowa
yace uwar lalaci yanzu nafi bakida aiki sai kwanciya .ya kamata Muje a dubaki ,nayi sauri na dago girgiza kaina nayi Nace babu abinda kedamuna lafiya ta lau ta Dan dafa mara "washi yayi saurin dafe marar shi ma yana yi mata sannu yace maganin da kika sha ne ,zai wanke miki Mara kafin yaso ma miki aiki ajiki ,ni fa ganin ki nake yi kamar mai ciki tace haba dai uhm yarinya hannu ki kawai idan na kallar Zan iya Sani kwana kin ciki jikinki dai bai kai wata biyu ba ma tace Dan Allah dagaske kake ko da wasa kake ,bakiji yanayinki ya sauya ba " yace kin dai sha maganin da nabaki? Ina sha bakace yana wanki Mara ba ?har da Karin jini Gobe idan nafita zan kawo miki wani.nafi haihuwa tana da wahala , kuma kinyi kankanta da farawa haihuwa ki Dan huta kafin ki soma haihuwa tsine masa ne kawai banyi tace nidai INA so kayana km ni banyi karama da haihuwa yace kinyi tace Amman banyi kan kanta waje iskanci ba sai wajen haihuwa ? Tsawa ya yakamata karkikira wannna da iskanci in ba haka yanunata da yatsansa Ke CE acikin matsala kuka ta fashe dashi mai karfi daman kadan takejira wlh nidai INA abina dawowa yayi ya tsaya akanta mamaki tabashi Wai ita tana son abunta shr yayi ,yace Ke rufe ma mutane baki wa ma yace miki ciki ne dai ke can dai yayi tunanin gara ya lallaba ta ya matso kusa da ita Dan baya kaunar jin kukanta jiya zuciyarsa na masa radadi darashin kyau tawa Amman kukanta bazaisa ya canza raayi ba, ya zauna kusa da ita ya dauki kanta ya daura akan cinyarsa hannunsa yasa ya juyo da fuskarta suna fuskanta juna idon ya zuba mata ko kiftawa bayayi kau da kanta tayi ,yasake juyo ds ita ido cikin ido suke kallon juna wani Abu taji yana fitowa da kwayar idanunsa yana shiga nata idonta ta lumshe rungume ta yayi tsam tsam kmr wacce zata gudu tabarsa sweeter na,kiyi hakuri nasaki kuka ko am sorry pl ,tayi mishi banza yace ai baki da komai kinji ,byn kace kaga aciki ajina Aa nifa wasa nikeyi ta CE hum ai kuma sai kayi ,ciki dai yarigada yasamu wurin zama yace tunanin mai kikeyi tace babu
Haka DA masoya basa iya hakuri rashin juna idan a office yake suna manne a waya in yadawo gida suna manne da juna idan dare yayi Kuma suna makale da juna suna faranta wa juna,nafi na matukar burge shi yadda take zagewa ta faranta masa yadda take sarrafashi ashimfida, Bai yi mamaki kwarewarta ba a wannan fannin,saboda yasan ita din dalibarsa CE kuma takasance tana da wayewa da Kuma son karance karance .
Yashigo da sallama tana tsaye a gaban madubi yace Ashe ma kinyi shirin kwanciya ?ta amsa da barci nikeji yace Ai Ke yanzu na rasa wane irin barci kike yi haka INA fatan dai kina shan maganinki tace INA sha suka kwanta ,tayi matashi da kirjinsa shi kuma yana wasa da gashin kanta har zuwa yatsun hannunta tace doctor na ?ya amsa mata yaakayi sweeter na tace
Dan Allah ya maganar karatuna ne? bai yi magana ba bakinsa yasa a cikin nata yasoma tsosa Dan yamantar da ita Dan shi baiji zai iya barinta yin wani karatu ba Duk da haka bata hakuri ba ,ta sake cewa bakayi magana ba "cikin murmushi daya kayatar da shi yace nafisa zan duba na gani ,ko zan iya barinki Amman ba wani gari ba sai dai kiyi ana" ni fa banaso Anan ,to kuwa bakya son karatun Kennan"kawai ta juya masa Baya daman Haushin sa takeji,yace fushi kikayi Wai, shima kwanciyarsa yayi, ya shareta ,Daga karshe ma har yabar ma dakin
Haka dai tayi ta fushinta dashi tasharesa ta daina zuwa shimfidarsa zata masa girki da sauran abubuwa kmr sannu da zuwa da dai sairansu tana ,abun fa yafara damun Dr rashid Dan iya hakuri yayi Amman yaga kmr tafi bukatar zamansu ahaka tashi yayi yaje har dakinta yasame kwance tana karatun novel awayanta ,waje yayi ma kansa Dan ko dago kai ta kalleshi batayi ba aranta tace jarababbe kawai ,jarabarsa taciyoshi kenna ,sunanta yakira cinki sanyi murya ,shr tamasa ya kamo hannunta yana shafawa cikin sanyi yana kare mata kallo ,soyake su hada ido Amman kememe taki ko kallonsa gani bata da lokacin sa hannusa kai saman kirjinta yana yana shafo saman nonuwanta da suka sake cikowa dago idonta tayi ta zuba cikin nasa gabadayansu sunji wani iri kuka take shirin yi da sauri ya girgiza mata kansa pl..............now karkiyi kuki pl Dan Allah banasan gani hawaye nan yasa hannunsa yana dauke mata dasu am sorry bazan sake ba yakama kunnuwansa Duka yace ni ko Yan Dan mare gefen fuskarsa pl forgive me,and forget what happen am .........sorry ya Daga sama yana hajijiya da ita sannan ya direta ya hau mata cakulkuli dariya tasomayi tana zilele sai da yaga tana kyalkyale dariya sanna yamota yamata masauki a kirjinsaSu nafisa sun gama fushinsu sun shirya har ma tayi mishi rakiya zuwa Zaria ,na shirya kamar yadda yake Ga al'adata nayi mishi kwaliya tunda muka zauna break yasaka hannunshi cikin Nawa kofin tea na hannunshi Amman Sam hankali shi baanan yake ba ,ya zuba mini ido kamar yau ne rana ta farko DA ya fara ganina ,na busa mishi iska a idanshi yayi murmushi yace sweeter na an ya kuwa baza kimin rakiya ba ko nasa mu damar ganin feshent da natsuwa " nayi wani farrrrrr da ido wanda nasan in nayi ya kan sashi rikecicewa,da kanshi ya daukomin mayafi.
Mutane asibiti da sauran mutane sai mamaki suke ganin doctor da mace Ashe yana da mata ,wasu kuma sun Sani wata nurse tashigo tace sannu doctor yadda take mishi kamar wata shashasha ,Samira Tace ,doctor Ashe kazo ,Amman babu labari ko ka sanar dani ,yayi murmushi da sai da yasa ta zauna batare daya CE mata komai ba ,ta matsa kusa dashi tana wani kada mada jiki tana magana,tana fari ,loptop din dake gaban shi ya jawo ,ni kuwa INA gefe na kishingida akan wata kujera da naga abin nata bana karewa bane ,Nace "Doctor ?yace yes nafi .....na ya shiga hada kayan gaban shi tana tayashi ,wajena ya nufo yatashe ni Daga kwanciyar danayi yana cewa yaakayi ne sweeter... Na
Muje zuwa
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.