12

1.5K 63 0
                                    

KAUNACE SILA
      💖💖
💗💗💗💗💗

Aisha A .BAGUDO ( Mmn sudais)

Page 12

Kawayen momy ne sukajata zuwa fage tsakiyarsu suka sata cike suke da murna rawa suke har da momy baabarta abaya  bakin cikine  yakama nafisa dubi momy Dan Allah ita batada matsalar komai Sai cashe wa takeyi hawaye ne silalo a idonta Hanki tasa tagoge Dan batasan mutane sugani

Zaune Nike akan kujera kmr andasani kowa harka gabansa yake Daga Baya mama Maryam CE taxo takama hannunsa tayi cikin gida dani

Can kuwa harabae gidan cike yake da jamaa,ana sharholiyya kowa kada murna yakeyi Amman bandani mama Maryam ceke zuwa tana bani hakuri tace haba nafi kibar kukannan HK kidau kaddara man vanda ikon hana auran Dana hana konda insamamiki farinciki  kwanciya nayi nacigaba da kukana

Sai yamma lis akatashi don  lahadi zaa daura aure adaren rana jinike kmr xan mutu kasa barci nafisa tayi ta kulla wannan ta kwance tunanin zata raba kanta da wannan jarabban aure da yadda zata tarwatsashi babu abinda ta tsana DA bakinciki gani dayawuce rashid

Ita kadai tasan tanadin da masa na rashin mutunci

Bangaren ango kuwa Duk farinciki dayake ciki inyatuna  nafi batasan Sai yaji gabansa yafadi kallo daya zakamasa kasan shima yanacikin damuwa jiyake kmr yajawo Gobe .adaura awuce wurin yadauke abarsa sa Lagos

Damisalin karfe goma na safe kofar family house dinmu dake kauyen gawasu Dan a can zaadaura auren kofar gidan yacika makil da jamaa ,jamaa da Dama sunsamu halarta dauren aure Daga Lagos abokan alhj hasan Dana Abdul rashid ma baabarsu abaya  andaura aure akan sadaki naira duba Dari inadakin inna zaune koina na jikina  rawa yakeyi aiinajin and aura na daura ahannu akaina kururuwa nasa barin Dana ga shigowar dady da Abdulrashid Ai INA mikewa naxube akasa gabadaya kaina sukayo agigice daukata rashid yayi ya rumgume a jikinsa gumi ne kekaryomasa yamarasa maiyakamata yayi kansa yadago dady suma tayi hankali dady ma atashe yake gwago Aisha CE tamiko masa ruwa shafama ruwan yayi Amman shr nafi bata farfadoba Sai da aka tuttulama ruwan roba guda sannan nafisa tafarka

Bude idona nayi babu mutane adakin byan dady da gwago Sai rashid dake rugumedani baba tsoho da innane suka shigo atare  zumbur namike zaune INA karewa kowa kallo idona ya dauka akan mahaifina Nace Wai da gaske ne andaura min aure da rashid ,rufewa mutane baki bansan shashanci injidady ba Wai bane andaura Sai kikashe kanki rashid inranshi yayi dubu to abace yake kajimin yar iskar yarinya yanxu dan adaura auren shi har da suma hoshin sa yadan shafa waje suka koma inna CE tamikawa nafi sadakin kinamsa tayi kwanciyarta tayi shikena itakan  tashiga aljanna takasa fita hkr kawai zanyi komai ......



Muje zuwa



Mmn sudais CE

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now