💗💗💗💗
Aisha A .BAGUDO (Mmn sudais )
Page 17 to 18
WANNAN SHAFIN NAKINE UMMIN BABA INA MATUKAR ALFAHARI DAKE ALLAH HU BARKAUNA ATSAKANINMU LUV MORE💗💗💗💗💗💗💗💗👍🏻
Tunani damuwa da rashin Sani makomarsa awajenta yadami zuciya rsa kwanciya yayi dan yasamama kansa nutsuwa" yaragema kansa damuwa akanta tunda ita wacce yakeyi domin ta batasan yanayi ba batama San dazaman sa ba jinshi yake tamka maraya rashinta kusadashi yana karamai matsanancin damuwa anya kuwa baiyi kuskure ba ,da abbuwan dayake mata ba amadadin biyan bukata ,yana neman rasa soyayyata ,shida yana son ta yadda basan yadda zaiyi ba kansa yandafe Amman yana sa rai watarana zatasoshi kobayawa. zan koyarda ita yadda zatasoni kina da mahimmanci arayuwata inasonki dayawa Duk abunda Nike miki ba ason rainabane inajin ciwon rashin sona dabakyayi shiyasa nima nake kuntatamiki , HK yarinka saka da warwara Allah Allah yake Ayi agama komai yadauke abarsa yanunamata matsayita awajensa ya lasa mata Zuma Maigardi , HK dai yayitasambatu shi
Dakarshe yane mi zaucewa da kwanciya ,jikinsa Sai karkarwa yake tausayin kansa da kewar innarsa yake nukurkusansa yana cikin maraici Amman bana rashin iyaye ba Sai narashin ta akusadashi Yakama ta yabarta HK yaga Iya gudun ruwanta
Jin bazaibarta tayi karatun da takwallafa rai kai ba tunbayanxu take da burin zama likita kmr mominta tun tana yarinya intaga mominta da kayan likitoci abun na matukar birgeta, tasan tunda yace bazatayi tasan HK yake nufi har zuciyarsa , shawara tayi da zuciyarta, ita maizai hana taje tasamaishi da kanta tarokeshi kmr yadda anutinta tace mata mikewa tayi tashirya kanta cikin doguwar Riga Wanda yabayyana kirar jikinta har ana hango saman dukiyar fulaninta tafiya take kmr batason taka kasa har takaraso ,part dinsa tawuce diret da sallamarta ta nufi dakinsa tanaturawa ta hangoshi yana karkarwa cikin sauri takarasa wajensa Tace yaya lafiya ta zauna abakin gadon tana masa sannu
Tanaso takai hannunta ta taba wuyansa ammasoro yanahata inkawo maka magani jin shr Bai amsa ba shi mamaki hade da kwabe bakinsa yayi Ashe zata damu dashi HK shi bayason magani ita yake bukata koyasha maganin baabunda zaimai da saurin ta tashi taduba bedside dinshi tadauko panadol tamika masa amadadin ya amshi maganin hannunta yafisgo da karfi tafado kirjinsa akune yake rada mata naafi bukatarki akan magani kinji Ai afirgice ta kallo sa idonta awaje nidai Aa bana bukatarka ganin yayi tabaransu na yanfari da sauri yace wasa ne fa dumin sautinsa akunneta yasa tsigar jikinta tashi yarrrrrrrrrrr hannunsa guda biyu yasa yatallabo fuskarta dashi yasabakinsa ya sunpaci lebenta .tazata aiyanan zaitsaya Sai kawai taga yasaka harshensa yabude mata lebe wata kallar sunba yamata kafin minti 2 tarasa dukkan kuzarinta jincewa zaiwuce kasan ta ne ya tasaki kuka cak yatsaya da abinda yakeyi jawota jikinsa yayi ya rungumaita wani abu taji kmr sanda Amman tanajin motse abun har lokacin lomo tayi ajinkinsa batada kuzari
Yadubeta muryar sa adashe yace tashi Muje kikwanta dareyayi ko zaki kwana Anan dan yalura batada kuzari Dan HK rike mata hannu yayi har bakin kofarta yakaita yace ya bata kiss atafin hannunta saida safe idonta ta lumshe mai
Lomo tayi akan gado tareda makale filon ta .idanuwanta arufe tana tuna abinda ya faru takasa tashi balle tacire rigarta data yamutse
Shi kuwa koda yakoma juyi kawai yakeyi akan gado akarshe dai yagano yana bukata r matarsa a kusadashi
Antsara yadda tafiyar su Lagos zaikasance zaatafi da kakar rashid inna Sai kanne momy mutun biyu nafi dai takiyarda amata komai da akewa amare acewarta Ai auren soyayya kawai mutun zai tsaya aminshi ita dai bazatayi iyaso in akaita HK yakorota har momy aunty Maryam tasamu Dan tama nafisa magana tace Maryam ki kyale ta kawai bakiga ido Nima nasamata ba rashid ne kawai zaiyi maganin ta zatagane kurenta Amman ba yanzu ba kije ki hadamin kayayyekinta dazatawuce dasu ........
KUBIYONI ASANNU
YOU ARE READING
KAUNACE SILA
Romancekaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.